21

1K 110 16
                                    

*MIJIN KANWATA..*!
_(k'addarata)_

*Wattpad:Jamilaumar351*
*Mallakar:Janafty❤️*

_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176  domin karin bayani,  maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka   fara amfani da   maganin zaki ga sauyi,  domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari  2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah._

*Page 21*

Dukkansu sun riga sun gama Ficewa daga hayyacinsu shiyasa basu san yanayin da suke ciki inda yakai su ba,Sunaima bata tashi dawo cikin Hayyacinta ba sai da taji Hannun  Sulaiman saman Fatar cinyarta bayan yayi nasaran rabata da Dogon wandon dake jikinta sannan alokacin Tunaninta ya dawo jikinta ta fara tunanin wannan fa data bari wani abu na shiga tsakaninsu mijin kanwarta Sunaira ne bai kamata wani abu makamancin wannan ya shiga Tsakaninta dashi ba baisani ba domin shima ya fita yin nisa alokacin bai jin komai sai Ganinsa cikin Duniyar Sunaima ya maida ita mace Shiyasa gabadaya kokarinsa domin yakai ga Inda yake Hasashen zuwa ne ya gama Sakin jikinsa sai ji yayi Sunaima ta dage ta turesa sai da ya fadi gefenta lokaci Daya taja zanin gadon ta Rufe Jikinta Tunda akwai haske adakin Cikin wani yanayi ya Dago Rinannun Idanuwansa yana kallonta bai da wani karfi alokaci jikinsa ya gama Mutuwa Daga kwancen ya daga hannu zai sake kamota ta matsa da Sauri Lokaci Daya ta Fashe da kuka sosai harda Shessheka.
Abun sai ya bashi mamaki Bazai iya mgana ba alokaci saboda muryansa ta shake kuma in yace zai mike Zata ga yadda girmansa dake tsaye ba alamun kwanciya shiyasa yayi rub da ciki ya maida kansa gefe yana Sauke numfashi a kokarinsa na ya samu natsuwa koda kadan ne.
Ita kuma Cukwikwiye kanta tayi cikin Zanin gadon tayi tana ta kuka mai Sauti aranta tana Fadin Sunaima me kika aikata Mijin kanwarki ne fa Sulaiman..?
Kamar bai dace ba bai kamata ki Saki Jikinki dashi ba bai kamata ba Haka take fadama kanta Lokaci Daya mutuwar yar"uwan nata ya Sake dawowa mata sai kukanta ya karu yana jinta tana wannan kukan ya kasa mata mgana kuma ya kasa tashi Tunaninsa ya tafi da gaske Sunaima take bata son ta cigaba da zama dashi kamar yadda ta Sanar da Takawa yau a kargi bai Dauka haka abun zai zo masa Cikin Lokaci ba inda abaya ne kafin ya auri Laila tazo da wannan bukatan da gudu zai karba yayi na"am dashi Saboda alokacin shi kanshi yana ganin Cutuwa a zamanshi da ita sai dai ta makara ta nemi Hakan a gabar da bazai iya sakinta ba ada yana mata kallon Mara Kirki sai dai ya yadda da Fadin mutane na kada ka yanke ma mutum hukunci koda kana zaune dashi kan wasu Hallayarsa sai ka mu"amalancesa,Abaya yana ma Sunaima kallon mai girma kai mara Kirki mara son Mutane da mugun Hali sai dai zuwa yanzu ya Fahimceta sosai bata da kwaramiya da Fara"a kamar Sunaira bata da Sakewa sai dai tana da kyakyawan zuciya acikin Kirjinta sai wanda ya mu"amalaceta zai Fahimci haka.
