11-12

422 12 0
                                    

_It's #500 via 0116886423 sulaiman Naima s union bank evidence of payment 08119237616 ga ƴan Niger suyi mgn a nan 84506476_


Idanunsa ne suka kaɗa tare da yin jaa,bai san ya ya ake samun farin ciki a wajan mace ba, haka nan bai san yaya ake jin son wata ɗiya mace a duniya ba, hasali ma duk matanan duniya kallon mugwaye yake masu,ba tare daya san dalilin da yake masu wannan kallo ba.
Sai gashi yanzu a karan farko yaji yana son kasan cewa da mace,yana son jin ɗumin jikin mace wanda ya rabonsa dashi tun sanda mahaifiyarsa ta kawosa duniya, bai san daɗin zama da uwa ba, Uban ma bai san daɗin zama dashi ba, Granny ya sani sai kuma Arjun ɗinsa wanda ya zame masa komai.
Yau shi Imam yake jin kewa mace na damunsa kewar ma ta ALJANA,daga jiya zuwa yau yaji komai ya sauya masa lokaci kaɗan ne wanda zai zo ya huce wanda zaiji bai yi tunaninta,ko kuma  bai murza zoben dake maƙale a hanunsa ba.
Kallonsa Airah tayi ta ce "Bakai bacci ba?" Kai ya ɗaga mata kamar ƙaramin yaro kafin kuma ta ce "Ka san me?" Nan ma ya girgiza mata kasance yay alamar a'a, ta ce "I want to sleep with you, ina son yin bacci a shoulder ka, i want make you happy zan baka farin cikin duk daka rasa a rayuwarka" idanunsa a lumshe yake ya ce "sure?" Da sauri ta ce "Of cos my life" zareta yay a jikinsa yana fesar da numfashi ya ce "Tell me something Air..aah!!" Yadda yay pronouncing sunanta a ɗan rarrabe yasa ta lumshe idanunta, ta ce "Ina jinka" kallonta yay ido cikin ido da sauri ta ɗauke nata idanun domin bata iya jure kallonsa, ajjiyar zuciya ya sauke kafin yace "Da gaske Uwa na barin ɗan ta riƙo a hannun ex-husband ɗinta? What i mean duk Uwar da take da tausayi da kuma jin ƙai,bai dace ace dan sun samu Matsala da mijinta ta ce zata ajjiye ɗan da gaba ɗaya ko 1week bai cika da haihu ba,hakan shi zai sanya mijinta ya dawo da ita ko kuma ya fahimci cewa abinda yake ba dai-dai ba ne? She leave me  ta rabu dani tun ina cikin zanin goyo ban san daɗin nonon uwa ba,ban san daɗin jikin Uwa ba,ban san farin cikin da ake samu idan ana tare da Uwa ba,mene laifi na? Me yasa zata ɗauki laifin mahaifina ta ɗura min, bata san cewa ɗan ta na buƙatar ta bane? Bata san cewa am nothing without her ba? Ba ta san cewa ta haifi nakashasshe wanda bashi da gata bashi da mai kula da shi ba, i want to my Mother  ina buƙatar ta, i missed her a lot".
Airah tsayawa tai tana kallonsa kafin ta ce "No at all, baka san dalilin rabuwa kai da tayi ba,baka san irin zafin da taji a lokacin da zata rabu da kai ba, sannan baka san damuwar da take shiga idan ta tuna ka ba,zata iya yiwuwa duk abinda ta aikata she's not her fault, koda tana sani babu wanda baya kuskure a rayuwarsa, nasan one day she most come back to her son definitely, so you don't have to worry about that My life".
Ajiyar zuciya ya shiga saukewa yana rungome pillow hannunsa a ƙirjinsa da gaske yana buƙatar kulawar Uwa,yana son Uwa ta rungome sa,yana son yaji mahaiyarsa na lallashinsa, yana son ya faɗa mata yadda yay missed nata da kuma abinda yake damunsa, amma bashi da wannan freedom ɗin dole ya samawa kansa salama ya amshi rayuwa a yadda tazo masa.
Zare pillow dake ƙirjinsa tayi tace "Why are you hurting your self like this? Come on! Hug your wife not pillow,hug me you'll feel better".
A karo na biyu kenan a iya kacin rayuwarsa daya rungome mace, koda yake bazai iya sanya Airah matsayin mutum ba,amma yadda take tsaye gabansa babu wanda zai ce mata ta haɗa jinsi da Aljanu bare kuma kayi tunanin Aljanar ce.. Rungome ta yay sosai yana sakin ajjiyar zuciya, a yadda ya rungome ta kaɗai zai tabbatar bai taɓa riƙe hannun mace ba bare ya rungome ta,ya nayin komai a ɗan tsorace amma tsoransa iya kan mace ya tsaya da dukkan alamu mata sunyi masa tabo a zuciya.
