7

631 39 12
                                    

7❤🧡💚💛💜
Lamarina
💙❤🧡💚💛💜


®️Zuwairat (ummumaryam)



7⃣



Kar ku manta da akwai kayan mata masu zafi, wanda if kina using your sex life will never be the same again, kayan matan mu are all natural, if kina shan garurrukan maganinmu zai wanke maki mara, zakijiki normal, duk yanda kike ganin kina da lafiya try taking our kayan mata, namu ba irin nasu ba, abun kunya ne miji na kusantarki yna jinki bushe, don't let your husband feel your dryness, danko is here for you to help you lubricate and make your sex life perfect.

Sannan kina da good product da kikeson makerting, as in good products oooo, I don't like marketing abinda bai da kyau, let me know, sai dai it's 5k for novel advertising while na status is just 1500 only, pls if kinsan baki da good business don't ask for advert.

Yan uwa kunsan daranjan shan supplement kuwa, kina cikin masu shan supplement? Kou aa baki ciki, nasan wasu vasu da halin shan supplement tunda shi sai if kana da kudi kuma kana iya dorewa da shan shi, Amma if har kana da hali Kuma baka shan supplement at all kayi missing, did you know with supplement you get a younger self?, Did you know with supplement you get a healthier you?, Yes shi yasa wasu Zaki gansu kullum young, if kina bukatar supplement we have it original and affordable ones,yauwa ki sani supplement ba abinda Zaki fara sha yay kiga results gobe bane, it need consistency,  da akwai wayanda sai kayi kusan months Plus before ka fara ganin visible results tunda abune na wanda sai ya fara gyara daga cikin jikinka before ya fito waje. Sannan pls if kinsan baki da halin cigaba da sha you don't have to start, kunsan ni I always tell you the fact kan komai, da ki shafa cream mai tsada gwanda kin sha supplement masu tsada. I just want all women to look young and beautiful, tunda na fara shan supplement my body haven't been the same



