💚💜🤍🧡💙❤️
Lamarina
❤️💙🧡🤍💜💚Zuwairat Ummumaryam
1️⃣7️⃣
Kar ku manta da akwai kayan mata masu zafi, wanda if kina using your sex life will never be the same again, kayan matan mu are all natural, if kina shan garurrukan maganinmu zai wanke maki mara, zakijiki normal, duk yanda kike ganin kina da lafiya try taking our kayan mata, namu ba irin nasu ba, abun kunya ne miji na kusantarki yna jinki bushe, don't let your husband feel your dryness, danko is here for you to help you lubricate and make your sex life perfect.
Sannan kina da good product da kikeson makerting, as in good products oooo, I don't like marketing abinda bai da kyau, let me know, sai dai it's 5k for novel advertising while na status is just 1500 only, pls if kinsan baki da good business don't ask for advert.
Yan uwa kunsan daranjan shan supplement kuwa, kina cikin masu shan supplement? Kou aa baki ciki, nasan wasu vasu da halin shan supplement tunda shi sai if kana da kudi kuma kana iya dorewa da shan shi, Amma if har kana da hali Kuma baka shan supplement at all kayi missing, did you know with supplement you get a younger self?, Did you know with supplement you get a healthier you?, Yes shi yasa wasu Zaki gansu kullum young, if kina bukatar supplement we have it original and affordable ones,yauwa ki sani supplement ba abinda Zaki fara sha yay kiga results gobe bane, it need consistency, da akwai wayanda sai kayi kusan months Plus before ka fara ganin visible results tunda abune na wanda sai ya fara gyara daga cikin jikinka before ya fito waje. Sannan pls if kinsan baki da halin cigaba da sha you don't have to start, kunsan ni I always tell you the fact kan komai, da ki shafa cream mai tsada gwanda kin sha supplement masu tsada. I just want all women to look young and beautiful, tunda na fara shan supplement my body haven't been the same
Hajiya safina shiga gidan tayi before tayi parking motarta, tana tafiya tana tunanin naim, he's the sweetest human being ever, ba wai she have ever tasted any other man besides mijinta ba Amma he's very sweet, Gani take duk duniya babu namiji da zai kai dadin yaron nan, daman forbidden fruit is always sweet, hajiya niima ta fito Amma Sam bata sani ba, hajiya niima was just looking at hajiya safina Amma ita Sam hankalinta bai jikinta, tunanin yanda yaron nan ya maidata mace ya jiyar daita dadi kawai take, she doesn't know how to pay him for last night don Gani take he deserves to be paid for a job Weldon dukda he over did it.
"Lafiya...da sassafe" Was abinda hajiya niima ta fadawa hajiya safina data taho, kallo daya zakayi mata kasan tana cikin damuwa sosai, her eyes are very swollen, hajiya safina daga kai tayi ta Kalli hajiya niima cikin ranta tana Tunanin har dake kikasa na shiga hallaka, hajiya safina didn't say a word har hajiya niima ta kama hannunta suka shiga falonta, suna zuwa ta cire hijab dake jikinta ya rage daga ita sai kayan bacci, zama hajiya safina tayi tace
"Pls bani ruwa..." Ta fada mata da sauri hajiya niima data San da akwai matsa ta dauko mata ruwa daga nearest Despenser, amsa tayi ta shanye tas don she have been so thirsty don naim ya karar mata da ruwan jikinta tas,
"Dan Allah ki fadamin abjnda ke faruwa mana..." Hajiya niima ta sake fada mata cikin matsanacin damuwa, nan hajiya safina ta fada mata what she caught in alhajis phone and how he treated her saidai kou kadan she didn't talk to her about naim, she claims ta kwana a hotel ne and yanzun she's leaving kano to Yola gidan parents dinta, hajiya niima sai kallon ta kawai take har sai da ta gama before tace
"Wayace ki taba mashi waya... what's wrong with you...why are you so different... you behave immature and uneducated..." Hajiya niima ta fada mata cike da haushi da takaicin abinda ta fada mata
"Ai daman nada fada maki kinyi tunanin karya Nike?... I told you mazanmu tsafin najadu ne .. kallon tsaffi suke mana...suna kallon mun gama amfani...so why do you even touch his phone...I told you ki mance da tsohon nan kiji dadinki...Amma kinki....he even beat you... imagine fa...and now you're saying Zaki koma yola...did you think zaki sake samun jin dadin da kike a gidan alhaji a koina?... leaving that man will be a very big mistake on your path..." Ta fada tamkar uwa ta ajiye yarta tana mata fada yayinda take abunda bai kamata ba,
"Abun haushin ma kinji kin kwana a hotel while you have a boy that will give you so much pleasure..."
"More than you can ever imagined.." hajiya safina ta fada Under her breath hajiya niima ta cigaba dacewa
"Nidai if kina son shawarata kawai ki koma gidanki...don't go anywhere...ki zauna kici kudinshi ki Nemi yara su biya maki bukatar ki period..." Ta fada mata atakaice, Kuka hajiya safina ta farayi tana cewa
"Kaicona... yanzun in zauna in fada hallaka kenan?..."
"Kanki farau?...abeg go back to your house...if yace ina kika je kice gidan nan kika kwana. ." hajiya niima ta fada kaman tasan abjnda ke cikin ranta, ta cigaba dacewa
" If kin natsu kina son hutawa just let me know...tunda kina cewa wannan yaron amanarki ne sai in samo maki sabo...one of my left overs..." Hajiya niima ta fada sounding so funny, Dan murmushi hajiya safina ta saki tace
"Nawa for you ooo...kou tsoro bakiji...."
"Tsoron me zanji....na San bani bace farko and I won't be the last...haka nan in lalace? ..." Ta fada mata, shuru hajiya safina tayi tana kallon ta.