Garaɓasa

71 2 0
                                        

*GARAƁASA*
*GARAƁASA*
*GARAƁASA*
Albarkacin alherin dana samu a cikin litattafina na *RABIN JIKI* na sauko da farashin litattafaina na tsawon wata uku, daga 25/05/2022 zuwa 25/07/2022
Zaku iya samun complete documents na litattafaina akan naira 1k kacal, kada ki bari wannan *GARAƁASAR* ta wuceki
Litattafan sune kamar haka
*GIDAN BATURE*
*KARKA GUJENI*
*ZAINABU*
*RANAR WANKA*
*SO SANADI*
*TSANANIN RABO*
*RABIN JIKI*
Idan kuma ɗai ɗai xa'a saya yadda farashin su yake xa'a biya.

Zaman Tare

Coming Soon❤❤❤❤

    "Shehu Mallam Usman ya wuce d'an uwa a garemu ya koma wani 6ari na rayuwarmu, idan har kaki auren d'iyarsa Allah ma baxai barkaba saboda hallacin da ya mana"

Abba ya karashe maganar yana kokarin mayarda kwallan daya taru a idanunsa

Shehu kanshi ya d'au chagi yanan hango irin bala'in daxai afku a gidansa idan har ya amince da wannan aure

*****************************

"Babu abunda xaku nema a wajena na kasa muku, ni mai biyeyyace a gareku na tabbata baxaku xa6amin abunda xai cutar daniba, bana bukatar nasan waye Mijin "

Jidda tayi maganar tana danne kukan da yake taso mata

"Yayanki Shehu shine Mijin"

Kamar saukar aradu Jidda taji sunan Shehu a kunenta, kukan datake dannewa shi ta bawa dama ya fito sarari

*****************************

"Wacece wannan My Major?"

Jameela tayi tambayar a haukace tana jiran amsa a gaggauce

Duban Jameela data kageshi da ido Shehu yayi ya kuma dubi Jidda data kanta ke kasa yace

" 'Yar aiki na samo miki, ko bakya sone?"

A raxane Jidda ta d'ago tana kallon Shehu da ya d'auke kai daga gareta

Duban sama da kasa Jameela tama Jidda kan tace

"Bana bukatar wannan balageggiyar a maxaunin 'Yar aiki ta koma inda ta fito"

Akan 300 kacal

Ku tuntu6eni
Wattpad~Ummusubaya
Whatsapp~09077732675
Arewabook~Ummusubay'a
Facebook~ummu Subay'a

Ummu Subay'a takuce❤

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: May 25, 2022 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

Karka GujeniWhere stories live. Discover now