Bayanshi tabi da kallo as she walks to the car in a step dake kaman da na masu modelling, da sauri ta dauke idanuwa ta girgiza kai,  shi kam baisan abinda ke faruwa ba ya shiga bangren shi sai sauri yake,  kou ta abincin dake kan dining bai bi ba ya ajiye bag dinshi ya shiga bathroom yayi fitsari ya fito, he is happy because already yasan hajiya safina tana da hannun kyauta,  yasan yau zai kwace kaya son ranshi because b'ata san kananun kyauta ba,  kou another minute bai k'ara ciki ba ya fito sai sauri yake ya fito looking for her as b'ata cikin compound din, hajiya kam tayi relax cikin mota sai kallonshi take cikin ranta tana ayyana some naughty things,  indeed right now she could need a friend.. A male friend,  Allah na gani kou makiyarta bazatyi wishing ta shiga irin such hali da take ciki ba amma did she have any single choice right now?.  Sam b'ata da choice,  she have a husband who give money instead of his presence,  ita kuma she's tje kind of woman who will give anything she have to he with a man,  naim dake faman tunanin she left without   him, kaman ance ya Juya wajen motoci ya ganta zaune ta kura mashi ido,  murmushi ya saki ta nufi motar da sauri,  ajiyan zuciya hajiya ta saki tana sauke gaze dinta before saying
"rabbi don't let me go astry... " ta fad'a under her breath while naim na shigo cikin motar,  tana zaune a driver seat shi kuma gefenta,  har zata tada mota yace
"mummy let me drive mana... " ya fad'a calmly,  Dan juyawa tayi gareshi before saying
"ka huta kawai... " ta fad'a tana saurin dauke idanuwnata as idanuwansu suka hadu,  he look Straight into her eyes, 
"aa mummy ban gaji ba... Ai ba wani Abu nake a school ba...so let me Drive ya fad'a yana kwace keys daga hannunta in a way that he hold most of her hand,  abinka da macen da ya dade babu miji sai taji wani abu from her toes straight to the middle of her head,  da sauri ta bar mashi keys din before saying
"you don't... Even know... Inda... zani.." ta fad'a cikin cracking voice b'ata sake daga idanuwa ba, 
"ai mummy sai k'i fad'a min... " ya fada yana sauka daga cikin motar,  Zagayawa yayi ya bude inda take, kaman babu bones jikinta ta sanyo legs dinta daya looking very dull Wanda yasa nan take naim ta gane something is really wrong with her
"mummy meke damunki... You look sick..." ya fad'a yana tsaye gefe guda don ta fito,.the only reply she could give was
"hmmmm" ta fada tana fita daga cikin motar, with a smile of strength ta shiga baya instead gaba ta zauna,  motar ya maida ya rufe  mata ya zagaya ya shiga gaba ya jasu,  masu gadi da securities dake kallonsu wave them bye with nothing in their hearts, naim na tukin mota,  hajiya safina ta Dan  daga kai tayi ta dinga kallon yaron ta mirror all of a sudden sai ta fara tunawa da maganar hajiya niima, her moan that day she called  her still linger in her brain, tasn kou wani hali ta shiga yanzu alhaji is her nemesis and so is hajiya niima,  kaman ance naim ya daga kai sai suka hada ido, da sauri ta sauke kai tare da kauda kai gefe guda,  he still sense something
Is wrong with her.
"mummy... Meye damuwarki ne... Ba haka na sanki ba... "ya fad'a yana kallonta ta mirror,
"nothing... " was her reply atakaice kanta gefe guda,  bai k'ara cewa komai ba har saida sukazo inda hanya ta rabu before saying
"mummy ina zan bi yanzu.."Ya fada mata yana kallonta ta mirror,  shuru yaga tayi sam hankalinta bai jikinta
"mummy... " ya sake kiranta still b'ata daga kai ba,  sai yaji sam babu dadi saboda she's a nice person he can't just watch in pain,  bai san exactly what is wrong da ita ba amma da akwai ciwo tattare da ita,  the pain is written all over her face,  the surprising thing is dazun daya ganta a kofar bangarenta she look her self and all of a sudden she changed kaman ba ita ba, 
"mummy..." ya sake kiranta for the third time in a very low voice sounding so disturbed, ganin bai san direction da zai bi ba yasa ya koma gefe ya tsaya all hajiya b'ata sani ba, her thought is already so far a way that she's not close to inda suke cikin mota,  zuciyarta na shawagi a wani wajen daban da nan,  har ya fita b'ata sani ba,   kanta gefe guda idanuwanta rufe as she dive into a world da b'ata san sunan da zata bawa such situation da take ciki yanzu ba,  yana bude kofar baya inda take zaune sai ta wani firgita ta zabura gami da zaro manyan idanuwanta, 
