page 12

283 9 0
                                    

🅰 *S🅰N🅰DIN GROUP*🙊🙊

*Written by*
 
💅💅 *SADNAF*💞

  *PURE MOMENT OF  LIFE WRITERS*

    _We don't just entertain and educate we touch the heart of the readers_  *P.M.L*

*A short story based on true life story*

*Page:-* 12

Manal tace tana kashe wayar gabad'aya wani irin sha'awa take ji,ta matsu Baby boy din da za a had'asu ya kirata awaya, shigowar message wayarta ne ya katse mata tunanin da take account number tagani,da account name  *Tijjani Garba* ba tare da bata lokaci ba tayi mishi transfer d'in dubu goma,ana minti goma data yi  transfer d'in taji shigowar waya, bakuwar lamba ce da dukan alamun baby boy d'in ke kiranta haka kawai taji gabanta yafad'i taji abinda take shirin aikata haramun   ne amma da yake tayi nisa d'aga wayar tayi ahankali tayi shiru,

Wani zazzakar murya taji yayi magana yana

" Babe nine Ton G nasan kiringa kinsan zan kiraki"

Abunka da aikin shaidan tuni tsigar jikin Manal yafara tashi,taji wani irin kasala ya k'ara rufeta,kasa magana  tayi taji ya kuma cewa
" Babe are you there ko ba Manal bace"

Cikin sanyin murya manal tace "itace"

Dariya  yayi irin na yan duniya gogagun yan bariki yace " yana ji to kina wani non no k'ewa feel free am here to keep happy anyway ki hau watsapp muyi magana"yace yana kashe wayar,Manal bud'e idonta tayi dake lumshe Dan tunda ya fara magana taji wani irin azazzaben sha'awa ya kuma rufeta saving d'in numbersa tayi da *Titi* ta kuna data ta hau watsapp,tuni Ton G ya fara mata sexy hira da ya ringa tayar mata da hankali,itama ta fara biye mishi,ce mishi tayi ya turo mata hotonsa tagani,hotuna wajen guda biyar ya tura mata,bud'e hotunan tayi d'an saurayine da bai wuce shekara
23 zuwa da 24 ba,a girme ta girmeshi nesa ba kusa ba ,Dan sa'an kaninta na biyu ne Affan,a kyau kuwa ko kama k'afar Yusuf bai yi ba,kawai gayu da niganci ne ya d'an fito dashi,ahaka suka cigaba da chatting yana  mata kalamai masu zafi,hankalin Manal duk ya gama tashi Dan sex chart suka koma yi,a k'arshe ya kirata awaya yace mata tayi undressing yana so ya mata abinda zai kwantar mata da hankali, Manal da hankalinta ma ba ajikinta yake ba
Tuni ta cire kayan jikinta yace ta kwanta,ta  kwanta ta fara  wani irin numfarfashi,shi kuwa ya hau mata wani irin kukan  iskanci kamar irin suna tare yana baby you are sweet, you are sugar,ahaka suka kwana suna wayar iskanci.

*Allah ka tsare mana imaninmu ka kare mu da karewarsa,kasa mufi k'arfin zuciyarmu Ameen*..........................



*HAUSA NOVELS* 📚
*HAUSA NOVELS* 📚📚
*HAUSA NOVELS* 📚📚📚

A SANADIN GROUPWhere stories live. Discover now