4💛💚🧡💙💜
Lamarina
❤💜💙🧡💚💛®️Zuwairat (ummumaryam)
4⃣
Assalamualaikum sisters pls masu tambayyar bakiyi posting ba bakiyi posting ba ku daina, kunga ba ku kuka sakani ba ni na saka kaina kuma tun daga farko sai da na fada maku I have lots of commitment. If matsin yayi yawa I can just leave it shikenan.
Pls wayanda suka son shiga group kuyi hakuri insha Allah kowacce zata shjga, akalla Yanzun jna da 1200 messages dole abun sai ahankali Amma insha Allah zan saka kowacce datayi min magana daya bayan daya, nagode sosai.
Tsakanin kano da kd babu nisa amma it took him hour guda da rabi kafin ya sai kofar gidan hajiya safina, rike yake sa bag dinshi sanann face dinshi dauke da speck Wanda ya saya tun yana service, it look good on him, yarom bai da makusa kou kadan, sorry kar kuce komai Mai kyau, I hardly see the ugliness of people because nasan I can't make an ant so bai yuwa because someone is just go dark kou fat in Kama cewa he or she is ugly, all Allah's creation is beautiful, dukda naim bai fito gidan masu kudi ba bai da wani abun muni tattare dashi, he is good from head to toe, bai da kiba at all he look slim kaman yanda yawancin matasa irinshi suke, gashin kanshi gyare don bai aske kanshi duka but half way kaman yanda matasan yanzu ke aske kansu half way, takalma legs dinshi fits his legs because fingers dinshi look neat, knocking yayi a kofar gidan looking at the gate saboda tunda yake bai taba zuwa gjdan Haj safina ba, mum Dinshi never goes anywhere with them sai inda ya zama dole like wajen granny, he knows hajiya safina is rich sabida yasan position din mijinta da kuma yanda sunansu ya fito a arewa and yanda take zuwa da manyan motoci gidansu when ever she's visiting, yanzu ma abinda yasa ya gane gidan is gudan manyan mutane bai taba buya, kou baka taba zuwa ba da ka tambayi Mai abun hawa zaa kawoka har inda zaka, yana tsaida Mai adaidaita yace mashi gidan Mai gidan kudi zaa kaishi aka ce ya shiga kawai, sake knocking yayi still staring and wondering how much the gate is going to cost sahoda yanda yake da girma da kuma daukan ido, idanuwa ya daga yana kallon tsawon fence din gidan, shidai dukda bai shiga gidan ba he is already dying for the house, he want to snap lots of picture a gidan kaman yanda matasa keyi in sunje katon gida, a kaidar gidan baa budewa Mai knocking sai indai ka kira sai a bada izini daga ciki a zo a shiga da kai, yayi knocking ya kai sau biyar because sam hajiya safina bata tuna ta fad'a masu zatayi bako ba, yana cikin knocking na shida yaji wata heavy voice that almost made him jump out of his skin say
"wai waye ke buga gate haka... " aka tambayeshi,
"nine... " ya fad'a raising his voice a bit
"kaine wa... " aka sake asking dinshi,
"dan kawar matar gidan nan.... Sunana naim...."
"kayi waya.... " shine abinda aka fad'a mashi, .
"inyi waya... " ya fad'a sounding confused, ji yayi anyi banza dashi,
"big people big problem... " ya fad'a yana fiddo wayarshi daga cikin aljihunshi, nan ya fara dailing number mum dinshi, bayan tayi picking take tambayarshi if ya isa lafiya, nan yace
"lafiya lau... Amma mama.. An hanani shiga... Ance inyi waya.. " ya fad'a mata,
"OK jira in kira Kawa... " ta fad'a mashi, nan ta kashe wayar ta kira hajiya safina da har fara baccin rana, because it's pass 12, she's the type of woman da bata kashe family line dinta saidai general line, cikin bacci taji wayarta na ringing, a firgice ta Mike ta dauki wayar tana ganin Kawa ta tuna da zuwan naim is today, tasan the call must be about him,
"oh Gosh..." ta fad'a tana shafa goshinta tare da picking wayar tana cewa
"Kawa... "
"naam Kawa... Hala kina bacci naji voice dinki haka... " inji hajiya hanifa,
"never mind... Ya kuke... Wai dana ya tashi ne?.. Sorry I was busy ban kira naji ba... "
"alhamdulillah... Muna lafiya... Yaiso yana kofar gidan ma... Shi ya kirani... " da sauri tace
"oh am so sorry... Wallahi ban fad'a masu zanyu bako ba... Let me tell them now... Sorry pal..." ta fad'a cikin sauri feeling bad about it
"oh ba komai sai wani sorry kike cewa kaman big visitor... "
"eh mana... He is my big visitor.... Ai baki taba bari yazo gidana ba... So it's his first... Dole in karrama shi... " ta fad'a tana dariya tana murza idanuwa, Haj hanifa zatayi magana Haj safina tace
"Abeg kyaleni in sa a shigomin da dana... Wait for me... " ta fad'a mata tana dariya, nan kawai itama Haj hanifa tayi dariya tare da cewa
"naji... Bye... Sai munyi waya... "
"alright... " ta fad'a tana kashe wayarta, mikewa tayi daga kan gadon looking weak ta dauki land-line dake kan wata yar table ta danna number guda daya ta kafa a kunnenta, bayan kaman Second biyar chief security yayi picking nan ta umarceshi da ta budewa yaron bakin gate gida kuma yasa a rakashi bangrean baki, tana ajiye waya ta kira Mai kula da abincin gidan da ta Kai abincin mutum guda Bangaren baki, daga nan ta ajiye wayar ta koma kan gadon ta jefa kanta tare da sakin wani irin ajiyan zuciya tana lumshe idanuwa.
