10❤💜💚💛🧡
Lamarina
❤💜💚💛🧡💙Zuwairat (ummumaryam)
1️⃣0️⃣
Pls sisters masu Bina private suna in tura masu dagas farko su daina pls duk Maiso daga farko tazo Wattpad page dina mai suna Ummumaryam29 da akwai duk.
.sai kuma masu maganar in maida masu na kudi don in dinga posting a Kai Kai tou ba wai don yana na free ne ban posting a Kai Akai ba, kawai lokacine babu Kuma ina fama da ciwon wuya da ba zan iya typing anyhow ba.
Kuma very soon zamu Dakar saboda zanyi tafiya zuwa abuja soon daga nan Kuma zan fille kasar for some time don haka a kara hakuri Dani pls. Nagode sosaiHajiya safina tried as hard as she could don Kar ta bude wayar Wanda hakan yasa Bata kunna wayarta ba har garin Allah yawaye dukda she misses the night calls da suke da naim, abubuwa da yawa suka dinga Yi Mata yawa cikin kai, she's remembering kalaman shi, she will smile at some words then she will she will be so afraid of what will happen if what he told her about his feeling ya fita kunne wasu Suka ji, abun kunya me babba,tasan halin kawarta,she knows how she behaves, it will break her, it will destroy her, sanann she thinks about her own family and her daughter, she thinks about her mother, kou kadan Bata damuwa da irin hukuncin da alhaji zaiyi Mata ba don Bata damu ba if kasheta zaiyi, Amma she is afraid of shame, lumshe idanuwa tayi ga wayarta a gabanta tana kallo Amma sam Bata kunna ba, her heart feels so heavy, she wish tana iya advising young Yara cewa in zasuyi aure Kar su auri Wanda yafi su day shekaru masu yawa don ita ta gan illah hakan, taga what harm that can cause, she wish many ladies will know money is not everything but happiness matters, maman naim ba Mai kudi take aure ba but right now she wish she's living like her with a happy home and a husband that cares about her, inda zata tsaya calculation da zata lya counting how many times suka sadu da alhaji, Bata samu wani irin hot romantic and sex life like others ba, da kyar ta samu tayi sallah thinking of nothing but naim, she prays it's easy on him don she won't want him to suffer at all don duk yanda yakeji kanta Haka itama tana ji kanshi, he is funny, adorable, handsome tall with a flat ass, he is something she will really want on her, his lips on hers, so many dirty stuff in her brain, hajiya niima really contribute to irin kkallon da takewa naim, she tells her about his flat ass last week data zo gidan, she's like
"Da ganin Wanan yaron Bai rasa kayan aiki....pls just tell him to ride you and don't get attached..."take fada Mata, kou kadan she didn't say a word Amma she made her stare at naims ass,
"Oh Allah..." Ta fada tana juyawa yayinda take kwance da gashinta all over her, dayan wayarta ta dauka ta Kira number hajiya niima sai Bata dauka ba, sake Kira tayi wannan Karin tayi picking da sallama,
"Am in trouble ooo..." Hajiya safina ta fada kaman zata fashe da kuka,, wani irin tari hajiya niima tayi tana cewa
"Kawata lafiya kike kuka Haka...hope you're alright..." Ta tambayeta tana mikewa zaune,
"Am in mess....pls tell me yanda zanyi in fita daga cikin damuwar da nake ciki..." Bata karasa ba hajiya niima tace
"Bari Zan kiraki anjuma alhaji na bacci Kar in tadashi daga bacci..." Ta fada Mata, hajiya safina Bata Kara cewa komai ba ta kashe wayarta, Nan ta kwanta Tana tunanin naim. Kallon wayarta kawai tayi har kusan karfe goma na Dana Bata bude ba,she was thinking zata dinga loosing some order calls Wanda hakan yasa ta dauki wayarta ta bude,the first thing data ci Karo dashi was message din naim, Idanuwa ta lumshe kaman zatayi replying sai Kuma ta ajiya wayarta, she couldn't let it go she have to text him again,
"Aa...am not mad at you...kawai your words gets at me shiyasa...so I made you feel that way.." ta tura mashi sai tayi adding
"How was your morning...hope you slept well?.." ta tura mashi knowing to well baiyi baccin sosai ba.
