_This book is for sale it's #500 via 0116886423 Sulaiman Naima s union bank, evidence of payment 08119237616, ga mutan NIGER sai suyi mgn a wannan number 84506476_EPISODE5️⃣-6️⃣
Da sauri Sheikh Imam Hamdan ya zare bakinsa, bai son abin da take shirin yi masa,kuma bai son ya ɓata mata rai saboda ya tabbatar da ingancin son da Airah take masa,shima garesa yana son ya kwatanta yi mata nasa kalar halaccin ko da ba zan so ta ba,ta guji iyayenta a kansa to namiji yay haka ai yana tare da fushin Allah bare kuma ace mace,dan dai bai son kalar nasu abun ba, tunda suɗin ba wai kamarsa suke ba, Shiru Airah tayi tana jin babu daɗi a cikin ranta kuma bata son takura masa saboda ta ga kamar bai gama yarda da ita ba,ita kuma burinta bai huce ya yarda da ita su saba su zama tamkar Aminan ƙwarai wanda dukkan abin da ya samu ɗaya sai ɗayan ya ji a jikinsa,ganin yadda duk ta sauya fuska kamar dai za tai kuka yasa ya tallafo haɓarta yana lumshe idanunsa kamar bai shirin yin bacci a wajan,cikin ƙasa da Murya wannan karan da larabci ya ce "Ma'aa sa bakiii?" Girgiza masa kai ta yi tana Murmushi ta ce "it's time to go home" taɓe bakinsa yay tare da fesar da numfashi cikin nutsuwa da fitllatanci ya ce "You look so worry" Idanunta a saman fuskarsa tana kallan ƙwantaccen beard ɗinsa da ke Shinny gwanin sha'awa, hannunta ta miƙa ta shafa sajen nasa ta ce "Yeah!am worry" ba tare daya kalleta ba ya ce "Why?" Sosai Airah ta matsu kusa dashi tare da ɗura kanta a saman cinyarsa ta fara kuka kamar ƙaramar yarinya,sai da ta gaji dan kanta Sannan ta tsaya da kukan tana sakin ajjiyar zuciya kafin a hankali ta ce "I Missed you Soo much i missed a lot Rayuwata,kasan lokacin da na ɗauka ina fama da iyaye na akan ka,na rabu da su yanzu saboda ina tunanin zan samu farin ciki a wajan ka,ashe nayi kuskure su Aljanu ba halittar Ubangiji ba ne? Bama da Zuciyar daza mu so dukkan abin da mu kaji muna sonsa ashe? Na daɗe ban yi bacci mai daɗi ba kasan mene yasa? Ba na son taku raka kona matsa maka,a kullum baka da lokacin kanka sai na Mutanan gari dana wa'azi a matsallatai da ba wa mutane darasi,baka samun nutsuwa cikin dare idan kuma nace a wannan daran zanzo inda kake bazan barka kayi bacci ba,zakai ta mafarkai kala daban-daban ƙarshe ka tashi da ciwon kai,ni kuma bana Fatan hakan ya kasance da kai,shiyasa na zaɓi nai nisa dakai ina buƙatar ka Imam,ina sonka kai ne Rayuwata kai ne farin ciki na dan Allah don't ever betray me,kada ka samu wata a jinsin ku kace zaka manta dani" hannunsa ta kama ta ɗura saman cikinsa tace "I'm pregnant with your unborn child Rayuwata me and your unborn child need you please don't ever trying to betray me" kasa magana Sheikh yayi saboda wani tausayinta daya ratsa zuciyarsa ware mata hannayensa yay da sauri ta shige jikinsa tana sakin wani sabon kukan covering yay mata da faffaɗan ƙirjinsa "it's okay AIRAH!!" Turo bakinta tayi gaba tare da dukan ƙirjinsa tace "stop calling my name Rayuwata just give me a beautiful and special name" wani lafiyayyan murmushi yay mata ya ce "just look at you, you're crying like a baby" kanta ta ɗaga lokacin na farko kenan data sanya idanunta cikin nasa, slowly ta dinga nufar bakinta zuwa ga nasa, copping face ɗinsu tayi waje guda Sannan ta buɗe masa bakinsa da hannunta da sauri kuma ta sanya bakinta saman nasa zatai kissing nasa.
