6

435 34 1
                                    

6💜💛💚🧡❤
Lamarina
❤🧡💚💛💜💙





®️Zuwairat (Zuwairat)





6⃣




Kar ku manta da akwai kayan mata masu zafi, wanda if kina using your sex life will never be the same again, kayan matan mu are all natural, if kina shan garurrukan maganinmu zai wanke maki mara, zakijiki normal, duk yanda kike ganin kina da lafiya try taking our kayan mata, namu ba irin nasu ba, abun kunya ne miji na kusantarki yna jinki bushe, don't let your husband feel your dryness, danko is here for you to help you lubricate and make your sex life perfect.

Sannan kina da good product da kikeson makerting, as in good products oooo, I don't like marketing abinda bai da kyau, let me know, sai dai it's 5k for novel advertising while na status is just 1500 only, pls if kinsan baki da good business don't ask for advert.

Yan uwa kunsan daranjan shan supplement kuwa, kina cikin masu shan supplement? Kou aa baki ciki, nasan wasu vasu da halin shan supplement tunda shi sai if kana da kudi kuma kana iya dorewa da shan shi, Amma if har kana da hali Kuma baka shan supplement at all kayi missing, did you know with supplement you get a younger self?, Did you know with supplement you get a healthier you?, Yes shi yasa wasu Zaki gansu kullum young, if kina bukatar supplement we have it original and affordable ones,yauwa ki sani supplement ba abinda Zaki fara sha yay kiga results gobe bane, it need consistency,  da akwai wayanda sai kayi kusan months Plus before ka fara ganin visible results tunda abune na wanda sai ya fara gyara daga cikin jikinka before ya fito waje. Sannan pls if kinsan baki da halin cigaba da sha you don't have to start, kunsan ni I always tell you the fact kan komai, da ki shafa cream mai tsada gwanda kin sha supplement masu tsada. I just want all women to look young and beautiful, tunda na fara shan supplement my body haven't been the same



