15-16

396 12 1
                                    



_it's #500 via 0116886423 Sulaiman Naima s union bank evidence of payment 08119237616 ga ƴan Niger suyi mgn ta nan 84506476_



Murmushi Airah tayi tace "Meyasa kake punishing kanka?" banza yay mata shi a dole yayi fushi da ita why zata tafi ta barsa a lokacin daya saba da ita? Ganin yadda ya marai-raice fuska yasa ta shafi fuskarsa cikin lallashi tace "Am sorry ban ƙarawa ka ji" kai ya ɗaga mata kafin ya zame a hankali ya ɗaura kansa saman cinyarta tare da lumshe idanunsa wanda suka sauya launi, yana jin kansa cikin farin ciki a duk sanda ya kasance da ita, amma mai yasa baya jin feelings ɗin da Arjun ke faɗa masa? Ko dai da gaske bashi da lfy ne luff yayi a jikinta kamar ƙaramin yaro, duk da cewa yana da shekaru Amma Imam shagwaɓaɓɓe ne na bugawa a jarida, yana da haƙuri, juriya, da wahala kaga damuwarsa yana da ɗaga ƙafa akan laifukan da mutum zai masa, Amma idan haƙirinsa ya gaza sam bai iya fushi ba, kaifi ɗaya ne idan yace Yes! babu wanda ya isa ya sauya masa ra'ayin da zai sa shi faɗin No!, Kaifi ɗaya ne yana tsayawa akan Dukkan abinda ya keso baya nuna gazawar sa ko kaɗan, yana da taurin kai idan yace yana son abu baya taɓa haƙuri dashi sai ya same sa, shi kansa sometimes yana mamakin halinsa ya ci ace yadda yake Malami ba komai zai zama halinsa ba, amma idan ya duba yaga hali ba kai kake samawa kanka Allah ke yo mutum a haka, sai ya ji sauƙi a ransa."yau ka gaji da yawa ko?"  Hannunta ya kama ya riƙe cikin nasa yana ɗan murzawa yace "Yeah! Na raka Arjun zance" kansa ta shafa tace "I knew, hope da sauƙi jikin naka" juya idanunsa yay yana kallonta yace "Wane yace bana da lafiya ?" "Au sai wani ya gayan bazan iya sani ba? Nasan cewa yau ɗin ba daɗinta ka ke ji ba kawai dauriya ce irinta ta jaruman maza kuma sadaukai", miƙewa yay zaune yace "tell me something, Arjun yace duk sanda ka kasance da mace kana jin feelings da sha'awarta, har yanayinka ya sauya Manhood ɗinka ta fara harbawa" shiru tai sai kuma tace "Of course ,hakan na nuna cewa Mutum nada cikakkiyar lafiya ai, ko a mata haka ne bawai iya maza ba" marai-raice fuska yayi yace "kenan bani da lafiya?" Itama tace "who tell you that?"  Komawa yayi saman cinyarta ita kuma ta cigaba da massaging  kansa yace "na fahimta ne, saboda jikina baya bani abubuwan nan idan na kasance da mace" gemunsa taja tace "au har mata kake kasancewa dasu?" Kai tsaye yace "You're the first person and last dana taɓa sani har na amince da ita" Airah ta kallesa tace "Kai cikakken mai lafiya ne fiye da sauran mazan da suke da lfy, you have a beautiful and big dick, kana da lafiya kai lafiyayye ne Rayuwata I don't know how to explain saboda SIRRIN MU ne wannan but wata rana zaka ce na faɗa maka" kamar zai mata kuka yace "i don't have any feelings a kanki" dariya