9

284 42 5
                                    

9❤💛💜💚🧡
Lamarina
❤💚🧡💚💜💙







®️Zuwairat (ummumaryam)





9⃣


Keety Perry Enterprises represent the best turaren wuta scent for you  originated from Maiduguri,kamshi kam sai wanda yaji kada kibari a baki labari,as u de smell fantastic wear classic jalbab to add more beauty,mace TAGARI DA KAMSHI IYA GIRKI DA SAKA TUFAFI MAI KYAU AKA SANTA and keety Pretty Enterprises is here to make everything easy upon you ga kamshi ga jalbab made from qualitative yards.
Kuma @affordable price
Turaren wuta available containers
200ml
300ml
5000ml
1000ml above base on order
And yes keety Pretty Enterprises offers special bridal package and souvenir package
Location: Abuja
Nationwide Delivery
IG keety preety enterprise
https://wa.me/2349133766837
OR
https://wa.me/2348108571626








Yau nazo maku da abin arziki,duba da yanda scammers suka yi yawa online da kuma yanda ya kasance ba kudi a hannunmu ga Asuu na strike don haka duk wani source of income an rufe shi ruf...
Why not ka/ki shiga business na online wanda yake legal Kuma zai kawo maka/maki 100k+ duk wata ba tare da kasha wahala ba? (AFFILIATE MARKETING)

Shi AFFILIATE MARKETING wani online business ne da ake samun kudi ta hanyar siyarda digital products,

Idan nace digital products Ina nufin products din da xa'a turo maka online kai Kuma Kai implementing a zahiri

Farkon abun da ake in kayi register shine Yi maka training inda za'a koya maka ynda xaka samu mutane su siya kayanka ta hanyar amfani da WhatsApp group, WhatsApp Broadcast da WhatsApp status kamar ynda wasu a cikin ku ke yawan ganin status dina, ba Haka nan za'a barka ba za'a koya maka Copywriting, Web design da Kuma graphic design, za'a Kuma koya maka ynda xaka samu mutane su siya kayanka a Twitter, ba iya nan kadai ba za'a koya maka ynda xakayi amfani da autoresponder Wanda wani hanya ne da xaka Yi reply Koda baka kusa😍

Daga nan za'a tura maka login details dnka inda a nan zaka ga dashboard dinka da Product marketplace (inda Products din suke)

Ko wanne proud kanada link dinshi Wanda xakayi amfani da shi In wani zai siya wannan product din

Kai aikin ka daya shine ka tallata wannan Products din a siya Kai Kuma zaka samu COMMISSION dinka

To su expertnaire dai suna communicating da mu ne ta hanyar email, idan ka siyar da product xa'a turomaka email na cewa you've made a sale of Products kaza(sunan product din) da Kuma commission din da ka samu da ka siyar da product din

Sannan expertnaire suna biyan AFFILIATES duk ranar JUMA'A, duk sale din da kayi za'a biyaka ranar JUMA'A, za'a tura maka email cewa ka karbi payment na amount kaza sai a tura maka kudin a account dinka(in kayi register zaka Sanya Account din da kakeson a rinqa tura maka kudin ka)
Dm +2348146916127 for more info