Kukan nata ne ya ishesa yasa ya Rarrafa ya mike bai yarda ya Juyo ya kalleta ba Kai tsaye ya shige Tiolet wanka ya Wajaba agaresa Dole Shower ya sakar ma kansa yana Faman Sauke numfashi sai da ya Tabbatar da ya dawo Daidai kana yayi wankan ya fito Daure da Karamin Towel a kugunsa sai da ya gama Tsane Ruwan kansa kana ya fito Har Lokacin Tana Dunkule tana kuka bai mata mgana ba sai da ya Dauki Jallabiyansa ya saka ya maida Towel din Dake jikinsa Tiolet kana ya Sake Fitowa gaban gadon ya Tsaya ya Coge hannayensa a Kirji yana kallonta taji Tsayuwarsa awajen ammh bata yarda ta Dago ba.
Ajiyar rai ya sauke kafin ya zauna gefenta jin haka yasa ta kara Zabura ta matsa baya lokaci Daya tana Dago Jajayen idanuwanta da suka Fara kankancewa saboda kuka cikin mamaki ya ke kallonta kafin yace"Meye haka Sunaima..?What all dis..?wannan kukan fa kamar wata yarinya?
Yafada kai tsaye yana kallonta bata kulasa ba illah kanta data maida Tsakanin Cinciyoyinta ta cigaba da Rera kukanta ganin haka yasa ya matsa gareta Hannunsa guda Daya ya Mika zai Dago kanta Lokaci Daya yana Fadin"Look..!
Kamar wacce wuta ya taba haka ta Zabura ta matsa baya tana makyarkyarta mamaki ya kara kamashi ya kara ware idanuwansa akanta yana Fadim"Meya faru..?
Batasom kallonsa kunya take ji da abunda ta saki jiki ta aikata da Mijin kanwarta yasa ta kauda kai tana jan majina Lokaci Daya tana Fadin"Me ya faru ma kake Tambayana..?kai fa Mijin kanwata ne bai kamata mu kebe nidakai adaki Daya ba..Ina jin kunyar Duniya ina jin kunyar Haduwa da kanwata Ranar gobe kiyama.!
Tafada Lokaci daya tana Kara Saka kuka gabadaya dariyace ta kusa kamasa ammh sai ya kanne yadai san ai tana da Ilimi ta kuma san komai Yasa ya gyara Zama yana Fadin"Saboda me zaki ji kunyar Duniyar da kunyar haduwa da Sunaira..!zunubu kika aikata ko Sabo Sunaima..?
Kamar shi ya rada mata sunan Abakinsa Kanta na kasa tana Sharan kwallah kamar wata yarinya tace"Eh Zunubi ne babba..Ina jin kunya da Nauyi..Wlh bazan iya ba..!
Ta Sake fada tana kuka Dariya ta dan kamasa kafin ya mike yana Fadin"Naga kamar kin Rude ne Look..Aure na Dake ba Haramci bane Sunaima abaya na auri kanwarki Sunaira munyi zama aure mai cike da Soyayya da kauna Har zuwa sanda ta amsa kiran Allah kinga anan Kaddaranta da ita ya kare ban sani ba Ashe Allah daman ya kaddara kece Mahadin kaddarata na gaba Sunaima ban taba Zato ko Tsammani ba..Ki sani Sunaira ta Shude  a duka aduniyarmu yanzu addu"armu kadai Take Bukata kuma na Tabbata Zatafi kowa Farincikin ganinki a wannan matsayin Domin tasha Fadamin yadda take miki Fatan samun miji kamata..!
Sai da daya fadi hakane ta dago suka Hada ido kai ya gyada mata da Sauri yana Fadin"Kwarai da gaske...Kinga kuwa wannan abun alfaharinta ne tana Cikin kabarinta Cikin Salama da yardan Allah Ki cire komai aranki ki kuma sani baki aikata zunubi ko Haramci ba ke Halastattaciyar Matatace wacce auranmu ya Dauru Bisa Sheda da kuma ka"idar Musulunci..!
Ganin yadda ta dan Dakata da kukan yasa yayi Tunanin ta dawo Hayyacinta yasa ya zagaya ta chan gefen ya isa gareta Tana ganin haka ta kara sakamai kuka Dafe kansa yayi yana Fadin"Kukan again kuma..?me kike so ne..?
Cikin jan majina tace"Don Allah ka fita..ka tafi dakinka ina son zama ni kadai..!