"this is serious... " naim ya fad'a yana shiga bayan motar,  idanuwanta waje ta kalleshi from his  forehead zuwa eyes dinshi sai his pointed nose da kuma full lips dinshi,
"mummy pls confide in me... " was abinda ya fad'a mata,  sake dauke kai tayi tace
"nothing... " Dan marairacewa yayi before saying
"Ayya mummy... You don't want to trust me kou.... Kina ganina karamin yaro... Wallahi kou mamana confide in me... Tana fad'a min komai kuma tunda nake ban taba maganar wani waje ba... I don't talk anyhow of you think I will tell any one what you tell me... If I say it let trailer kill me ten times... " ya fad'a kaman Zaiyi mata kuka, Dan murmushi tayi ta kalleshi before saying
"ba haka bane.... " b'ata k'arasa ba yace
"haka ne mana.... Kawai kin gani Dan yaro bazaki iya confiding in me bA.... Kuma I know I can advice you in a way that zaki manta da matslar k'i... Pls trust me... You're a good person.. Ganin k'i cikin such hali kills me... " ya fad'a calmly, ajiyan zuciya ta saki feeling she should give him a hint,  at least kilan he will have a better idea to help, 
"mummy pls tell me... Wallahi ban sharing da kowa... " ya sake fad'a mata,
"kawai dai am lone... Ly... " ta fad'a mashi calmly kaman wata yar yarinyar,  shuru yayi for a moment trying to figure out abinda take nufi da lonely,  many definition of loneliness rush through his brain in an instant
"lonely mummy... " ya fad'a calmly,  ahankali ta daga mashi kai
"mummy... Baki da friends ne... " ya tambayeta, 
"I don't keep many friends... Your mummy is my number one... Kuma she's not close...." ta amsa mashi tana biye mashi
"Ayya mummy sorry... Loneliness surely kills... Daman I always thought about yanda kullum kina bed room dinki... Kuma tunda nazo banga mijinki ba... But mummy why baki binshi in zaiyi tafiya.... " daga idanuwanta da suka ciko da kwalla tayi before saying
"bai yarda in bishi... " ta fad'a kaman yar baby trying not to cry
"gaskiya bai da mutunci... Nifa mama da baba kullum suna tare... I hardly see them a part sai in yana wajen aiki.... Kuma gashi you're even younger than mama... " ya fad'a sounding a bit angry but ta her husband,
"kuma gashi ya barki babu kowa kuma baki fita... Mummy why not k'i dinga fita often... I can be following indai ina gida... " ya fad'a mata sounding so childish, kai ta girgiza mashi before saying
"I don't like going out sosai... Kawai dai I need someone that will take a way my loneliness... " ta fad'a mashi calmly, da sauri tace
"mummy ba gani nan ba.... I can be of help sosai..." b'ata Bari ya k'arasa ba tace
"what kind of help can you give a lonely woman... A woman that needs her husband..." ta fad'a waiting  to hear what he will say,  shuru yayi looking a bit confuse, ita kanta tayi mamakin da har ta iya fad'a mashi such abubuwa a zama guda,  sai yanzu ta yarda cewa she's so screwed up as her pain overwhelmed her,
"any kind of help mummy.... " taji ya fad'a mata,  shuru tayi  for a moment, da sauri ta girgiza kai before saying
"the help I need from you now is ka tayani da adua ya dawo... Wallahi na gaji kullum sai nayi kuka..." ta fad'a mashi atakaice,  Dan murmushi ya saki before saying
"mummy you love him sosai.... But if I may ask... Ina iya zuwa... Mu dinga hira... Don loneliness dinki ya dinga raguwa?..." ya tambayeta cikin biyayya
"aa... There's nothing you can offer me... " ta fad'a mashi wearing a smile tana kallon yanda ya maida komai extra serious
"wallahi mummy I can offer  you alot than you think.. Kou yanzu gashi kin saki ranki.... " ya fad'a yana Dan dariya,  itama dariya tayi tace
"you're right about that... "
"then mummy kullum zan dinga tayaki hira... Kar boredom ya kashe manake... " ta fad'a sounding very friendly,
"ai Nama saba.... Am used to it already... " ta amsa mashi
"sorry pls..." ya fad'a mata cikin sanyinmurya, 
"am alright... Am OK now... "ta fad'a tana kallonshi as he stares at her,
"yanzu tell me ina zanbi... " ya fad'a yana zaune nan baya