tayi tace "it's complicated ka ji fellings akai ne" buɗe baki yay zai mgn  tai saurin rufe masa baki tace "You need to rest now" miƙewa yayi zaune ita ma ta miƙe tsaye gyara masa bedroom ɗin tayi in few seconds bama minutes ba abinka da aikin aljanu, bayan ta gama ta haɗa masa warm water a cikin jakuzzie, ta taimaka masa tai wajan zuwa bathroom ɗin, Lokaci da ruwan zafin ya ratsa jikinsa lumshe idanunsa yay yana ƙara nutsewa cikin jakuzzie, yana ta zaune kamar bazai wankan ba sai kuma ya fara yanayi yana fesar da numfashi, bayan ya kammala ya haɗe cinyoyinsa sosai ta yadda babu mai ganin jikinsa kana ya ɗan fara buga gefen bango, babu jimawa ta shigo tare da miƙa masa towel kana ta buɗe Wheelchair ta taimaka masa ya zauna dariya tayi masa tace "Why are you hidding your naked body for me?" Banza yay mata tare da ɗaukan brush ya wanke bakinsa kana ya ɗaura alwala duk akan idanunta, daya ɗaga kai ya kalli mirror sai ya ɗauke kansa saboda ganin Airah da yake ta cikin mirror'n rabi Mutum rabi jikin maciji, abu ne mai wahala madubi ya ɓoye asalin halittar su ko yaya ne sai yayi showing.
Shirin kwanciya yayi bayan ya gyara jikinsa ta shafa masa mai just like Granny use to do, gaba ɗaya jikinsa ƙamshi yake lungu da saƙo, Imam yana mutuwar son parfume ko shopping ya je abinda yake ɗauka kenan, sai glass, boxer ta bashi ya saka kana ya maida komai wajan sa, wasu fararan night wears ta ɗauko masa "No! am not interested bana sa kaya idan zanyi bacci, am okey a hakan" ya faɗa yana karanta addu'ar bacci yana gamawa ya shafa ta ko ina.
Kwanciya yayi ya lumshe idanunsa ya shiga sauke ajjiyar zuciya jikinsa ta shige bai trying na hanata ba cos yana buƙatar ɗumin jikin mace na sawa ya ƙara samun nutsuwa, Murmushi Airah tayi saboda yadda ya shige jikinta a hakan ma wai baya jin komai game da mace duk sanda ya fara jin daɗin mace sai Allah a haka bacci ya ɗauke sa yana maƙale jikin Airah yana jin yadda take shafa lips ɗinsa.....
Washe gari da safe Mami ce zaune da ƙawarta mai suna Fariha suna hira akan bank nasu, numfashi Mami ta sauke tace "Wlh ina cikin damuwa, i don't know how to explain , bana samun nutsuwa da mijina gaba ɗaya" Fariha tace "kamar ya kenan?" Mami tace "rabon dana kwanta da Barrister na manta, kamar yadda bana zama shima baya zama, daga Granny sai Sweet Imam, amma end of this month Su Fareeq da Bahaiyya zasu dawo holiday", tsaki Fariha tayi tace "ke fa baki da fahimta wallahi, bari ki ji yanzu kai ya buɗe idan zaki fuskanci mijinki ki gaya masa bakya gamsuwa da shi to, wallahi kina kallo zaki cuci kanki, ƙilan shi garesa zam yake jikinki amma ai ke baza kiso ki zauna haka ba tunda ba dutse ba ce ke, so go and meet your husband ya je Islamic chemist  ya amshi magani ƙilan kuma infection ne yasa haka", wani wawan tsaki Mami ta ja tace "God