A firgice Sheikh Imam hamdan ya farka daga nauyayyan baccin daya ɗauke sa mai cike da tarin mafarkai na abun mamaki, ba tare daya buɗe idanunsa ba ya shiga karato addu'ar da addini ya kuya mana idan mun shiga cikin irin Wannan bad dream ɗin kamar haka:
_اعوذ بكلمات الله التامات من غضبه وقابه،وشرعباده ومن همزات الشياطين وأن يحضرون._
_(Ina neman tsari da kalmomin Allah cikakku daga fushinsa,da uƙubarsa,da sharrin bayinsa,da kuma wasuwasin shaiɗanu,da kuma kada su zo mini (acikin Al'amurana)._Bayan ya kammala addu'ar ya ware manyan idanunsa sannu a hankali kuma komai na mafarkin ya fara dawowa cikin brain ɗinsa,murza hanunsa yay yaji wani sabon ring wanda bai san dashi a hanunsa ba, kallonsa yakai zuwa ga zararan yatsun hannunsa wanda suke dugwaye masu kyau, wani farin zobe ya gani wanda akai masa rubutu da I&A shafa zoben yay ya shiga fesar da iska daga cikin bakinsa, idanunsa yaja ya rufe a hankali sosai yake son tuna sunanta amma ya kasa, Yun ƙura wa yay daga kwancan da yake ya jingina bayansa da jikin fuskar gadon,a godon da yake manne jikin bangon ƙawataccen bedroom ɗin nasa ya duba,juya idanunsa yay ya ga lokaci har ya fara jaa domin tuni akai kiran fari, yana ta zaune shiru babu abin da yay kuma babu wanda ya shigo cikin flat ɗin nasa,ga lokaci yana ta tafiya, hankali yaga iska na kaɗa labulan dake maƙala jikin window, With much surprise ya fara bin window'n da kallo,domin ya tabbatar bai kwanta bacci ba sai da Granny ta gyara masa komai ta rufe ko ina,amma ya ya akai window'n ya buɗe shi ɗaya? Ganin bashi da amsa babu kuma wanda zai tambaya yasa ya ja bakinsa yay shiru ya bi window'n da kallo,ganin iskar tai tawa yasa ya lumshe idanunsa yana jin sanyi da wata nutsuwa na ratsa jikinsa, seriously Imam he's more handsome guy he's innocent and smart,jin ana shafa sumar kansa yasa ya buɗe ido ganin Granny tsaye a kansa ya sanya ya sakar mata tattausan Murmushi "Sorry sweetheart I'll keep you waiting am sorry for that,na makara ne" jinjina kai yay ya ce "Uhm" Wheelchair Granny ta jawo tare da buɗe ta,sai da tazo daf dashi sannan tace "Get down sweetheart" jan jikinsa yay sosai zuwa gefen gadon da taimakon Granny ya samu ya zauna a saman Wheelchair ɗin cikin nutsuwa ta turasa zuwa cikin Bathroom ɗin sa,Wow wow! Very beautiful komai na cikin bedroom ɗin white color ne, shower, Sink, mirror, Jakuzzie, towels, Bathrobe anything is white color, hatta bathroom slippers ɗinsa fari ne tass, tana kaisa bathroom ɗin ta taimaka masa ya sauya kujera daga wacce yake kai zuwa wacce take gaban shower wacce always a cikin bathroom ɗin take sbd wanka, fita Granny tayi tare Wheelchair ɗin kana taja masa ƙofa, kasancewar farar Singlet ce jikinsa yasa bai sha wahalar zare ta ba,haka nan three gaiter na jikinsa zuwa pad ɗinsa gaba ɗaya yay naked, sexcy eyes ɗinsa ya sauke saman laps ɗinsa wacce take fara tass sai Shinny take ga wasu gashi da yay kwance saman cinyoyinsa abin birgewa,ikon Allah! Kenan duk ƙyansa da da iliminsa both sides arabi da boko uwa uba dukiya ta abin mamaki amma hakan bai hana Ubangiji ya tausyesa da wata lalurar ba,sai Allah ya saka yana ɗaya daga cikin jerin guragun duniya,lallai kuɗi zasu iya yi maka maganin komai amma banda lalura,abu biyu zuwa uku ne kuɗi ba zai iya sama baka so ba, na farko Lafiya,na biyu Soyayya,na uku kwanciyar hankali tabbas kuɗi ba zasu taɓa sama maka ɗaya daga cikin waɗan nan ukun ba,duk isarka ko mulkinka ko tarin Dukiyar ka kuɗi baza su taɓa sama maka soyayyar mace ba,haka kuɗin ka bazai taɓa sama maka Lafiya ba,yau ina shugaban mu Umar