Kallonsa tayi taga ya rufe idanunsa kamar mai bacci, jajayen laɓɓansa ta shafa tana jin wani difference feelings na ratsa jikinta tana son Sheikh fiye da sosai,domin a kansa ta karya al'adar su ta shiga jikin Bil'adam bare har su tare a inda suke,amma yaya zatai? Sonsa ya ja mata komai ba iya sonsa ba tana son kasancewa da shi ne domin bashi kariya tana son lokacin da Tijama ta ɗauka ya cika a ranar Sheikh zai san komai game dashi.
Gashin dake ƙwance saman ƙirjinsa ta shafa tace "Ina son zame maka Uwa, ina son zame maka Aboki,ƙawa Sannan ina ka amince dani matsayin matarka, ba zan taɓa cutarka ba, zan baka dukkan farin cikin daka rasa ka yarda dani Please"
Ƙara lumshe idanunsa yay still kuma yana riƙe da ita a jikinsa yace "Your request accepted my fairy".
Miƙewa tayi ta kashe all light ɗin dake ɗakin ta window'n baya ta leƙa taga yadda garin yay duhu ga wata iska mai daɗi da take kaɗawa,sai walƙiya da ake da alama a koda yaushe ruwa na iya sauka "Uhm what are you looking for?" Kai tsaye tace "the weather,garin yay daɗi musamman sky abin sha'awa" bai ƙara magana ba yaja ba kinsa ya rufe,wajansa ta ƙarasu tace "ko kana son fita ne?" Ware manyan idanunsa yay yace "kai No!!" Kusa dashi ta kwanta tare da ɗura kanta saman damtsen hanunsa idanunta akan lips ɗinsa tace "Sheikh!" kasa amsa ta yay sbd gudun da zuciyarsa take masa bai taɓa very  close da mace irin yau ba,hakan yasa ya kejinsa duk wani iri.
Yatsarta tasa ta fara zagaye lips ɗinsa da ita da sauri ya riƙe hannunta sbd tsigar jikinsa data tashi muryarsa na sharking ya ce "Stop" da sauri ita ma ta ce "No i can't, don't Stop me Sheikh I'll do it just for you, i promise to make you happy,so leave hakanne kaɗai zai sanya ka manta da damuwar zuciyarka, bedside am your wife banga abin damuwa ba" tana faɗin hakan tai saurin haɗe bakinsu waje guda bata bashi damar faɗin komai ba.
Lubb yay a jikinta yana fesar da numfashi jikinsa har ɗan rawa yake tunda uwarsa ta haifesa bai taɓa shiga yanayin daya shiga ba, sai yanzu yasan dalilin Arjun na son yin aure tabbas dole ya kiɗi me yaƙi kwantar da hankali sa,shima kansa da bai san daɗin mace ba mai san yaya ake zama da mace aji daɗin ta ba,amma yau yana jin daɗin zama da Aljanarsa kawai a fuska ne baya nuna mata,amma indai ya ganta ko ta raɓu dashi yana jin wani sanyi na ratsa jikinsa, ya yarda Airah zata iya bashi farin cikin daya rasa kuma zata iya zama gurbin mahaifiyarsa,Amma tayaya zai iya zama da Aljana?.
Lumshe idanunsa yana ƙara tura fuskarsa tsakanin wuyanta, slowly Airah take sarrafa bakinsa dake cikin nata, bata san lokacin da yay bacci ba sai saukar numfashinsa da taji a saman wuyanta.
Murmushi jin daɗi tayi domin daman abin da take buƙata kenan ta ga yay bacci,tasan bazai taɓa barinta tayi abin da take buƙata ba, a hankali ta zare boxer dake jikinsa  kafin ƙifta ido ta dawo kamanin ta na Aljana Airah, ƙafarsa ta miƙar sosai ta shiga shafa masa wani abu a saman laps ɗinsa zuwa tafin ƙafarsa, tana jin yadda yake sauke ajjiyar zuciya yana ƙara miƙar da ƙafarsa har ƙara yake,duk da cikin bacci yake amma abun da Airah take shafa masa mai kama da magani yana jin daɗinsa sosai har cikin ransa,tana gamawa ta ƙarayin girgiza ta koma kamarta ta mutane.
Idanunta da suke cike da soyayyarsa ta zuba masa tana jin kamar tabi abinda zuciyarta take gaya mata,amma bata son sanya shi cikin damuwa amma yadda zuciyarta take cike da ƙaunarsa yasa ta kejin ba zata iya hqr da abinda take ji game dashi ba, ba tare data bari zuciyarta ta sake gaya mata wani abu ba tayi saurin sanya hannunta ta kama Sheikh ɗinsa take kwance yana bacci like yadda Imam ke yin bacci ta sanya cikin bakinta,wata zabura Sheikh Imam yay lokaci ɗaya kuma gargasar jikinsa ta mimmiƙe ba tare daya buɗe ido ba ya saki wata ƴar ƙaramar ƙara yana faɗin "Auchhhhhi" ganin yana ƙoƙarin tashi zaune tai saurin kaɗa masa hannunta da sauri ya koma ya kwanta saboda iskar data ƙara ratsa sa yana jin wani sabon yanayi game dashi.

SIRRIN MUWhere stories live. Discover now