forbid! Ni na je wajan Barrister nace masa ya nemi magani? Sorry Am classy woman I can't do that", "kenan haka zaki zauna? Ko dai baki da lafiya ne?" Ware ido tai tace "kul ki ƙara faɗa lafiya lau nake wallahi , kullum sai na gyara kaina  da sabbin magunguna ina matse kaina yadda babu wanda zai raina ni, ke ni fa ko tsufa nai banga abinda zan sauya ba, domin gyara daɗi gare sa" jinjina kai Fariha tayi tace "ikon Allah kowa da abinda ya dame sa ni Abban Taufiq kullum cikin ƙorafi yake a kaina, ban san mene yasa ba amma kamar baya gamsuwa da ni" riƙe baki Mami tayi tace "Allah dai ya kyauta kema kina gyara, baki son gyara kanki, namiji kuma duk tsufansa da kika gani yasan daɗi, yanzu dai goben za ki zo ko yaya?" Miƙewa su kai a tare Fariha tace "By the grace of God" dry Mami tai tace "kizo akwai magana"....
     A zaune ta samu Sheikh shida Arjun suna hira ƙasa ƙasa da alama hirar cigaban da Company Sheikh yayi suke, shi dai Sheikh hankalinsa na ga zane da yake a jikin white paper Sheikh na son zane tun yana yaro ya iya zane, domin har zanan gida makaranta, masallatai yana fiddawa, yanzu tunda suka fara magana ya fara zane da pencil ga wasu different colors da yake using dasu "A week ɗin nan mun samu ƙaruwar kuɗi more than 5.1m nai mamaki sosai fa, amma ganin manager bana wasa ba ne yasan aikinsa yasa ban tsayawa wani bincike ba" shiru Sheikh yat domin idan ka tambayesa mai Arjun yake cewa shi kansa bai sani ba, kula da hakan yasa Arjun leƙa paper wata budurwa mai matukar kyau da tsari yake zanawa, ga gashi da ido farare tass, ga shape mai tsari, murmushi Arjun yayi yace "Wannan alama ce take nuna Buddy ya faɗa soyayya", manyan idanunsa ya ɗaga bayan ya kammala zana Airah babu abinda ya bambanta tsakanin Airah fairy da zanen, lumshe idanunsa yayi kana ya buɗe a kan, taune lips ɗinsa yayi kaɗan tare da tsotsa "you're very beautiful Airah,i never see a beautiful lady like you, you make me happy, wlh billahi am proud of you Aljanata i love You more than anything, your love and care mean a lot to me, I love you My Aljana" farin ciki ne ya cika zuciyar Arjun da sauri ya kama hannun Sheikh yace "Who is that Airah da kaketa magana a kanta time to time" haɗe fuska Sheikh yay yace "kamar ya? Wace wata Airah kuma?" Kallonka rainawa kanka hankali Arjun yay masa yace "kada ka mai dani wani sakarai mana, yanzu ka fara mgn kana Airah waye-waye kace wai wace ce Airah, idan ka fara son mace ni nafi kowa farin ciki saboda ko babu komai zaka samu farin cikin daka daɗe kana nema wajan mace" taɓe baki Sheikh yay yace "Duniya ta lalace tunda su Arjun aka fara wa'azi", "ohh da kai kaɗai ka iya wa'azi?" Idanun Sheikh a saman zanensa yace "A'a fa" fushi Arjun yayi yace "ok fine sai anjima" da sauri Sheikh ya riƙe hannun Arjun yace "Sit" zama yay yace "zagina zakai