Naim Kam around 10 datayi replying naim na cikin a daidaita da zai kawoshi gidan don already har ya sauka park. Kou fiddo wayar baiyi ba Yana zaune Bayan Keke napep Yana jiran a sauke shi a kofar Gate din gidan, if you see yanda ya koma cikin kankanin lokaci kasan Yana cikin damuwa sosai, duk ya rame kaman ba shi ba, ya hade Rai sosai Babu alaman smile tattare da face Dinshi, Ana sauke shi a bakin gate din ya nufi gate din rike da bag dinshi, knocking yayi don yasan already an sanshi he doesn't need long procedure before a bude mashi gate, Ana bude mashi ya nufi bangaren shi kirjinshi na pounding sabida tashin hankali, kawai he wants to kneel down and beg her for forgiveness, he want to promise her never to say such things ever again despite it's what he feels, kou kadan bai son ta dinga tunanin he is misbehaving because she trust him, because she confides in him, Kar ya Zama don ta Aminta dashi yake son Wasa da hankalin ta, kou kadan ba zai taba son ya Zama source of sadness to her ba, Yana ajiye bag dinshi ya fito da sauri ya nufi bangaren ta, kou kadan Bai da idea din cewa alhaji is back balle yayi takan tsantsan, kofar first parlour ya bude ya Shiga na biyum inda always yaks tardata, babu kowa wajen sai wata daga cikin Mai aikinta dake aikinta, da sallama ya shiga ta amsa Mashi with a smile Kan face dinta
"Pls mummy ta tashi kuwa..." Naim ya fada calmly
"gaskiya ban sani ba Amma Bata fito ba..." Ta amsa Mashi
"Ok...pls zaki iya kiranta ki fada Mata danta ya dawo Kuma it's urgent?..." Naim ya fada Mata Yana Zama, yarinyar wacce Bata wuce 22 tace
"Kasan Bata son Ana tadata..." Bata karasa ba yace
"Nidai kice nine.. shikenan..." Yafada Yana hade Rai, yarinyar barin aikin da take tayi ta nufi dakin hajiya, tana zuwa bakin kofsrta ta dinga sallama babu amsa, Saida ta Dan daga voice hajiya safina tajita, amsa sallama tayi tana mikewa zaune tare dacewa
"Waye..."
"Nice...lantana..." Yarinyar ta fada Kai bakinta bakin kofar,
"Ok.... lafiya?.." ta sake asking dinta.
"Eh...danki me yace...in fada maki yazo..." Yarinyar ta fada Mata, idanuwa Hajiya safina ta zaro tana Dora hannunta Kan chest dinta gami da mikewa zaune as she heard what her maid said, she wants to talk Amma tasan yin hakan zai iya Tona Mata asiri as she knows she isn't stable to talk at all, kawai she wonders yanzun naim ya baro kaduna har ya dawo kano?, This early morning, kallon agogon dakin tayi taga after ten na safiya, ahankali ta dafa goshinta looking so disturbed,
"Oh....ya dawo?.." was abinda ya fada cikin karfin Hali, she knows this boy have suffered from yesterday to today tunda har ya bar gjda ya hau hanya as early as this ya zo kano, ajiyan zuciya ta saki tace
"Kije kice mashi yaje ya huta..." Ta fadawa maid dinta, yarinyar that have been waiting for ever for her reply tace
"Tou hajiya..."ta fada tana juyawa da sauri, naim na zaune falon finding it difficult to even swallow his saliva sabksa situation da ake ciki, kawai all he wants is to see her and tell her sorry, yarinyar na dawowa ta fada mashi what hajiya said, mikewa yayi yace
"In na bi ta Nan zai kaini kofar dakinta?.." ya fada Kai tsaye not minding what Will happened yayi hakan, he is so insane right now,
"Eh...shine kofa na uku..." Yarinyar ta amsa mashi, Bai sake wasting anymore time wajsn ba ya bar falo ya nufi kofar inda aka fada mashi, hajiya tana tsaye tsakiyar bedroom dinta look so disturbed don hankalin ta ya mugun tashi, gashi she's thinking what will happen if alhaji was around,gani take Wanan yaron will put her in serious trouble in har ta biye mashi, tana cikin tunanin ta taji knock, all her thought was maid din ne, idanuwa ta lumshe tasa hannu ta hada gashinta Baya tare da tipkewa, kou magana batayi ba ta nufi inda hijab dinta yake ta dauka ta taho don she was thinking naim was insisting she comes out don Haka she was going to see him and give him a smile that nothing happens and she's not hurt at all by his statement, she Intended to wear hijab Kan kayan bacci dake jikinta Amma when she opens the door ta tarda surprise of her life,naim was standing da hannunshi daya Kan frame din kofar sai Kuma daya Kan waist Dinshi, Yana ganinta yaji heart dinshi na beating very fast, Sam's happened to her tace
"Subhanallah..."was abinda ta fada out of control, ahankali naim yayi kasa ya Yana son magana Amma ya kasa,
