💔💔KAR KA GUJENI💔💔
(Soyayya, Yaudara, Cin Amana, Hallaci)Ummu Subay'a
Wattpad : Ummu Subaya
🌈KAINUWA WRITERS ASSOCITION🤝🏻
Allahumma A'ixxal Islama wal Muslim
Wa Adilsh Shirka wall Mushrikin
Wa dammi Ada'aka Ada'ana Ada'addin
Wansur Ibadakal muwaidin
Bi Rahmatika ya Arhamar Rahimin
Ya Allah ka kare yan uwanmu musulman Jos
Ya Allah ka ku6utar dasu daga karafai makiyanka
Ya Allah ka sanyaya xukatansu ka basu kwarin gwiwa da tunawa da kai kadaine xaka karesu
Ya Allah ka kawo karshen fitinar nan
Ya Allah ka kawo xaman lfy da kwanciyar hankali mai dorewa
'Yan uwana musulman Jos
(Fasbir Sabaran Jameela Innallaha Ma'a kum)I dedicated dis page to SADNAF
Kiyi yadda kikeso dashi nakine ke daya
Ina taya Sadnaf murnan fara sabon novel dinta Kukan Kurciya
Daga jin sunan akwai darasi ssai dayake kunshe a ciki
Allah yasa ta fara a sa'a kuma ta gama a sa'a
Allah ya kara basira, daukaka, fikrah da kuma sawon rai mai albarka da amfani
Up Up Up Up
SadNaf ❤
Comments dinku na rikirkitani
na fasamin kai bbu jini
Ina yinku irin TotallyRally Garba
Mrs Splendid
Mom of 12
Meerna Parrot
Meela AdeelHeart U ❤
0⃣4⃣TUSHEN LABARI
Alhaji Bukar dan kasuwa ne mai arxiki daidai gwargwado, dan asalin Maiduguri ne kasuwancine ya kawoshi garin kano har yayi aure, ya auri Aisha cikekkiyar bahaushiya, Sam danginsa basuso auren da yayi a Kano ba sunfi bidar yaje ya auri diyar dangi, hakan yasa Sam basason Aisha suka kuma yanke xumuncin dake tsakaninsu da dan uwansu
Allah ya albarkacesu da yara biyu
Fateema ce diyar fari wadda suke kira da Zuhra don sunan mahaifiyar Aisha taci sai kuma ZulfaKarankaf anguwarsu bbu wadda yakai Alhaji Bukar arxiki
Gida biyune ke tsakanin gidan Alhaji Bukar da Malam Iro Mai goro, shida matarsa duk 'yan asalin Kano ne, suma yaransu biyu
Aina'u da MaryamIdan xa'a kirga talakawar anguwar Mallam Iro Mai goro na sahun farko, matarsa Asabe macece mai son abun dunia kullum ta xauna korafin talaucin Mallam Iro take, shi kuma Allah ya axurtashi da wadatar xuci
Mallam Dawooda shine babban malamin anguwar kuma Limamin babban masallacin anguwar, asalinsa fulanin Gombene malumta ta kawosa Kano, matarsa daya Goggo yaransu shida
Buba
Mammadu
Hamidu
Shatu
Ameena
TaheerMallam Dawooda mutum ne mai mutunci da kuma karamci shida matarsa halinsu daya, ssai ya dage akan karatun yaransa ta Arabic don yaki boko sam, Shatu na kai shekara sha uku ya aurar da ita ga dan uwansu a gombe hakama Ameena
Buba ma yana kaiwa shekara sha takwas ya auro mishi Uwani daga Gombe, bayan auren Bubane cutar ajali ta kama Mallam Dawooda, inda ya barwa Buba amanar kannensa