"kawai ka fiddo wayarka... And turn on your GPS sai kayi searching shop rite...Zai nuna maka location da kuma  direction din.." ta fDa mashi,  dariya yayi yace
"I doubt if my phone will do that... " ya fad'a yana fiddo old techno da yake amfani dashi tun yana service,  dariya itama tayi tana ganin wayar tace
""Kawa kenan... Wato da wanna wayar kake amfani... "
"ai kawarki b'ata yarda a saya mana... " ya fad'a mata, 
"don't worry... Now kana tare Dani... I will give you all the luxury I can afford... But kayimin alkawairn Abu guda... " ta fad'a tana kallonshi,  da sauri yace
"mummy wallahi anything for you... " hannu ta dora kan hannunshi,  shuru yayi yana kallon cute fingers dinta,
"our discussion is between us... Pls don't tell any one... " ahankali ya girgiza mata kai yana cewa
"wallahi mummy I swear babu Wanda zan fadawa.... But ni nan ban gan anything secret ba... Or do you have anything in mind that I don't know... " ya Fada yana kallon hannunta dake kan nashi,  shiri tayi for about ten second cikin ranta tana
"I will surely burn in hell in har na aikata anything stupid... " ta fad'a cikin ranta, 
"oh you sound so funny... You know kai dana ne amma I know nothing about you... Tell me about your self... Let's make some introduction because I won't lie I love this conversation.. It make me feel alive again... " ta fad'a tana daukan hannunta daga kan nashi tana Dorawa kan bag dinta dake kan cinyarta, naim was having fun too,  in short more than she's having,  yasan ba kowa zai samu such opportunity daya samu a yanzu ba,  for a wife of former senator ta zauna tana hira dashi haka shows he is Lucky,  kou kadan bai kai zuciyarshi anywhere bad ba,  kawai he is thinking he is Lucky for her to feel free with him like this,  daidai d second guda bai kawo another evil thought cikin ranshi ba,  zama ya gyara ya Fara b'ata brief history dinshi kaman they're meeting fot the very first time, tana jinshi as he talks,  sai yanzu ta gane he is a real talkative,
"yanzu dai mu tafi... Kar dare yayi... Tunda we came out late... " ta fad'a mashi,  babu musu yace
"OK mummy.... " ya fad'a yana maida wayarshi cikin aljihunshi ya fita daga motar,  bayanshi ta bi da kallo cikin ranta tana cew
"rabbi kou zanyi mugun Abu kar kasa inyi amai in lashe... " ta fad'a tana shafa goshinta,  gaba ya koma ya tada motar yana cewa
"mummy ina zanbi yanzu" nan ta bude mashi nata GPS har zuwa shop rite,  kafin su kai he caught her staring at her like sau biyu sai ta saki murmushi kawai shima ya maida mata martani,  kou da suka shiga shop rite saida ta kashe mashi kusan 300k wajen saya mashi iPhone x  da kuma perfumes sai agogo da wasu kayan malaki,  naim was so speechless saboda bai taba samun such abubuwa a rayuwa ba,  baa taba fita dashi ayi mashi shopping ba, sai ya kasance komai ya koma mashi sabuwa kaman ba Dan boko ba,  yanda yake Nuna excitement made hajiya laughed,  abun ba karamin dariya ya b'ata ba,  actually she forget her pain and sorrow, she bought him different varieties of  abubuwa masu tsada na waje, ita kanta b'ata sayi wani abun kirki ba,  suka bar wajen,  lokacin har anyi sallah magrub har gari ya Fara Dan duhu,
"inason muje Kaci abinci tunda baka ci ba ka fito... " ta fad'a mashi calmly sounding so nice and sweet,
"mummy ban taba samun irin wnanan jin dadin ba... You're making me feel like a big boy... " ya fad'a yana bude mata kofar motar, murmushi ta saki before saying
"you excitement amuse me....ai you're a big boy... Baka ganin har tsawo kafini?.. " ta fad'a tana shiga ciki motar,  Zagayawa yayi shiga looking so happy,  Wata babban restaurant dake nan kusa da shop rite sukaje tayi masu order abinci,  wajen alone look so beautiful and romantic,
"mummy wajen nan.. Wajen masoya ne fa... " ya fada yana kallon yanda few mutanen dake wajen suna  zaune suna kallon juna,
"you're funny.. Gashi mu kuma mummy and son.. Ya zaayi kenan... " ta fad'a cikin sanyin murya,
"ai namu yafi nasu tunda namu a jini yake... " ya fad'a sounding funny, dariya kawai tayi tare da relaxing a jikin expensive kujerar dake wajen aka kawo masu menu,  one thing naim ya gano is tana rufe face dinta da Vail dinta because bazataso a fadwa mijinta ba, 