Musa ƴar addu'a? Da kuɗi na bada lafiya da tuni yana raye yana yawo ko ina cike da kuzari da kuma ishasshiyar lafiyarsa, haka nan duk mai kuɗi bashi da kwanciyar hankali kullum cikin tunani haɗi da zullumin rayuwa yake, Ajjiyar zuciya Sheikh ya sauke bayan ya gama tunani a ransa,ganin ba wani kashi yake ji ba yasa yana daga inda yake tsaye ya kama Manhoon ɗinsa zuwa cikin toilet ɗin yay fitsari kana ya wanke sama da ƙasa zuwa tsakanin cinyoyinsa na Monhoon ɗin, Wheelchair ɗin yaja zuwa wajan shower ya sakarwa kansa ruwa lumshe idanunsa yay yana jin yadda ruwan yake dukan saman fatarsa, yana kammala wankan yay brush kana yay alwala, hannunsa ya miƙa ya ɗauki long towel ya ɗaura saman waist ɗinsa,ya zamana iya faffaɗan ƙirjinsa ne a waje wanda yake ɗauke da kwantaccen gashi da kuma manyan brest, duguwar ƙafarsa yasa ya bubbuga ƙofar bathroom ɗin,babu jimawa Granny ta shigo fuskarta ɗauke da Murmushi tace "ka kusa yin late a Masque ɗin Rayuwata" saurin kallanta yay saboda jin sunan data faɗa and he try to remembered inda ya taɓa jin sunan Rayuwata, Murmushi kawai yay ba tare da yay magana ba,domin yawan surutu baya cikin tsarinsa,idan kaga yay magana to Granny ce ko kuma best friend ɗinsa Arjun, sauya masa Wheelchair ɗin tayi kana ta jingine ta cikin bathroom ɗin ba gefe guda, a gurguje ta shafa masa wani lotion mai ƙamshi da kuma kama jiki sbd yau taga an tashi da sauyin weather, wata farar Jallabiya mai ƙyan gaske ta bashi ya saka bayan ya saka pad ɗinsa da boxer sai kuma singlet,ta san bai son kayan nauyi yana iya cirewa a ko ina, hiraminsa ta ɗauko ta saka masa a saman sumar kansa kana ta ɗura masa ta wani baƙin igiya na saman hiramin ta ɗauki casbawa ta bashi,wani simple slippers ta bashi mai kyau da tsada,kana ta fesa masa parfumes Difference, dry tai masa tace "Kai Sweetheart kayi kyau kamar a sata a gudu" a karo na farko ya saki Murmushi cikin ƙasa da murya yace "Jazakillah bilkhair Granny" "no need dear it's my pleasure" ana haka Alhaji Hamdan ya shigo shima cikin maroon ɗin jallabiya ya ce "shira bata tashi kullum sai za'a Mosque" Murmushi kawai Granny tayi ta ce "Sai kun dawo ka kula da shi" Barrister ya ce "Ohh Wow! Ni ba'a ta tawa ko?" Harara tai masa ta ce "wa yake batun babba ga ƙaramin yaro" dry shima yay ya ce "wane yaron Mother? Kullum ke kike maida Imam ƙarami,shiyasa baya ɓoye taɓararsa a gaban kowa" Granny tace "Yau na ga abin da ya dameni ni Faɗimatu,to banda Allah ya baka ɗa mai hankali da nutsuwa da tarin hankali uwa uba ilimi banda haka Imam ɗin guda nawa yake? Duudu bai huce 23 zuwa 25years ba fa" ganin sunata surutu yasa Imam yin gyaran murya ya ce "we getting late Abba" Barrister ya ce "Sorry my son da sauran time ai" yana faɗin hakan ya tura Wheelchair a hankali suka nufi Mosque ɗin dake wajan gidan Barrister Hamdan Balarabe,Granny na ganin fitarsu tai Murmushi jin daɗi a hankali kuma tai hamma tare dayin wata jijjiga sai gashi ta rikiɗe ta koma AIRAH. Bayan Sheikhnyaja ɗarorowan mutane sallah ya tsaya yana azkar,har wajan 7 bakwai na safe yana cikin masallacin,sai da ya kammala sannan ya kalli babban abokinsa kuma Amininsa Arjun wanda ya shigo masallacin yanzu "bacci na keji Arjun" miƙewa Arjun yay domin yasan indai Sheikh bai Wannan baccin daga bakwai zuwa sha ɗaya na safe ba to bazai bar kowa ya huta ba, karɓar Kur'anin hannunsa yay ya ajjiye inda ake ajjiye littafan matsallatan,cikin nutsuwa Arjun ya fara tura Wheelchair ɗin suna tafe Arjun na masa Shira Aliyah sabuwar budurwar da yay a nan garin, Murmushi kawai Sheikh yay yace "Allah yasa