yanzu kuma?" Ware idanunsa yay yace "Laaa! Bana son ka matsa kanka wajan sanin abinda ba hurumin ka ba ne Buddy, kowa yana da private life ɗinsa, nasan ka cancanci kasan komai nawa amma bana da ikon faɗa maka SIRRIN MU but time will tell us everything" miƙewa tsaye Arjun yay kafin yay mgn Granny ta ƙarasu tana faɗin "Haka fa! ya gaya maka meke damunsa? To dai Ranjun abun kullum lalacewa yake kamar wanda iska ta aura, jiya fa ban faɗa maka ba naje tashinsa da asuba na samesa yana ihu da surutai, nidai babu ruwana idan ya jawa kansa masifa ina dalili ina mafari fisabilillahi?" Girgiza kai kawai Arjun yayi yace "something is fishy" yana faɗin hakan ya fice abunsa daga cikin gidan... Mami dake tsaye ta saki wani sound da sauri Granny ta juya tana faɗin "Mahammadur Rasulullah ashe kema gantalalliya ce? Wannan ɗaukan zunubi har ina fisabilillahi? Sai kace ana yaƙi kawai zaki faɗo kamar dai a sabon gari, daman kwana biyu duk a tsorace nake, gaskiya idan baki nemi yafiya ta ba sai Ubangiji ya kamaki babu ruwana wallahi, kawai dai sbd son jin zance sai ai tsaye akan mutane kamar wata ƴar dama??" Murmushi Mami tayi tare da ƙarasa shigowa parlourn ta zauna saman kujera idanunta na kan Sheikh tace "Afuwa Granny nai sallama ba ki ji ba kina ta faɗa" a fusace Granny tace "yaushe na zama sallamammiya da zanyi faɗa, da Imamu zanyi faɗa ko da Arjun? Yau naga lukutar masifa" Mami tace "kiyi haƙuri Granny", Granny tana keɓe baki tace "shiya kashe Jaki" zaro ido Sheikh yayi still idanunsa na kan zanen da yay "Yooo an loda masa kaya yau, gobe an loda masa babu ruwa bare abinci duk wahalar daya sha babu mai gani, ba dole haƙurinsa ya gaza ba dan Allah?" Mami tace "haka ne fa" miƙewa Granny tayi tace "bari na dama masa wannan furar ta gado yaro kamar wanda yasha nonon Fulani, towa kake da shi wanda zai kula da kai? , ai sai ni daya dana zame maka dole, wannan yana wajan gilla ƙarya, waccen na wajan sata" haka tai shige cikin flat ɗinta tana sababi, matsawa Mami tayi wajansa tana leƙa zanan fuskarta ta ɗan sauya tace "who is she?" Da mamaki yace "ban san ta ba" "kuma ka zauna har ka zana kamarta and you don't know her Bravo!" Baya yayi tare kwanciya saman Sofa yana jan ƙwantaccen beard ɗinsa, lumshe idanunta Mami tai tana jin wani Irin da sauri ta kalli derection ɗin Manhood ɗinsa, ƙara runtse ido tayi kafin ta fesar da wani huci mai zafin gaske, ganin ya lumshe idanunsa yasa ta shafi pech soft lips ɗinsa tace "Sweet me kake shafawa lips ɗinka?" Ba tare daya buɗe ido ba yace "Noting " ƙasa ɗauke hannunta ta shiga ƙoƙarin zura masa yatsarta a baki da sauri ya ware idanunsa mamakin yadda idanunta ya sauya lokaci ɗaya yay, hannunta ya riƙe yace "Mami" da sauri ta miƙe tsaye tare da shige flat ɗinta tana dafe bango, mamaki kenan meya samu mahaifiyar tasa kuma yau oho...