She cried and cried and cried sabods bakin ciki,  kullum kaman ana k'ara mata son saduwa da namiji,  it's as if mijinta is no where to be found,  gani take kou zawarawa are better than her because of they want to fleet zasuyi without auren kowa bisa kansu unlike her,  as she sit there she itch badly that ta matse leg dinta still crying,  sai datayi Mai isanta sanann ta mike ta sake shiga bathroom ta watso ruwa ta dawo,  yau dai bataci abinci ba ta shirya ciki skirt da riga na super exclusive, she's not of a fan of using headtie a gida so kawai Gashinta ta gyara ta koma ta zauna kan kujera nan bed room dinta don kou kadan bata son fita a yau,  tasan duk wnada zai ganta will see pain in her,  bayan tayi relaxing ta dauki wayarta ta kira mum dinta gabanta na faduwa,  tasan her parents are fulani so da akwai kunya a alamran su,  itama don taji tana neman shiga hallaka zata fadi despite she don't really know how to say it to her, wayarta was ringing as she listen and wait for her mother to pick,  har ya tsinke bata dauka ba,  she's use to that,  sake kira tayi and this time she picked,  she's her first daughter so she havr never mentioned her name,  the First word I heard was
"ya kike... " ta fada mata from other side, ajiyan zuciya ta saki before saying
"amminmu.... In wuni... " ta gaidata
"alhamdulillah... Muna lafiya ya wajen iyalinki... Kuna lafiya?.. " ta tambayeta,
"ammi... Ya baba... " ta tambayeta not answering with lafiya as she knows babu lafiya
"yana lafiya.... Ya fita... " ta amsa mata quietly like yanda those olden days parent use to
:"tou... Amminmu... Ina cikin damuwa sosai.... Dan Allah ku nema min mafita... " ta fada tana kokarin controlling kanta don kar tayi kuka
"ikon Allah.... Me yayi zafi haka kuma..." ta fada mata, 
"amminmu.... Ina cikin babban matsala.. Ammi na gaji... Ammi kuyi wani Abu kafin in shiga hallaka... " ta fada kuka na kufce mata,
"subhanallah... Meye Dan Allah... " ammi ta tanbayeta,  shuru tayi tana kuka not knowing what to tell her mother saboda kunya
"kiyimin magana mana... Sai kuka kike... " inji mum dinta
"ammin...wnanan mutumin... Yana Shiga hakkina da yawa...." bata karasa ba mum dinta tace
"wane mutum kenan... " ta tambayeta cikin yaren fulani
"usman... " ta kira sunanshi kai tsare
"Ashe haka kika koma baki da kunya... Sunanshi kike kira kai tsaye babu mutuntawa.. Lallai kin kai... Sai ki fadamin abinda yake maki da shiga hakki... " ta fad'a sounding a bit angry despite her voice is small,  shuru hajiya tayi as she knows ba lallai ta samu support ba,  daman tun ba Yau ba baason ta sokeshi kou da kuwa yayi mata laifi ta kawo kararshi,  kawai saboda yana Mai kudi bai laifi,  tun tana yarinyar vata isa tace ga abinda yayi mata ba,  her mother will tell kije kiyi hakuri, 
"shikenan kawai ammi... " ta fad'a atakaice kanta kasa tears na rolling,
"aa ki fads mana... Ki. Fadamin hakkinki da yake shiga... Mutumin daya gida katon gida ya ajiyeki ciki ya baki duk abinda kike nema ya bamu abun rufa asiri... Mutumin da duk danginmu babu Mai arzikinshi kike cewa yana shiga hakkin ki... Sai ki fadamin abinda yake maki na shiga hakki... " Ta fada mata cikin ruwan sanyi babu tsawa kou wani Abu but she's taking sides already, she made it look kaman Wanda yake da duk abun duniya bai da matsala,  she made her felt as if all rich people are problem free,  but it's totally wrong,  she will do anything to havr a guy that will be with her every day,  a husband da will give her hot romance then accompany it with hot lasting sex, a man that will carry her to a bathtub and rub her feet like a princess, she's tired and don't want to be in this mansion that is full of miseries,
"ke nake sauraro... " ta sake fada mata,
"ammi shikenan kawai.... "  ta sake fada mata cikin sanyimurya as tears rush down her Already tired eyes
"na dai zama abokiyar wasarki kenan da zaki kirani k'i raina min hankali... " inji mum dinta
"aa... Sam ba haka bane ammi.... Wallahi ina cikin damuwa ne.... Amma kou na fada maki tunda kina goyan bayanshi ba zaki..." sai kuma tayi shuru as tears full her eyes.
"kina kirana da mara adalci kenan kou... "mum dinta ta sake misquoting dinta
"aa... Wallahi ba haka bane.... Ammi sai anjuma... " ta fada cikin hawaye,  mum dinta batayi magana ba sai ta kashe wayarta, ajiye wayar tayi ta cigaba da kuka all over again,  her eyes are so swollen Kaman ba nata ba,all she prayed for is kou enemy dinta kar ya shjga wannan halin da take ciki na jin sha'awar namiji while she's still married, kai ta dora a hannun kujera ta dinga kuka, on the other side mum dinta ji tayi bata kyauta ba sai ta sake kiranta a waya,  this time saida hajiya ta share hawayenta tayi picking,
"mene Abinda yayi maki... " mum dinta ta tambayeta atakaice
"ammi shikenan kawai... " bata Bari ta k'arasa ba tace
"wallahi ranki zaiyi mugun baci.... Ina tambayarki kina min maganar banza... Nace meye  yake maki... " ta sake asking dinta,  shuru haiiya tayi har saida ta sake asking dinta before tace
"ammin.... ban iya fada maki... k'i bar shi kawai... " bata k'arasa ba mum dinta tace
"wallahi ranki zai baci... " tafada sounding angry on low voice, ajiyan zuciya ta saki before saying
"ammi... Wallahi... Alhaji... Bai sauke... Min nauyi... Na... " ta fada out serious shyness, 
"nauyi kuma... Ban gane ba... K'i fahimtar Dani... " ammi ta fada mata not understanding abinda take cewa as she never thought she will ever say anything like that to her saboda kunyar juna da sukeji, basu taba magana irin wanann ba which make it difficult for her to understand, 
"ammi.... " ta Fada calmly
"Iye... " ta amsa mata
"walalhi... Bai sa... Du.. Wa... Dani.... " ta. Fada cikin serious kunya da nauyin maganar
"babban magana... Ashe kin koma haka ban sani ba.... yanzu da tsufar k'i kike irin wannan maganar.... gaskiya kin bani kunya.... ke da in ba  zamani ba ya kamata ace kina da jikoki ke wanann maganar banza haka... subhanallah... tou sai anjuma.... " tana kaiwa nan suka kashe wayarta,
"I know this is what will happen... " ta fada tana wurgar da expensive phone dinta cikin damuwa
"yanzu duk fadin duniyar nan babu mai bani single advice Mai amfani.... Wa'iyazubillah.... " ta fad'a tana hada kai da kujera,  haka wannan ranar ya kare mata cikin damuwa da bakin ciki.

Lamarina Where stories live. Discover now