page 37

132 4 0
                                    

🅰 *S🅰N🅰DIN GROUP*🙊🙊

*Written by*
 
💅💅 *SADNAF*💞

  *PURE MOMENT OF  LIFE WRITERS*

    _We don't just entertain and educate we touch the heart of the readers_  *P.M.L*

*A short story based on true life story*

*Page:-* 37

Idonsa ne ya sauka akan group d'in *MANYAN MATA HARK'A ZALLA* kara nanata sunan grp d'in yayi a fili, ya bud'e group d'in, messages sun fi k'arfin dubu d'aya ahankali yafara bin chatting d'insu yana karantawa,a irin hirar da suke ne yasa ya gane a grp d'in ake had'a matan aure da samari,sabida akwai wacce tace ita Baby boy d'inta bashida zafi yanzu jiya sau biyu kawai yayi mata allura duk uban kud'in nan da take  kashe  masa Hajja  kaltume ta taimaka ta had'a ta da wani kafin mijinta ya dawo, girgiza kai Yusuf ya ringa yi hawaye na zubo mishi,wannan wane irin masifa ne ,wanan wane irin balai ne,matan aure ke aikata zina da aurensu,su ka kuma fito suna fada ya zame musu tamkar abun burgewa,bama su d'auka zunubi suke aikatawa ba,"innalillahi wa inna ilahi rajiun,mu kuma tamu jarrabtar kenan, muna can muna Neman halal matan mu na nan nacin amanarmu,"bude grp d'in yayi Dan yaga adadin members d'in dake grp d'in, su ashirin ne cif cif admin guda d'aya ganin Hajja Kaltume ce grp admin d'in ne yasa ya tuna maganar Ton G,da sauri ya rufe grp d'in, aikuwa sai ga messages d'in Hajja kaltume na shigowa ,bud'ewa yayi yafara karanta abinda tace,

*Uhum su  Momyn Hanif ansamu duniya ankasa hawa watsapp,ya kika ji Baby boi d'in kinga yafi Zuma dadi ko ai tunda najiki shiru naji Ton g shiru nasan ana can ana hark'a,aci dadi  lafiya,in kin hau kya bani labari Dan na ma kiraki naga baki d'aga ba*

Wani dabara ne ya fad'o masa daya ga tana online yafara mata magana,

*ke dai bari sai yanzu na samu na hau Ton g yana can barci ya d'aukeshi hmm Hajja Kaltume kenan,ke ce bakisan wani Abu ba ai ni 'yar hannu ce b'oye  miki nayi,ai wanan Baby Boi d'in da kika had'ani dashi bashi da wani zafi,akwai wani baby boy d'ina hmm ai ina had'aki dashi,sai kin gode min,Dan baki ga yanda kawayena ke San na had'a su ba Dan boy d'in ya had'u ne iya had'uwa shi yasa nake rowanshi ni yanda kike zuzuta ton g d'in na d'auka ya had'u yakai baby boy d'ina zafi*

Tura mata yayi sai da aka samu minti biyar kafin Hajja Kaltume ta bud'e ta karanta ai kuwa nan da nan Hajja Kaltume ta fara typing

*Hajja Kaltume* 😳😳😳 *shegiya ashe ke 'yar hannu ce bansani ba,amma mai na b'oyemin kai amma naji dadi,Haba yanzu naji dadi amma da kina wani nonokewa kina zuba min wa'azi, ashe duk iskanci ne,ai Momyn Hanif wlh sai da haka wlh mazan namu ne basu da kirki,suma insuka yi tafiya haka suke cin amanarmu,shi yasa nima nake cin amanarsa haka kawai sai suyi tafiya su barmu da gadin gida,mu ba dutse ba ai kinga kuwa dole muyi sha'awa ,yanzu ya za'ayi  Dan Allah nima ki had'ani da baby boy d'in naki Nima naji ya taste d'insa yake*

Yusuf murmushi yayi Dan yafara ganin komai ya zo mishi cikin sauki da sauri yafara typing

    *Yusuf*..........................



*HAUSA NOVELS* 📚
*HAUSA NOVELS* 📚📚
*HAUSA NOVELS* 📚📚📚

A SANADIN GROUPWhere stories live. Discover now