albarka" tsaki Arjun yay yace "Buddy a condition ɗinka yaci ace ka ajjiye matar da zata kula dakai,wacce babu hijabi tsakanin ku zata iya yi maka komai ba tare da jin wani nauyi ba, Granny kullum shekarunta ƙara jaa yake,wata rana ba zata iya kula da kai ba,kai ka bathroom dawo dakai cikin bedroom, shiryaka,kana ganin hatta mai ita take shafa maka,kaga dole ba zata shafa maka a inda bai dace ace ta gani ba,amma idan matar kace komai zata iya yi maka ba tare da taji nauyinka ba" kamar Imam ba zai magana ba sai kuma ya ce "kai ma ka fara gajiya da taimakon da kake min ne Buddy?" Girgiza kai Arjun yay ya ce "No! At all,kawai da ina ganin abinda yake dai-dai ne, Ni abinda nake maka gaba ɗaya nawa yake? Tsakani na dakai na kaika gidan redio kana gama program ɗinka na zo na ɗauke ka, sai zuwa shopping ko saloon wani lokacin ma baka bari akai ka,sai kuma zuwa Aikin hajji idan lokaci yayi ko Umara" lumshe idanunsa Sheikh yay kafin ya sauke numfashi ya ce "to menene da matanne? Ni bana da interested akan any women wlh,koda ina dashi wa kake ganin zata zauna dani?? Bana da fellings akan wasu mata wallahi gaba ɗaya shirmammu ne,basa da tausayi?" "Au haba??" Cewar Arjun domin ba ƙaramin haushi Sheikh ya bashi ba, Sheikh na sakin Murmushi domin yana son ya ga Arjun na gaya masa gsky shi kuma ya nuna baya ganewa gaba ɗaya, Arjun ya ce "Buddy ko dai baka da lafiya ne?? A Wannan zamanin da muke ciki ai kamar da sha'awa ake haifar mutum wallahi,kai sheda ne kana ganin mata kala-kala,dan ƙarya kake kace baka taɓa ganin macen da kaji kana sha'awarta ba,indai kaga Manhoon ɗinka bata mutsa to wlh baka da lafiya" tsaki Sheikh yay ya ce "zamani ya lalace tunda Arjun yasan daɗin mata" waro ido Arjun yay yace "kai Allah ya sauwaƙe dai,ina tare da babban Malam Alaramma kuma Sheikh Imam Hamdan Balarabe kake tunanin zan san mace indai ba aure nayi ba,kawai dai nasan ina buƙatar mace kusa dani,domin kullum da ciwon ciki nake kwana wani lokacin sai nayi taɓa Arjun ɗina nake jin daɗi" suna gaf da shiga Babban parlour'n daya raba manyan sides ɗin Sheikh yace "meye Arjun ɗina kuma?" Kai tsaye Arjun ya ce "mtwsss! Hajiya ta nake magana be ma'ana Manhoon" taɓe baki Sheikh yay yace "Iskanci kawai,ka daina ba kyau is better kai aure idan shi ne salama a gareka" Arjun ya ce "Soon ma kowa ma baka ƴarta ka aura" Sheikh bai ƙara magana ba,kallo guda yaywa Mami wacce take shirin fita bank dake aikin banki take, Murmushi tayi ta ce "Wlcm my dear" Arjun ya ce "Mrng Mami" wajansu ta ƙarasa tace "Yaya kake Arjun fatan kana kula min da my dear" Murmushi Arjun yay yace "Mami ɗan naki ai ɗan rigima ne" bata ƙara kallon Arjun ba ta kalli Sheikh tare da durƙosawa dai-dai fuskarsa ta shafa sajensa tace "Me kuma Mother taiwa son ɗinta ba ko gaisuwa?" Idanunsa a rufe ya ce "Sabahul khairai" Murmushi tai masa ta ce "how're you and how are feeling now?" Ya ce "Allahamdulillah!" Kallon Arjun tayi ta ce "kada ka barshi yay bacci yanzu sai yayi breakfast" Arjun ya ce "In sha Allah Mami" idanunta akan Sheikh tai masa peak a forehead ɗinsa kana tai ƙasa da bakinta ta ɗura saman nasa ta sucking lips ɗinsa na ƙasa saurin runtsa idanunsa yay,tana gamawa tai waje tana faɗin "bye sweetie" da idanu Arjun ya bita harta fice daga parlour'n.....
YOU ARE READING
SIRRIN MU
Historical Fiction_Duniya makaranta a lokacin da wasu suke shiganta a lokacin ne wasu ke barinta,wasu na zuwa Duniya wasu kuma na barin Duniya, Rayuwa kamar shafin littafi ce,baka sanin abinda yake bangwan baya dole saika buɗe shafin gaba,muna zuwa Duniya ne ba tare...