Kura mata ido yayi na wani Lokaci bayaso ta subucemai Shiyasa yake son ya Gaggauta Cika aikinsa ko abubuwa zasu zama daidai ammh sai wata Zuciyarta fadamai gobe ai ranace sannan yadda ta firgice ba lalle ne ya samu kanta ba.
Hannunsa ya saki yana Fadin"In na fita shikenan zaki daina kuka..?
Da sauri ta Daga kai bai yi musu ba ya Mike yana Fadin"Is ok..Ki daina kukan ni na koma Dakina..Sai da safe..!
Ko takansa bata bi ba Shima ko waige har ya Fice Daga Dakin yana Fita Har tana Rawan jiki wajen Saukowa Daga kan gadon ta Rufe kofar sai alokacin Ta Lura da yanayin Datake Ciki daga ita sai panta kanta ta Dafe sai kuka Hawaye sharara bata isa ta Gujema abunda ya Faru ba ita kanta Tiolet din ta Shige ta Duba kanta wanka ya Zama Dole gareta Kamar wata karamar yarinya haka ta Rushe da kuka Saboda gani take kamar tayi Sabo Mijin kanwarta fa.
Har ta gama wankan tana jan majina kafin ta Fito lotion ta Shafa bayan ta Busar da gashinta ta Saka Rigar barci Doguwa mai gajeren hannu ta koma ta kwanta tana Sauke Numfashi bayan ta Rage hasken Dakin Gabadaya gabbanta sun yi sanyu ta Dade batayi barci ba tana Tunanin abunda ya Faru awanni kadan Tsakaninta da Sulaiman batasan sanda barci ya kwasheta ba sai asuba ta farka tatashi tayi alwala tayi sallar ta Dade tana azkar kafin ta koma ta kwanta wani barci mai nauyi ya kwasheta bata kara Sanin Inda take ba sai da taji wayarta Dake chan karshen gado Tun Gumurzun jiya bata san inda take ba Idanuwanta da barci ta Farka batama Dago kanta ba ta laluba inda wayar take ta Dauko Dishi Dishi Take gani yasa taga kamar Ahmad ke kiranta yasa Tana Dagawa Cikin muryan barci Tace"Ahmad wannan uban kiran Dakake min da Sassafe fa..?
Sai dai muryan Data Daki Dodon kunnenta yasa bata san Sadda ta mike Daga tsakiyar gadon ba Tana kokarin Dawo Cikin Hayyacinta.
"barka da Safiya SUNAIMA...ba Ahmad bane Mijin ki ne..!
Ayadda ya fadi sunan sai da jikinta ya amsa da Sauri ta kara Dago wayar tana kara ganin mai kira SARAKI tagani da manya baki ido ta zaro ita yaushe take da lambarsa batasani ba Jiya ya Dauki tata ya kuma saka mata tashi bata sami Zarafin mgana ba taji yace"Ina fatan kin Daina kukan ko..?ko har yanzu kukan kunyar Duniyar kike ji Saboda kin kebance Daki Daya da Mijinki ko nace mijin kanwarki kamar yadda kike fada..!
Batasamu mgana ba Dakyar ta iya Fadin Uhmm..!
Daga kasan makoshi Mirmishi yayi yana Daga zaune afalonsa yana aiki Bisa System dinsa ta gida Daya Dade bai yi amfani da ita ba ya kira Saifullahi da Safen yace ya Turamai abubuwan da suka faru na kamfanin bayan baya nan ta Email zai fara Dubasu kafin gobe ya shigo Office.
Cikin Muryansa mai Cike da Zati yace"Nidai don Allah ki adana koma Menene agefe..Ki Duba agogo cikina ya Fara Kiran ciroma fa Ranki ya Dade a taimaka a dumamin Tuwon Inna na jiya akawo min ina Falon Sama na bangarena..!