Abu kamar wasa soyayya mai ƙarfin gaske ta shiga tsakanin Sheikh da Airah takai ta kawo koda rana sai ta zama siffar Arjun ta shigo gidan, Sheikh ya samu nutsuwa da farin ciki,komai sai yace Airah aka rasa wacece Airah, baya taɓa iya bacci idan bai ji sa a jikinta ba,komai nasa ya zama ita take masa, ɓangaren Airah kam sannu a hankali ciwonta ya fara tashi kullum cikin ciwo take bata iya bacci sbd zafin da zuciyarta ke mata, tun tana yarinya Ubangiji ya ɗura mata ciwon zuciya, ciwon ya ƙara zafi lokacin data fara son Sheikh, ko da wasa bata taɓa gaya masa ba domin wani lokacin haka za tazo wajansa very weak babu fara'a a fuskarta, hankalin Sheikh idan yayi dubu ya tashi baya samun nutsuwa sai ta sake ta dawo normal , cikin dare zata tashi tai ta kallon jikinsa wani lokacin tana jin kamar ta aiwatar da burinta a kansa amma dole ta jira kamar yadda Tijama tasha faɗa mata.

MAIDUGURI/BARNO

Garin Maiduguri dai ita ce babban birnin jihar Borno dake arewa maso gabacin Nijeriya. Maiduguri ita ce birnin da tafi kowane birni wajen girma da yawan jama'a a arewa maso gabas din Nijeriya. A'kalla birnin tana da jama'a fiye da miliyan daya. Birnin Maiduguri da sabon birni ne kuma an kafa ta ne a shekara ta alif da dari tara da bakwai (wato 1907). Maiduguri ta 'kunshi unguwar Yerwa (Yerwa yana nufin alheri a harshen kanuri) ta yamma da kuma tsohuwar Maiduguri da take ta bangaren gabas.

Kowa yasan Barno gari ne na kanuri The Kanuri people (Kanouri, Kanowri, also Yerwa, Bare Bari and several subgroup names) are an African ethnic group living largely in the lands of the former Kanem and Borno Empires in Niger, Nigeria, Sudan, Libya and Cameroon.. KANURI ako ina suna girmama al'adunsu basu yadda da wulaƙanci ba sam-sam, kowa ya sansu da tsayawa akan ra'ayinsu musamman akan abinda suke so, bari mu leƙa Unguwar *Shehuri North area*.
Wata yarinya ce wacce a ƙalla ba zata haura 17yrs ba amma girman jikinta shi zai sanya ka ɗauka wata babbar macace, tana sanye da wata black ɗin Lafaya wuyanta yasha murjani ga wata saƙar azurfa data sanya a ƙafarta ta sosai ta sanya bangles wanda a yaran kanuri ana Kiransa da (Mukarram) hannunta yasha red henna na salatif kasancewar ƙafar da hannun farare yasa suka ƙara fito da zanan lallan, duk yadda ta yane a bayar hakan bai hana sumar kanta wacce take kwance luff bayyana ba, cikin nutsuwa take tafiya ga faffaɗan waist ɗinta dake juya ta cikin lafayar shafaffan cikinta shine ya ƙara taimakawa wajan bayyanar tsayayyun brest ɗin da kuma manyan bombom ɗinta, she's sexy girl ko a kallonta sai ta firgita mutum sam magana baya daga cikin tsarin halittar ta, kunanta maƙale da airpies wanda ya zame mata jiki ba komai take saurara ba sai amso shin tambayar da tayiwa Sheik Imam hamdan, lumshe idanunta tayi a hankali ta rasa mai yasa Baba Baa'na baya son ajjiye masu t.v a gida, da ko babu komai sau ɗaya dai ta kalli wannan shararran malamin bayan baiwar ilimin da Ubangiji ya ba shi, kuma taga baiwar kyansa bata taɓa ganinsa ba sai dai ta ji muryarsa tai messages sau nawa babu reply amma yau ta samu an bata amsar tambayarta.
Horn taji daga bayanta hakan yasa ta ɗan tsaya kaɗan tana son ta ga waye domin ta kusa kaiwa gida, wani magidancin mutumi ta gani zaune cikin mota wanda a ƙalla zai haifeta sau biyu sbd yawan shekarunsa, juyawa tayi taci gaba da tafiya a hankali shima fitowa daga cikin motar  tare da biyo bayanta, jerawa yayi da ita da sauri ta tsaya tana ɗan haɗe rai ganin ya tsaya yasa taci gaba da tafiya shima yabi bayanta cikin zafin nama tace "Are you mad? And who are you?" Calmly Mutumin yayi yana ƙara bin surar jikinta da kallo Tabbas ya samu auranta zai mure da ƙuruciyarta bai damu da shakarunta ba indai za'a ɗaura masa aure da ita tabbas zai ji daɗi wannan shi ake kira da uban wasu yayi wuff da wata murmushi yay yace "Am Barrister Hamdan Balarabe......

An kusa kammala free pages Habibaties😍🤕

Kuyi share ɗinsa please fisabilillahi whatsapp ɗina yay min left daga cikin grps ɗin da nake.

SIRRIN MUWhere stories live. Discover now