"Mummy..." Ganin halin da wnanan yaron ke ciki yasa tayi Saurin rikeshi don she knows babu CCTV a wanna wajsn kuma masu aikinshi Basu cika zuwa wajen ba, kawai she feels like just taking him to her bedroom, tamkar yanda old men zasu gan Yar yarinya su haukace sabkda it's Haka hajiya safina ta haukace saboda Wanan yaron, he looks so disturbed, Yana about to bend down but looking at nothing but her, she's wearing a very silky nighty da naim Bai taba gani anything that is as silky as hers be, babu inda ya kurawa Ido sai chest dinta, now she knows for sure in har ta Mika mashi kanta he won't hesitate to dig in to her, yanda ya kurawa chest dinta Ido yayinda tayi bending ta rike shoulder dinshi is something else,,
"Son..." Ta fada jikinta na rawa, naim was going insane that Bai jin komai sai kamshinta da Kuma kallon jikinta dake daukan Ido kaman madubi,
"Alhaji is back...pls s stay away..." Was abinda Hajiya dake mikewa tsaye ta fada mashi tana sakin shoulder dinshi, dukda irin kallon da yaron ke Mata Sam Batayi Gigin saka Hijab dinta ba as she wants him to feed his eyes ba, she never wants anything like she wants sex with young age, hajiya niima ta riga ta kwadaita Mata and she really wants how this slim guy is going to dive into her, at this moment kou kadan Bata tunanin abinda zai biyo baya kawia she wants to enjoy the moment,
"Mummyna...." Naim ya fada feeling hurt daga ciki, Bai Karasa abinda zaice ba hajiya ta Dora mashi hannu Kan bakinshi alaman yayi shuru,
"Just ka tafi..." Ta fada mashi calmly,
"Am...so..." Still Bata Bari ya Karasa ba tace
"Shush.... just go.... zamuyi magana....pls..." Ta fada mashi cikin rawar murya, ahankali ya daga Mata Kai Yana cewa
"Ok..." Ya fada Yana juyawa don barin wajen Amma tana tsaye tana kallonshi, Yana tafiya Yana waigawa Yana kallon ta,
"Oh my goodness..." Naim ya fada cikin damuwa sosai, yanayin shi ya sauya sosai, he is so going insane and he can't do anything about it,Bai taba jin Yana son ya rike mace kaman ita ba,. Hajiya Dora Kai tayi Kan bangon tana kallonshi har ya fice,
"Inna lillahi waina ilaihi rajiun...." Was abinda ta fada calmly jikinta na rawa ta koma ciki,bakin gadon ta ta koma ya zauna sai kuka, tasan hallaka ce zalla ke nemanta, she's already attached to this boy,
"Na shjga uku..."was abinda ta fada cikin matsanacin kuka, she's so sad and ashame of herself, gani take she's going to burn in hell for what's happening right now, naim is her son, gani take nor matter the situation Bai kamata ta Bari shaidan yayi galaba kanta Haka ba, gani take kou duk matan aure Suka fita waje don samun biyan bukatar su nata is different, naim is a child she nutured,
"Nawa zai fi na kowa Muni...I can't do this..."ta fada cikin kuka Sosai. Naim nna fita yayi daidai da sanda ake bude gate motocin alhaji suna shigowa, Kai ya daga ya kalli irin manyan keep dake shigowa, he remembers she told him alhaji is back, wani rij haushi ne ya kamashi gami da kishi, haka Nan he hates this man, Bai ganshi ba but he hated him, Yana tunawa da irin maganar da hajiya take fada Mashi game da mutumin Kan barinta lonely da yakeyi and he hates him with passion, face dinshi daddaure ya saka hannunshi cikin aljihunshi kaman wani Mai gida ya Shiga bangaren shi yayinda alhaji dake bayan mota Yana kallon young handsome boy dake Shiga daya daga cikin bangaren gidanshi, sai daga wuya yake Yana kallon yaron yayinda driver yake parking mota a parking lot, Suma motar escort din parking yayi aka bude mashi kofa ya fito still looking at the part da naim ya shjga, alaman tambaya ne kwance Kan face Dinshi, a rayuwa Babu abinda ya tsana kaman yaga saurayi cikin gidanshi, kou yaran shi Basu zaman kasar balle su dingayi mashi yawo cikin gida don yasan Bai chuka alkhairi ba, Bai son maza cikin gidan shi at all balle Kuma gidan safina da Bai hadata da kowa cikin matan shi ba, newspaper dake hannunshi ya mikawa daya daga cikin bodyguard dinshi ya nufi bangaren hajiya, Bai tsaya koina ba sai kofar bedroom dinta, abunka da Wanda yasan Yana mugun Abu direct ya bude kofsr Babu sallama, hajiya dake kuka daga Kai tayi ta kalleshi tare da zaro idanuwa thinking kilan shine har yanzun Bai tafi ba, sai taga alhaji face dinshi kou kadan babu walwala,
"Uban waye wannan Yaron..." Was abinda ya fada not minding the tears on her face, Bai damu yasan why the tears ba, bayan hannu hajiya tasa ta goge face dinta Tana kallon shi,
"Wane...yaro..." Was abinda ta tambayeshi tana kallon reaction dinshi da yanda ya daure face
"Wato Baki sani ba kike tambayata?... Wannan Katin daya bar Nan part din waye ..and don't let me ask you again..." Ya fada cikin matsanacin daga murya,harara ta balla mashi before tace
"Dan kawa ne...I told you about him ai..." Ta fada cikin isa da iko tana goge face dinta
"You told me what about him...let me tell you something....ki tabbatar Wanan yaron ya bar gidan Nan...ban son kato cikin gidana...." Da sauri hajiya safina ta saki tsoki tana cewa
"Sau nawa zamuyi maganr yaron Nan da Kai?..."