Da sauri tace"Toh..yadda ta fadi toh kamar wacce ke jira Dariya yayi ya Datse kiran kana ta Sauke Numfashi Kafin ta Duba lokaci pass 10 lalle tasha barci Sauka Tayi Daga kan gadon ta Fita Daga Falon koda tazo Falo an Tsabace Ko"ina kal kal Marliya Tagani da Samira suna Shirya Dinning abun mamaki suna ganinta suka Zube gabadayansu a kasa kai Duke suna Fadin"Barka da fitowa ranki ya Dade..!
Sai abun yayi mata wani iri yaushe aka fara haka abaya in suka ganta kamar sun ga kashi Hijabin Datayi sallane ajikinta yasa ta amsa musu ba yabo ba fallasa kafin tace"Ina magajiya..!
Da Sauri Samira tace"Tana Kitchen Ranki ya Dade..!
Sunaima ta kalleta Sau Daya kafin ta Kauda kanta ta wuce Kitchen Samira ta Sauke ajiyar zuciya Allah yasa kada Sunaima ta saka Yallabai ya Koreta Tafi jin Dadin zaman man fiye da Kargi ballatana Gidan Hajiya Duk da ba"a Fada musu ba sun riga sun Fahimci Alkadarin Laila ne ya kare kuma Tunda akayi iya yin gaba da ita to zai iya Shafar kowa ballatana su marliya dake fatan su zauna anan kada amaidasu masaurauta duk da chan din ma Takawa na iya bakin kokarinsa ammh gwara inda kuke kadan da inda kuke gari guda.
Magajiya na Tsaka da wanke kayan da suka bata Wajen hada abun kari Sunaima ta shigo da Sallama Bata jita ba Tayi nisa Cikin aikinta sai da ta Kira sunanta kana ta juyo da Sauri ganinta yasa ta ijiye abun da ke hannunta Da sauri ta Ramkwafa tana Fadin"Barka da Safiya ranki ya Dade Kimim afuwa ban ji Shigowarki ba!
Sunaima tace"Tashi magajiya tashi don Allah!
Batayi musu ta mike Tsaye ammh kamta na kasa Cikin kulawa Sunaima tace"Magajiya ki Daina Dukamin don Allah ni bana iya wannan abun Sarautar nasu..ni ba yar kowa bace sannan kin Haifeni taya zaki rika Ramkwafamin bana so ki bari..!
Magajiya tace"Shikenan ammh Ranki ya dade ke matar Sarakin Maimartaban kargi ne guda kin Channchanci dukkan wata Girmamawa..!
Kauda mganar Sunaima tayi da cewa"Ina ledan da na baki jiya kika saka afridge..!?
Magajiya tace"Tana nan Hajiya..!
Sunaima tace"Yauwa ki Duba Tuwo ne aciki ki Dumama Saraki shi ki bama Samira ko Marliya ko kije da kanki yana Dakinsa asama..!
Sai da ta juya ta nuna abunda tace wai Saraki Mirmishi tayi kafin ta fice magajiya ta bita da kallo aranta tana Fatan Daidaituwar duka lamuransu.
Nan da nan ta Dauko Tuwon ta Wankeshi ta yankashi biyu ta Dumama Harda Miyan data kara mata Manshanu ta saka Cikin kayattun kololi ta Shirya Cikin wani Katon Faranti Bata ida wanke wanken ba yasa ta Kira Samira tace takaima yallabai asama ba gaddama ta amsa Domin yanzu magajiya tana Cewa ba gaddama asabanin abaya ma sun fita say agidan saboda Laila.
Yana Tsaka da aikinsa Bisa System sai ga Samira tayi sallama ya bata Izinin Shigowa sai da ta ijiye Farantin Saman makeken Centar table din Dake Tsakiyar falon kana ta Duka tana gaisheshi bai sakar mata Fuska ba Saboda ransa ya baci Sunaima yace ta kawomai ba wata yar Aiki ba.
Sai da tatashi zata fita yace"Ke..!
Da Sauri ta Dawo ta Durkusa tana Fadin"Gani Ranka ya Dade..!
Yana Kallon Fuskar System dinsa yace"Ku nawa ne hadimai acikin gidan nan..?