Kaman babu Wanda ya shigo ta sadda kanta kasa cigaba da kuka abinta, briefcase dake hannunshi ya ajiye yana kallonta, a nashi tunanin kawai she's crying because of him ne as usual,  despite ta kwana biyu b'ata kirashi ba, since suka fara good time da naim ta fita harkar shi,  ta bar kira ta bar texting dinshi,  kou kadan b'ata wani tunawa dashi this past few days balle ta tada hankalinta,
"lallai Safina....hala baki gani ba... " y fad'a yana unbuttoning rigarshi,  banza tayi dashi ta Mike daga inda take zaune zata fita,  d sauri ya riketa  ya jawota yana cewa
"zaki fara haukan naki kou... Uwar jaraba... " yayi adding,  wannan word din yana mugun kashe mata zuciya,  she hates the words as well as she hates him,  kallon old sagging face dinshi dake daukan ido tayi ta saki tsoki tace
"dalla tsoho leave me alone..." ta fad'a cikkn hawaye
"Wato jamin aji kike kenan... Na dawo in baki abinfa kike so... And kina kaiwa kasuwa... Zan koma  Chan gidan tou... " cikin zolayanta yana  rike daita, 
"ka dade baka koma ba... " ta amsa mashi tana kokarin kwace kanta daga hannunshi, 
"haba tawan... Zo kiji.. " ya fad'a yana janta zuwa kan gado,  kou kadan batayi irin zumudin nan da take in ya dawo daga long journey dinshi,  before in ya dawo ta rasa inda zata saka kanta saboda farin ciki,  zata gyara kanta dukda he always come in unannounced and leave unannounced too,  at times daga chan gidan yake wucewa yawon duniyar sa,  zama yayi kan gadonta yajata ta zauna kan kafarshi,  har lokacin b'ata daina kuka ba,  hankalinta Kawai na wajen naim da halin da yake ciki yanzun, kuma duk halin d ta shiga is as a result of laifin  wanann tsohon dake zaune, shafa bayanta kawai yake yana cewa
"I miss you sosai.... Dukda na haifeki kina zagina... "ya fad'a mata yana shafa bayanta, kokarin sauka tayi daga kan kafarshi ya sake rikota, 
"am. Sorry... " ya fad'a mata calmly, 
"sorry won't do... " tayi replying dinnshi still weeping,
"this will do... " ya tambayeta yana nuna gabanshi,  tsoki taja,  inda yasan kou kadan b'ata marmarin shi yanzu da bazai yi wanann maganar ba
"kawai... Ka sakeni... " ta fad'a mashi cikin kuka,  wani irjn turewa yayi mata har ta fadi kasa ta fara sabon kuka
"kinsan wallahi kikasake wannan maganar sai ranki ya mugun baci..."
"wallahi zan cigaba da fadi.... I will keep saying it.... I won't stop.... You're no. Match for me.... Bai yuwa in shiga hallaka because of you.... Kullum ka bar ni da sha'awar  namiji kuma da aure na.... Har kasa Zuciyata tana tafiya inda ya haramta gareni.... Wallahi ka sakeni.... " ta fad'a tana ja baya as he stands up yana cewa.
"you have grown wings.. You're such an ingreat.. Wato in sakeki... Bayan na kashe millions kanki ki zama mutum... Wato now you're glowing... Shine zan sakeki kije kiyi busha sha d jikin dana gina da kudina... That will be over my dead body .. wallahi not while am still alive...." ya Fada yana nunata da yatsa sounding very angry 
"tou Wllahi duk halin Dana shiga it's your fault... " ta fad'a cikin matsanacin kuka.
"wai when you talked about halin da zaki shiga did you mean cheating on me?... Well for your information... I have my ears to the ground.... Wallahi wallahi wallahi... If you tries anything stupid... Sai na kasheki.... Na kashe ubanki.... Na kashe uwarki.... Na kashe kow naki... The only person da zai rage a lineage dinki will be your daughter.... Hope am clear... And put this in your mind bazan wani matsa maki da who you talk to or people you mingle with ba... Amma. If na samu any single doubt about you you're gone... " ya fad'a atakaice yana mikewa,  bayanshi tabi da harara cikin kuka tace
"ai am already dead... Being together with the age of my father is worst than being dead.... "
"ai iyayenki sun San na haifeki suka bani ke suka amsar min kudi.... Ao blame their greediness not me... " ya fad'a yana juyowa Don kallonta, she's so adorable,  duk cikin matanshi bai da kamarta, her beauty is among the reason he bribe her parents with large money a lokacin, yasan vata sonshi amma je really wants her,  shi kanshi yasan he will never be able to watch her go,  sanann yasan bai kyautata mata at all,  young girls suna mashi abinda ita batayi mashi,  young girls basu damu da nasu satisfaction ba,  kawai zasu kula da kai ne nor matter how many times he desire,  ita kuma she's after her own satisfaction, she wants to be satisfied shi kuma easily comes and can't go several round to give her what she wants,  yasan confirm yana shiga hakkinta amma he can't let her go for anything in the whole wide world,  dawowa yayi kusa daita zai tabata tayi saurin kaucewa alaman batason ya tabata at all, 
"safina... You know ina sonki.... I love you sosai.... Ina kaunarki.... Shiyasa in har ina kasar nan in ban ganki ba ban samun sukuni... Kimga uwayen gidanki nayi months bamu hadu ba saidai ta waya... Amma ke ina zuwa direct wajenki na nufo... So pls be patient with me... "
"wallahi baka sona.... Duk Mai kaunar mutum bazai so ya shiga hallaka ba... What if I end up satisfying myself.... Ya kakeso inyi da Wanda ya halliceni.... " ta fada mashi not even bringing up zancen saduwa da wani namijin,  she knows what she's talking about because several times tana jin kaman ta samu wani avu ta sakawa kanta kou ta samu saukin abinda take ji,  ita kanta tasan kullum libido dinta k'aruwa yake unlike when she's young,
"safina ta it won't get to that.... It will never get to That... I want retirement... Yanda zan samu enough time because of you... " ya fad'a yana kokarin rike shoulder dinta, kaucewa tayi tace
"indai na minti biyar ne van so... It's better in mutu Kawai.... " ta fad'a mashi tana hararan shi, 
"eh lallai kin gama raina ni... Si kike inyi hours in Abu guda kenan.... Baki ganin age dina?... Any way naga maganar bai karewa,  je ki hadamin ruwan wanka... " ya fad'a mata atakaice yana Kama wata hanyar amma bana fita daga bedroom din ba,  saida yafi minti kaman biyar da ficewa ta Mike,  tje good thing is her phone is off,  duk hankalinta ya tafi ga naim,  Wato her little act of kindness da kuma time ya saka mashi wani Abu cikin ranshi,  ita kanta she likes him as he is so adorable  and gives her boredom free life amma she never think love kou wani avu, kawai dai her heart do imagine them both together doing some naughty stuff. Binshi tayi har cikin another room ta ganshi zaune da laptop yana duba wani Abu,  cikin bathroom ta wuce ta hada mashi ruwan wanka as he demanded fitowa tayi taga ya cire kayanshi,  If before ne she will be locking around him kawai Don ya nemeta amma wanna  Karin abinda ke zuciyar daman,  now taga gaskiyar maganar hajiya niima,  inda before ne da tana nan tana like mashi,  amma sai gashi she's not doing that tun batayi komai da wani ba,  kawai having funny conversation dashi helps her alot,

Lamarina Where stories live. Discover now