"mummy feel free am your son no one will question you for eating with me... " ya fad'a yana dariya,
"talkative ..." ta fad'a atakaice, kallon menu din naim Ya dingayi not knowing what to go for
"mummy me zanci... Ni nan ban san most of abubuwan da aka rubuta nan ba... " ya fad'a yana kallon hajiya dake kallon nata menu din,
"give him what am having... " ta fad'awa Mai bada menu,  na dai suka ci abinci cikin annashuwa naim sai zuba yake yana saka hajiya dariya,  ta mance rabon da tayi dariya haka,  he is so funny,  suna gamawa suka koma gida wajen karfe 8:30, parking yayi ya fito yayi saurin bude mata yana sake mata godiya,  yan kayan daya saya cikin lade yayi kokarin daukar mata tace ya barshi,  da sauri ya shiga nashi Bangaren while itama ta shiga nata,  the first abu dayayi was taking plugging his phone,  sanann ya shiga wanka sai saurin yake,  yama. Gamawa yayi sallah ya dawo ya zauna yana bude kayan data saya mashi yama zaume dagashi sai shorts,  duk perfumes data saya mashi saida ya fesasu feeling so happy,  haka ya zauna yana tunawa da hirarsu, it was so much fun,  tagumi yayi thinking of her first word about loneliness,  haka nan sai ya fara imagining  dinta a halin yanzu, he is thinking kilan tana chan feeling lonely all over again, haka nan sai yaji ya damu da lamarinta,  he really wants to know if she's there feeling lonely all over again,  her act of kindness really got him totally, haka nan yaji ya tausaya mata,  he doesn't know what loneliness is but he feels her pain,  yanda tace mashi she cries Every night because of loneliness hurt him,  kai ya hada da gwiwa ya fara tunanin halin da take ciki a yanzu, haka nan sai yayi deciding ya kirata ya Dan zolayeta
Kaman yanda naim ya shiga wanka yayi sallah haka itama tayi, tana gamawa ta shirya cikin kayan bacci ta haye gado ta zauna looking quite,  wayarta ta dauka tana kiran mijinta amma yaki dauka,  she called like sau biyar bai dauka ba sai ga call daga unknown number,  it's her private line so who ever is calling must be important don very few mutane ke da number,  picking tayi tare da sallama sai taji  ccmuryar naim nacewa
"mummy... Hope bakiyi tagumi kina tunani ba... " ya fad'a mata calmly,  dariya tayi as she recognize the voice
"ya akayi ka samu wanann number... " ta fad'a we at it and smile
"mummy cikin wayar mama na dauka ransr da kika turamin kudi... "
"oh haka ne...are you using your new phone?... " ta tambayeshi
"aa mummy... Har yanzu baiyi full ba... Can't wait to start rocking the baby... " ya fad'a cikin laughter,  dariya tayi before saying
"kace yau baka bacci kenan... "
"ai ban bacci yau... Hope you're OK... " ya tambayeta kaman babba,
"yes alhamdulillah.... "
"tell me gaskiya fa... Kinsan na damu sosai... I don't want you to be lonely at all... Saboda it send people to early grave... " ya fad'a sounding so matured
"thanks for the care..."
"yauwa... Mummy Bari in tayiki hira... " ya fad'a yana gyara zamanshi "aa kayi karatu... I want to sleep... " ta fad'a mashi cikin natsuwa cikin ranta tana wishing inama mijinta ne ke da time dinta haka ba wani small boy ba, 
"OK mummy if you say so... " ya fad'a mata
"yauwa Allah ya tashe mu Lafiya..." ya fad'a mata, 
"Amin amin" ta amsa mashi
"gobe kafin in tafi school zan shigo... "ya fad'a mata
"aa ai lokacin ban fito falo ba... Sai dai ka dawo... " ta amsa mashi
"OK but I will call to check on you... " ya sake adding
"OK "kawai ta amsa mashi ta kashe wayarta,  sake calling mijinta tayi still bai dauka ba,  this time ranta baci yayi ta shiga message ta fara rubuta messegs kaman haka
"duk halin dana shiga it's your fault,..if anything happens to me Allah yaisa ban yafe ba... Allah will surely judge wicked old fool... " ta rubuta ta tura mashi, kou minti biyu baa yi ba sai ga reply dinshi ya turo yana cewa
"yabi matsiyacin ubanki...jarababba kawai.. " ya tura mata,  kuka ta farayi saboda takaici,  Wato he is close to the phone but won't pick her calls,  haka yake mata kullium, he won't pick her calls but will surely reply her messages. Cikin hawaye ta fara neman number hajiya niima.




Thanks

Lamarina Where stories live. Discover now