*MEDIA(DAN DALIN SADA ZUMUNTA* )
*Na..Nanahkhadii💅🏽* 🛍️
*Marubuciyar👇🏽*
*_Cousins Ne_*
*A Ruwan sama (kaddara tasameni* )
*Auren k'iyayyah*
*Hamdan paid book*
*Agarin son duniya*
*_nd now MEDIA(DAN DALIN SADA ZUMUNTA* )_
*ELEGANT ONLINE WRITERS*📚📝🌤️
🅿️2️⃣2️⃣🔁2️⃣3️⃣
Bismillair~Rahmanin~Raheem.
Zaheedarh sosai hankalinta ya tashi,duk tunaninta ya gushe wannan wace irin rayuwa ce! dakyar ta tattaro k'arfin hali ta mata rply.
"gsky kiyi hkri abinda kike nema ba zaki samu ba,ni maza ma ban bisu ba bare mata sbd hka kiyi hkri! lahira kusa take mutuwa kullun akeyi,bazan iya da azzaba tun kafin a busa k'aho ba shin ko kinsan maza da mata masu aika ta laifi irin naki idan suka rasu me ake musu? , toh kiji idan suka ji taku uku na wayan da suka binne su shikenan za'a dauke su akai su a had'a su da wa yanda aka kifa lokacin Annabi lud'u ayita musu azaba?har sai an busa k'aho kafin a musu hisabi zuwa mako marsu,toh kin kafin mutuwa ta riske mu muyi k'ok'ari mu gyara k'iyamar mu dan duniya ba mattaba bace,nidai na fad'a miki gsky ko da nasan ba kowa ke son gsky ba zafi ke gare ta kiyi hkri pls tana gama rutuwa ta tura mata.
koda juny taga rply din Zaheederh da sauri ta bud'e tsab ta gama karantawa, saide sosai abun yayi mata zafi rply ta mata kaman hka...
"toh wa'azau ki rike wa'azinki nariga ki sanin hka,toh kema har kin kai kimin wa'azi ban da lalace wa banza mara mutunci karamar yar iska,kuji wata lalace cewa waini zakima wa'azi mtssss.
tana turawa Zaheederh ganin rply dinta yasa ganin tana mata wani typing din,tayi sauri tayi blocking dinta nan tayima Jiddarh fatan alkhairi da duk ta kokkoya mata wayannan abun.
nan suka ci gaba da hira da Harees,ganin notification daga grp dinsu nata shigowa ne yasata dubawa Maheer ne da Zahrah suke hira,nan tayi tagging dinsa ta masa mgna koda mgnar tasu jifa jifa ce ammah Zaheederh na mgna tuni ya bata ansa, hira suke yi itada shi a grp din sosai na ban dariya sosai abun yabawa Zahrah mamakin yadda yake ansa Zaheederh,nan tayi tagging din Zaheederh ta mata mgna hira suka shiga yi su ukun sun jima suna hirar kafin Maheer ya juya video call zuwa ga Alia.
"kamar wasa sai ga Zahrah tayi mata mgna ta pc,nan suka gaisa suka ci gaba da hira koda a d'an tsorace take sbd ita median ma yafara bata tsoro,saide kawai ta biye mata suna ta hira har suka kwanta.
Asma'u ce zaune ita da Sumayyah matar Zubair a palorn Asma'u,suna hira nan Sumayyah ke fad'a mata ai jikin nashi taga yau da sauk'i sosai har bbu oxygen dinma,sosai Asma'u taji dad'in jin jikin mijin aminiyarta nan ta bisa da fatan samun sauk'i hira suke yi sosai shigowar mijin Asma'u ne yasa suka juya suka gaisa,yame jiki yamata cikin fara'a ya shige daki nan Asma'u ta mik'e ta bi bayansa kwance yake daga shi sai 3quater nasu na sojoji da vest fara a jikinsa,tana shiga ta ninke uniform din ta sasu a closet kafin tazo gefensa ta zauna tana mishi light kiss,murmushi yayi ya jata jikinsa yana fad'in..."i miss u tun d'azu naso na dawo naganki amma aikine ya rik'eni,hope kina lfy ? sha cikinta yayi da take d'auke da cikin wata hud'u yana fad'in..."i miss u both murmushi tayi tare da fad'in...."we miss u more nan ya fara romancing dinta,ganin sun kusa manta inda suke ne ta tuna tana da bak'uwa yasata kwace kanta da sauri ta fice,lunshe idon sa kawai yayi yana murmushi.
tana fitowa ta tarar da wata bak'uwa da bata tab'a ganin face dinta ba,tana da jiki kuma fara ce tass ta y'arta da batafi wata 7 ba masha Allah da fara'arta ta k'ara so suka gaisa tana neman guri ta zauna, shirune ya d'an biyo baya kafin tayi k'arfin halin cewa....." Dan Allah kece matar Suraj? mamakin yadda ta kama mata sunan miji tayi kafin tace..."eh nice Allah yasa dai lfy, murmushi tayi kafin tace...."nasan baki sanni ba ko? kuma baki tab'a ganin fuska ta bako? kiyi hkri da abinda zaki ji a bakina kinga wannan yar tana nuna mata Ashbah take wasanta a hannunta,ganin yarinyar yasa taji zuciyarta ta wani buga batasan dalili ba cikin kafin hali ta d'aga mata kai alaman eh,murmushi tayi kafin tace sunana....." Hajara kuma ni matar mijinki ce wannan yarinya da kike gani yarsa ce,aiko nan abun ya dawo mata yarinya fa sak Suraj aiko mik'e wan da zatayi a take ta zube agun da tayi wani ihu,daya kawo hankalinsa kai da sauri ya fito dai dai ta faduwarta ganin Hajara da Ashbah a palorn ne yashi jin zuciyar sa bugawa,kafin ya k'araso gun tuni Sumayyah ta k'ara so a gigice tana d'agata tare da jijjiga ta ina sai jini dake bin k'afarta yana zuba,ita kanta Hajara sosai ta gigice ta k'araso gun shima da gudu ya k'ara so tare da d'agata zuwa mota Sumayyah ce ta shiga baya tana rik'e da ita sai Hajara da tazo zata shiga gaba,wani tsawa ya mata tare da fad'in..."get out of my car! idan cikin nan yasamu matsala ko hm! yana fadin hka yaja mota suka fice Sumayyah kam kuka ta fashe da shi wiwi,kamar wata k'amar yarinya,wannan wace irin rayuwa ce meyasa Maza suke hka innalillahi wa'innah ilaihin raji'un a hka suka isa asibiti nan take Drs suka cika akanta.
YOU ARE READING
MEDIA (DAN DALIN SADA ZUMUNTA)
RomanceLabarin yadda ake cakwakiya ne a MEDIA ku biyoni dan Jin yadda zata kasance kuma dan jin darrusan dake cikin sa😍