*MEDIA (DAN DALIN SADA ZUMUNTA)*
*Na*
*_Nanah khadii💅🏽*_ 🛍️
*Marubuciyar👇🏽*
*Cousins ne*
*Aruwan sama* ( *kaddara tasameni* )
*Auren kiyayyah*
*Hamdan paid book*
*Agarin son Duniya*
*nd now*
*Media( DAN DALIN SADA ZUMUNTA)*
🅿️1️⃣9️⃣🔁2️⃣0️⃣
_Bismillahir~Rahmanin~Raheem_
kwance take suna chatting da Harees,yau kwana biyu knan dabata sake shiga grp din ba saide idan massge yayi yawa tayi deleting,ganin wata sabuwar num tayi mata sallama ne yasata budewa ta ansa sallamar sa,nan hankalinta yakai kan dp din sa sanye yake cikin uniform dinsa na pilot yayi murmushi dimple dinsa ya lotsa ga gashin kansa a kwance lub ita kanta tasan yayi kyau, ganin ya sake mata mgna ne yasata fita dan taga meyace.
"ykke? hope kina lfy?
"lfy klau Alhamdulillah dan Allah waye?
kafin ya bata ansa shikansa kuma sai yafara tunanin meyasa ma ya mata mgnane why? shi duk da baisanta ba bai tab'a ganinta ba tun ranar da abinnan ya faru yaga duk mgnar da mutane keyi bata bata kula ba bare tace wani abu,sai ma hkri data bayar ne yasa shi duba profile dinta,gsky ta burgesa duk da yasan bai zama lalle ita bace wannan kad'an ne daga halin yan media,ayita swags ana karya da pics din mutanen dabasu san hawa ba basu san sauka ba,tunda daga ranar kawai yakeso yayi mata mgna ya kasa sai yau yanxu kuma da yayi sai yanajin wani iri.
cikin k'arfin hali yace..."ranar naga abinda ya faru a grp the way yadda kika yine yasa kika burgeni lalle ana ganin ansa kin fito from a very good family,so dama kawai nace miki i like u ne.
"Ayyah Nagode sosai da yabo nagode.
koda yaga rply dinta murmushi yayi,duk sai yaji haushin kansa yarasa dalilin da yake mata mgna wani guntun tsaki yaja kafin still ya sake mata rply.
"sunana Maheer and u?
"sunana Zaheederh.
"wow! what a unique name one in a million i like ur name gsky sunan yayi min dad'i wani gari kike?
"😌 Nagode sosai ina zama a kano ne.
"😀ashe a gari daya muke nima a kano nake, wani unguwa kike?
ji tayi zuciyarta ta buga sanda tayi d'an tunani kafin tace..."CBN quaters .
"wow! wata rana i will visit u insha Allah idan masamu tym idan bbu damuwa?
zaro ido tayi kaman yana kallonta kafin tace...."Allah yakawo ka.
"Ameen zamu dinga gaisawa ai zan sauka i want to pray bye.
"Toh insha Allah bbu damuwa nagode.
mamakine ya cikata, nan ta fara tunani kala kala kodai bashi bane a profile dinsa wani mutum kaman sane zai tsaya yana hira da ita, ajiyan zuciya tayi suka ci gaba da hira da junaidiya dan she is off.
ganin ansata wani grp ne kuma ga mssges nata shigowa bata san ma wa yasata bane yasata fitadan ta duba, "NOVELS GRP" sunan grp din knan ganin yadda massege keta shigowa ne yasata saurin shiga,ko da tashiga da wani ashar na rashin d'a a tayi karo hkanne yasa saurin haurawa dan ganin meye mafarin zancen.
mamaki tayi wai dan wata ta rubuta novel din banza ne marubuta yan uwanta suke sukanta, page din da ake rikici akansa tafara duba wa sanda ta karanta tsab kafin ta kashe datanta ta fara rubutu kaman hka.... "gareku marubuta kunce kuna fada karwa kunzo cikinmu kuna fada kuna tona asirin juna kuna zage zage kaman baku tar biya tayi rubutu memakon ku bita pc kun zo cikin makaranta kuna zaginta naga dai shi rubutunnan tun ranar da mutum yaga zaiyi yasa aransa zaiyi to yasan inda ya dosa,inya yi dai yasani in yayi ba daidai ba yasani inaga acikinku bbu wacce batafi shekara 18 ba kuma duk wanda hanyar daya dauka ya sani in wuta ce in aljannah ce yasani, dan tayi rubutunnan shine abun zagi ina ga masu rubutun lesbian kuce me suma idan sun rubuta naku ido dan yanzu ba kowa keson gyara ba daga gyara sai ya zama damuwa duk abunda ka d'iga a alkalaminka wlh ranar gobe kiyama zakayi bayani akansa, duk kun mallaki hankalin kanku kowa yashuka alkhairi zai girba hka kukeso ku fadakar damu kuma muji abunda kuka fada ,aishi gyara kana farawa ne daga kanka kafin ka gyara wani kome mutum yaga dama ya rubuta ai kowa yasan wutar sa yasan aljannan sa bbu yaro acikinku kab sbd hka zanyi wani kira a gareku da ku gyara halin ku kafin kuce zaku fada kar damu makaranta,kuyi hkri nasan mgnar zatayi muku zafi kuma zata iya kawo cece kuce banyi dan taahin hankaliba saide nayi dan mu had'u mugyara dukan mu daga Zaheederh ma'assalam.
YOU ARE READING
MEDIA (DAN DALIN SADA ZUMUNTA)
RomanceLabarin yadda ake cakwakiya ne a MEDIA ku biyoni dan Jin yadda zata kasance kuma dan jin darrusan dake cikin sa😍