Gaban Samira ya fadi baki na rawa tace"Mu mu..hudu ne ranka ya Dade..!
Aransa ya maimaita Hudu Tab Saboda jiya yaga wasu fa yana ta mamaki A"ah Kargi zasu koma Harda Samiran Magajiya ta zauna in ma wata za"a Dauko ya yarda ammh banda wannan munafukar kai tsaye ya sallameta ta mike ta Fice kamar zata Kifa.
Tana Fita ya jawo wayarsa ya Kira Sunaima Lokacin tayi wanka ta Shirya Cikin wani Leshi mai Ruwan Gold Doguwar riga Buba Kamar wasa ta saka Damkunne da Sarka Harda Hoda da jan baki sai gata ta fito ras kamar ba ita ba kayan Lefenta ne da bata Taba amfani dashi ba.
Yau weekend tana gida acikin Ranta Take jin tana so tayi kwalliya abunda bata taba yi ba.
Tana gaban madubi tana kallon kanta Taji Shigowar kiransa gabanta ya Fadi kamar bazata Dauka ba Tana Dagawa yace mata"Yaya zaki yi da Zunubin Da kika Daukan ma kanki Sunaima..?
Cikin mamaki tace"Zunubi..?
Da sauri yace"Yes mala"iku suna nan suna Saka miki zunubi Domin mijinki ya Umarceki da kikawomai abun karinsa kika ki jin mganarsa kika Turomasa yar aiki yanzu kin kyaita kenan haka ake sauke Nauyin miji Dake kan matarsa Sunaima..?
Yadda yake mganar Cikin Tattausawa sai da taji wani iri batasan sadda tace"Kayi hakuri..
Mirmishi yayi kafin yace"Ba anan ba..In kina so na Hakura mala"iku su sauya Zunubanki da Lada sai kinzo naga wadannan kananun Idanuwan naki da kika kara kankance su da kuka Daran jiya kin Ce min Kayi Hakuri Saraki sannan zan hakura..!
Ayadda ya fadi kayi hakuri Sarakin ne Cikin kwaikwayon muryanta yasa batasan sadda ta saka Dariya ba Shima Dariyan ya saka yana Fadin"Ina jiranki Sunaima..!
Daga haka ya Datse kiran kamar ana janta haka ta samu kanta da kara gyara Daurinta na Zahra Buhari lokaci Daya da kara Feshe kanta da Turare batare data tuna gun wanda zata je ba ta Dauki wayarta Lokaci Daya ta Saka Falt din Takalminta baki ta Fice ba Kowa afalon duk suna Kitchen suna karyawa Tafiya sannu sannu tana Tashin kamshi Sai gata Kofar Dakin Sulaimam tana Sallama Dayale Kofar tana Wangale ne.
Daman yasan zata zo bazata Ture alfarmansa ba yasa tana Shigowa ya Dago kansa yana kallomta Duk da waya yake yi Tunda yake da ita bai Taba ganinta haka ba bai san Sadda yace"Wow...!
Saboda kyan Dayaga tayimai kamar Zara Cikin wata Daga Nesa kmar Sunaira bambamcin su Doguwar Fuska da rashin kiba sai tsawon data Fita ita batama Fahimci bata Sako mayafi ba sai da taga irin kallon Dayake mata kana ta kalli kanta ta Tuna da abunda tayi kunya ya kamata ta samu Chan karshen kujera ta Zauna kanta na kasa tana wasa da adon Jikin Less din.
Hajiya Dataji Shuru tace"Saraki kana jina..!
Sai Alokacin ya dawo Hayyacinsa ya Tuna Hajiya ya kira suna mgana Da Sauri yace"Eh Hajiya..!
Yana Shafa keyarsa yana Dagama Sunaima gira Data Dago kanta jin ya Fadi sunan Hajiya batasan sadda ta Zabgamai harara ba ya koma yana Dariya
Hajiya bata fahimci komai tace"Naji kana mgana kan Hadiman Dake gidanka ko..?
Cikin ladabi yace"Eh hajiyata..su hudu ne fa agidan Hajiya ai sun mana yawa gaskiya..!
