*MEDIA(DAN DALIN SADA ZUMUNTA* )
*Na..Nanahkhadii💅🏽* 🛍️
*Marubuciyar👇🏽*
*_Cousins Ne_*
*A Ruwan sama (kaddara tasameni* )
*Auren k'iyayyah*
*Hamdan paid book*
*Agarin son duniya*
*_nd now MEDIA(DAN DALIN SADA ZUMUNTA* )_
*ELEGANT ONLINE WRITERS*📚📝🌤️
🅿️2️⃣6️⃣🔁2️⃣7️⃣
Bismillair~Rahmanin~Raheem.
Ranar kwana tayi tana k'wak'ule yar uwata itakuma jin sabon lamari yasa ta saki jiki, sai wajen k'arfe biyun dare sukayi wanka suka kwanta.
Washe gari da Hajj laweezarh tazo tashin su d'akin Ummitah tafara shiga saide ga mamakinta wayan, nan takama hanyar d'akin waleedarh tana bud'e k'ofar ta hango su dunk'ule a kwance saide sam bata kawo komai akanta ba, sbd dama Waleedarh takan ce tana tsoro tayita bin Ummitah ta taya ta kwana itakuma tayi ta mata yanga, sometimes har saita sa baki tana k'arasa wa ta tashe su a firgice Ummitah ta farka ganin Mom dinsu yasata fad'in... "Mom jiya Waleedarh ta kwana da ciwon kai shine ta tasheni, nikuma ban tashe ki ba ki taba kanta kiji.
Hajj laweezarh a rude ta karasa tare da tab'a kan Waleedarh dake baccin gajiya ga wahala, aiko zafin taji da gske tuni tayima Family Dr dinsu waya.
Koda yazo ya duba ta duk tambayan duniya ce masa kawai tayi ciwon kaine bayan shi bbu komai, daya dudduba ta saiya bata magani mom tace bazata je sch ba hka Ummitah tayi rau rau da ido tace itama bazata ba, she will take care of her sis Mom tace mata bazata zauna ba, hka badan taso ba tashirya saide sanda ta faki idon Mom tazo ta buga mata warning akan karta ji karta gani ta tsaya a iya ciwon kai, sannan ta tayi wanka kuma ta gasa gun sosai..."toh kawai waleedarh tace mata kuma hka tabi umarnin yar uwar kamar yadda ta sata.
Suraj ne zaune gefen Asma'u ya had'a mata tae ga chips, saide sam tak'i ko d'ago ido ta kalle sa duk mgnar da yakeyi banda hawaye bbu abinda ke zuba a idonta,duk yadda yaso taci abincin tak'i..... "plss swthrt kici abincin nan kinsan Dr yace ki daina sa damuwa a ranki ki rage tunani kuma ki rage ai pls bana so wani abu ya samu cikinnan,tunda yafara mgna wani sabon kuka ya kub'uce mata sai da kyar cikin kuka tace.
"ni da cikin zai zube dana huta, a dane nake gan d'auki nazata ina zaune da mijin da yake sona nake Allah Allah naga na haifi jininsa naga na rik'e dansa a hannuna saide kash, yanzu bbu abunda na tsana fiye da abinda yake cikina idan kaga ban zubar da cikinnan ba to kunfa yakunne,Suraj what have i done for u dana deserving wannan punishment din meye bana maka? Wlh wlh da kallona kayi kace min kana da mata bazan k'i auren ka ba, amma sai ka b'oye min kana so nan gana nasake yarda da kai hmm nifa daga nan gidan mu zan tafi nagama aurenka,tana gama fad'in hka ta sake fashe wa da wani kuka mai cin zuciya.
"Asma'u naji mgnarki and na accepting laifina but bana so naji kin sake mgnar zubar da cikinnan koda wasa kike banso.
Jajayen idonta ta d'ago tana kallonsa cikin zafin zuciya tace..... "tace wasa? To idan kazata wasa nake ka ajiye sa gefe,ka koya min sonka na aminta da kai amma ka betraying din, so bazan haihu ba na fad'a maka bazan haifa ba cire sa zanyi....tinda take mgnar sosai ransa ya b'aci abinka da Soja mik'e wa yayi tare da buga table din dake gefe sanda ta razana, har hannunsa ya yanke da mug din ke ajiye agun sai jini, "wlh wlh Asma'u idan kika sake wani abu yasamu cikinnan wlh i will sure u my true color danki ga ina binki to do ur worst yana fadin hka ya fice hannunsa duk jini,da ido tabisa yana fita ta buga k'ofa sanda ta razana kawai saita kifa kai da guiwa ta fashe da kuka mai cin rai, wannan shine a dake ka a hanaka kuka anya maza sunada imani kuwa?. Shigowan sistern dake zaune da itane yasata d'an sarara wa da kukan..."Anty jinin meye wannan kuma?..... "bana son mgna ki goge kawai nan takoma ta kwanta tanata ajiyan. (zuciya Maza knan😂😂mutanenmu).
ESTÁS LEYENDO
MEDIA (DAN DALIN SADA ZUMUNTA)
RomanceLabarin yadda ake cakwakiya ne a MEDIA ku biyoni dan Jin yadda zata kasance kuma dan jin darrusan dake cikin sa😍