"I don't care...ban damu ba...ya bar min gidana..." Ya fada atakaice Yana kokarin zama,da sauri tace
"Wallahi babu inda zashi...Yana barin gidan Nan Ina barin gidan..."Bata karasa maganar ba alhaji ya kakkaba kunnenshu Yana cewa
"Repeat what you said....ki maimaita inci ubanki...." Ya fada Yana komawa tsaye kanta, Dan ja tayi da baya before tace.
"Wai what do you mean....meye intention dinka da zaka ce ba zai zauna gidan Nan ba...all I know is evil person ke saka evil Abu cikin ranshi..." Ta fada Tana ja baya sabida yanda yake kallonta because inda sabo ta Saba da Saurin hannunshi, he can easily slap you don several times take Kai kararshi Kan marinta da yake Amma iyayenta are already bought by him and babu Wanda zai taba goyan bayanta, she can never talk about him to her parents saidai in maganar arziki ne, Bata isa ta Kai karar shi a saurareta ba sai mum dinta ta Fara cewa
"Amma ke butuluce... mutum arzikin kikeso fadin sharri kanshi?..." Will be her mother's reply when ever she speaks small ill about him,
"Ni kikeson fadawa maganr banza?.." ya fada Yana nufota, baya ta Kara ja tana cewa
"Wallahi ba Haka bane...kawai dai kana bani mamaki ne....in ban da abunka ba ya zaayi ace yaron da na Haifa ban iya zama dashi.."Bata karasa ba yace
"Ke Kika haifeshi?...Bai yuwa ace Kato Yana min yawo cikin gida....make sure he lives this house today...." Ya fada atakaice,
"Nidai babu inda zashi....he is not going anywhere....so kake ka tozarta ni wajsn kawa tasan Ina zaune da mugun tsoho?...tsohon da kou Dan cikinshi Bai yarda dashi ba... kawai don Yana da mugun dirty habit..." Kaman daga sama ya dauketa da mari taji wuta ya dauke Mata,
"Kou uban da ya haifeki Bai Isa ya zageni Haka ba...wato don na baki dama kike son raina min hankali...how dare you..." ya fada Yana nuna hajiya safina data dafe kuncinta tana kuka sosai tana ja baya as he is still walking towards her as he looks so angry,
"Wayyo kaicona....I hate you...I hate you...I hate you...Allah yaisa tsakanina da Kai...."ta fada cikin kuka Sosai
"In ba don kana mugun mutum ba ya zaayi ace ka Hana yaro zaman gidana...am tired of you... wallahi am tired..."ta fada cikin matsanacin kuka sosai,
"You have got some nerves....I don't blame you...daman kin Zama mutum Dole ki dinga wulakanci...gjda nawa ne...Kuma nace Kato Bai Zama a gidana... period...if you let me come in contact with him I will tell my boys to throw him out..."
"Dole kace mashi Kato tunda kasan zai iya amfane ni ba... you know baka da amfani a gareni and you're afraid he is..." Aikam hayeta alhaji yayi ya danne Mata wuya da old hand dinshi Yana cewa
"Ki karasa maganar da kika Fara... Ya fada rike da wuyarta sosai, ihu ta farayi tana Shure Shure legs dinta kaman wacce is fighting for her life, Banda ihu babu abinda takeyi
"Maimaita butulu...ni Zaki ciwa mutunci... wallahi sai in kasheki in kashe banza...." Ya fada Yana wullata kasa da karfi, hajiya dake rike da wuyarta sai kuka take tana Nishi sosai, Zama alhaji yayi Yana Nishi sosai looking very angry. Hajiya na kwance kasa sai juyawa kawai take tana kuka, she couldn't talk but Lou kadan kou me alhaji zaiyi Mata she can't tell naim to leave this house, that will mean hell for her, kou kadan bazata iya Zama gidan ba, kuka kawai take, alhaji na zaune Yana kallonta, ahankali ya Mike ya dawo kusa daita ya Fara cewa
"My love taso..."ya fada cikin petting dinta, banza tayi dashi kaman bataji ba,
"Am sorry...taso kiji....go and get your Visa mu tafi dake..." Ya fada Mata don yasan Babu abinda take so kaman such words Amma sai ta Watsa mashi disgusting look..Thanks