Hajiya tace"Dayake Maimartaba ya bama Laila Biyu tazo dashi Shiyasa su ka kara yawa..yanzu guda nawa kake son abar maka..!?
Sulaiman yace"Hajiya magajiya ta isa kawai ai ba wani Wahala..!
Hajiya tace"Bazaka bar Samira ba Saraki..?naga ga girki ga Hidiman gida Data yara..!
Muskutawa yayi kafin yace"Dole sai ita Hajiya..!
Yadda yayi mganar yasa ta gane ina ya Dosa Mirmishi tayi kafin tacw"Kada ka damu Samira ai Hadimatace tun Tuni So ba mtsala abaya ma ni na Sakata duka abubuwan daka ga tanayi..Da adauko Sabuwar Hadiman da bamu sani ba gwara wadanda muka Sani..Nima na goyin bayan maida Hadiman Laila masaurata zan kira takawa ko Fulani na Fadamata zuwa gobe ka Tura sani ya maidasu..!
Sulaiman yace"Shikenan Hajiya Allah ya kara girma..Ina Abba da Hajiya karama..!ina su Sadiya..!?
Hajiya tace"Suna Lafiya Abba yana Shashensa Hajiya karama na Tare dashi ni kuma kasan ina kan Dokar Likita ne ina Bangarena yara kuma kasan yau Hutun karshen mako basu tashi ba..!
Sulaiman yace"Hajiya zamu shigo Satinan ko na sama in na Daidaita komai a office..!
Hajiya tace"Masha Allah Allah ya kawo ku lafiya ina ita Sunaimar..?
Ya dago ido yana kallonta kafin yace"Gatanan kusa Hajiya..!
Hajiya Zabba"u tayi kayattacen Mirmishi kafin tace"Kaimata mu gaisa Saraki..!
Sauki ya samu gareta Taji kamar an Sauke mata kaya Sarakinta ya Dawo sannan ta nemi gafaran Sunaima.
Kanta na Duke bataji Tahowarsa ba sai jin sa tayi ya zauna kusa da ita kugunsa na Dukan nata da Sauri ta Dago Tana kallonsa kafin tasamu Zarafin mgana ya kara mata wayar a kunne yana Fadin"Hajiya na mgana..!
Jin haka yasa ta mika Hannu Zata karbi Wayar sai yaki Sakin mata sai ya Danne Hannunta kan nasa ta Dago tana kallonsa amarairaice sai ya Daga mata Gira yana Dariya kanta ta Dauke Daidai Lokacin da Hajiya ke fadin"Sunaima mun tashi lafiya..?
Sunaima taji kunya da Sauri tace"Hajiya ina kwana..?ya kuka koma Gida..!
Hajiya tace"Lafiya Sunaima ya kuma kuka koma..?
Sunaima tace"Lafiyalau yasu Abba da Hajiya karama da sauran yaran..!.
Domin ita ta manta sunayensu Hajiya tace duka suna Lafiya kafin ta Dora da Fadin"Saraki ya fadamin yana so arage Hadiman dake gidan ku magajiya yace abari sai nace ku hada da Samira saboda ta Rika taimaka mata koda bakya nan..!
Sumaima tace"Eh yayi hakan Hajiya..Allah ya kara Girma agaida kowa da kowa!
Albarka Hajiya tayi ta saka musu kafin suyi sallama Sulaiman yana Rike da hannun sunaima yaki Sakinta ga kamshin Turaranta ya gama Cikamai Hanci kashe wayar yayi batare da ya kara mgana ba  ta kallesa tana Fadin"Hajiya na mgana fa..!
Lamgwabe mata kai yayi yana Murza yatsun hannunta da sukaji jan lalle yana Fadin"Baki ban hakurin ba..?
Jikinta Tsan yake mata Saboda yadda yake Murza hannunta da kuma yadda suke zaune,kanta ta kauda kafin tace"Kayi hakuri..!
Kafada ya make kamar karamin yaro yace"Ban yarda ba sai kin kalleni kin ce kayi hakuri sarakina..!
Dariya ta kamata tana son Guduwa ya Hanata Cikin Zatinsa yace"In kika tashi Wlh zan tashi na Rumgumeki kinsan zan iya ko..!
Ido ta waro tana kallonsa yasa ya Daga mata gira yana Fadin"Yes kinsani Sarai so ina jiranki..!
Bata da yarda zatayi Dole ta kallesa ta Lamgwabe wuya tana Fadin"Kayi hakuri..!
Kai ya Dage kafin yace"Saraki na..!
Batasan sadda Ta fadi hakan cikin Shagwaba ba"Ahhh..Sarak...i..nah...!!
Wani yam yaji da baisan sadda ya Sakarmata Sumba agoshinta ba kafin yace"Is ok..Muje to kiyi aikin ki ki bani tuwona abaki..!
Yafada yana Riko hannunta bata isa tace A"a ba yana nanike da ita Akasan Cafet din suka zauna Da Cokali taso ta basa ya bata fuska yace"Hannunki nake so yafi Lada!
Dole tatashi taje Tiolet ta wanko Hannunta tazo tana bashi Tuwon nan yana Rike da Dayan Hannunta Cinyarta na Dukan nasa,yana kuma kureta da mayen kallonsa Duk ta takura Sai da ya koshi kana ya kama Hannun ya Sude Sunaima ji tayi kamar Zata sume saboda yanayin Datake Ciki bai barta ba sai da shima ya Ciyar da ita Suka koshi Tare suka je suka wanke hannuwansu suka Dawo ya Makaleta akan kujera yana Zaune ya Sagalo hannunta a Hammatansa Saboda kada ta Gudu shi kuma yana ta aikinsa Saman System gabadaya yanayin ta kasa Fassarashi.
Yasa ta kallesa tana Fadin"ka bari na Sauka da kwanukan na kasa..!
Bai kalleta ba yace"Ban baki Izini ba..!
Baki ta Tura ta kauda kai batason kallonsa dagashi sai wani Wando 3Quater da singlet.
Tunawa tayi da yaran yasa tace"Yaushe zamu dauko su Wasim..?
Kai Tsaye yace"Sai mun gma cin Amarcin mu..In zamu tafi Abuja Honneymoon sai mu Dauko su mu tafi tare..!
Ido ta Zaro tana kallonsa Shi kuma sai yayi Fuska yana Fadin"Yes..Nagane ki sarai kina so ki Daukosu ki rika Fakewa dasu kina Guduwa ko..?hmm kin shigo Hannu yarinya Insha Allah nan da wata tara zaki haifi Mai sunan Maimartaba ko Fulani..!
Kunya ya kamata batasan Sadda ta sunne kanta Saman kafadansa ba tana Fadin"Ni fa Yayar matarka ce bace Sulaiman..!
Kai Tsaye yace"Yes i know..shiyasa zan goge renin Dake tsakanina Dake in kika Shiga hannuna na Dura miki Ciki sai kiji Dadin kirana Mijin kanwarki Sunaima...!
Ai bata kara mgana ba Saboda yadda Kalaman suka zubo mata abazata yasa Tayi shurunta ranar ko nan da chan bai barta taje ba Sallah ma tare suka rika yinta bai fita ko Kasan Falo ba Komai sai da magajiya ta Shigo musu dashi ba sai Dare ne yaje Dakinta ya Dauko mata kayan barci karo na Farko da Sunaima  kwana kan kayattacen gadon Sulaiman da aka so maimaita abun jiya a tsorace take yasa ta kara sakamai kuka sai ya kyaleta, ammh yayi alkawarin kafin su tafi Abuja sai ya gogar da ita Ya maida ita mace sun zama abu Daya yadda bazata kara Kallonsa a mijin Sunaira ba sai dai kaddarata Mijin Sunaima sannan bazata kara Neman Saki daga wajensa ba wannan alkwarinsa ne..!



*Janafty*

MIJIN KANWATA(K'ADDARATA)Where stories live. Discover now