Ana bude gate saida naim yaja baya sabida yanda yaji gabanshi yayi mugun faduwa farat guda,
Bissimilllah... " mutumin ya fad'a mashi, shiga yayi looking at the paradise on earth, duk Wanda ya kalli face dinshi sai yaga wannan look dake kwance kan face dinshi, yayi degree amma yau say gashi kaman dan kauye a birni,
"follow me... " mutumin ya fad'a maShi, da sauri ya bi bayan mutumin that is walking towards Bangaren visitor, saida suka isa bakin kofar ya bude mashi, naim da ya kasa boye shock dinshi na shiga mutumin ya maida kofar ya rufe mashi shi kuma ya koma, kou da ya rufe kofar sai da ya sake firgita ya juyo yna kallon kofar, da sauri ya leka yana kallon mutumin dake komawa duty post dinshi, tsakiyar falon ya dawo yana kallon falon tare da mamakin so much wealth in a single place,
"Chabdin..." ya fad'a yana kalle kalle, shidai yasan the only place da yake ganin such wonderful things a are in movies, ajiye bag dinshi yayi center din dakin sanann ya nufi wata door dake nan dakin, yana budewa yaga wata katuwar gado, wani irjn tsalle ya daka yana cewa
"ashe ba sai na yi aure zan hau kan gado ba..." ya fad'a yana shiga cikin dakin da sauri sabida ya hau kan gadon, da gudu ya haye royal bed din kaman new baby da bai taba Samun abun wasa ba, bajewa yayi kan gadon yana shafa soft bed sheets, sai flowing yake da hannuwanshi kaman yana cikin ruwa, the softness is something else,
"oh my God... " ya fad'a cikin so much nishadi, da sauri ya sake mikewa ya bude kofar bathroom shiga, idanuwa ya zaro yana kall0n kayan wankan, is not as if he is from a very poor or poor family but kawai yanda wanann gidan yake mutane kalilan ne zasu shigo basu santin gidan ba, fitowa yayi ya dawo bedroom din heading back zuwa falo, to his surprise sai yazo ya tarda wata tana jera abinci, da sauri ya nutsu kaman bashi ba, sai da ta gama ta fita ya dauki wayarshi ya kira number mujahideen, yana picking naim ya saki ihu yana cewa
"my friend zo kaga gida... Oh my goodness..." ya fad'a cikin serious exaggeration
ya fada sounding so excited,
"gida kuma... What happened.. ..." mujahideen ya tambayeshi daga chan Bangaren
"aljannar duniya nazo.... Kai kai kai... Wallahi wannan gidan abun kallo ne... I don't mind living her for ever... " ya fad'a in so much excitement, dariya mujahideen ya farayi before saying
"kaje ka dinga nuna kai bakauye ne kai na sani..."
"ai duk Wanda yazo wannan gidan sai ya nuna kauyanci.... I love the environment... Allah yayi mana arziki amma Mai albarka... " ya fad'a cikin annashuwa
"amin amin... Pls ka dinga masu biyayya don su nema mana aiki..kasan good job a kasar nan sai ka san wane da wane...."
"ai biyayya sosai MA... Kasan har shirirta zan dingayi don kar in gama karatu da wuri in dawo wanann takurarren gidan... " naim ya fad'a yana dariya, Shima mujahideen dariya yayi before saying
"kayi wasa mana in wasa zai sama maka kwalin masters zaka gani... Kawai ka maida hankali ka gama mu nemi aiki muma muyi kudi har yafi nasu..." ya fad'a mashi, .
"naga an jera Mani abinci kaman wani basarake... Bari inci... I will show you my apartment a cikin whatsapp.... " naim ya fada mashi, sallama sukayi da mujahideen sannan yaje inda aka jera abinci kan dining dake dauke da kujerar mutum biyu kawai, plates uku ne sai drink na kwali guda daya da ruwan sha roba daya sai cups guda daya, First plate ya bude ya ga cikin lap katuwar yasha pepper, ba biyu jealof rice that is yellowish sosai da kayan ganye cikinshi plate na uku kuma sliced fruits ne Wanda sun kai kala hudu,
"in na fara cin wannan kullum bulewa zanyi.... " ya fad'a yana shafa tummy dinshi, babu wasting of time ya zauna ya tada abincin nan kaf ya baje kan kujeran shi kadai sai santi yake, sauran kadan da har da cinyar kazar zai cinye tare da bones amma sai yace kar azo a tarda babu bones a d8nga mashi wani irin kallo amma har bone din yaso ya cinye tas, fruits kam bar ko daya ba, lemon ne yasha zuwa rabi ya ajiye sauran sai nishi yake, rigarshi ya daga yana kallon yanda flat Tummy dinshi ya dan taso kaman bashi ba, bawai gidansu bai cin kaza kou shan fruits ba asalima duk dare dad dinshi yakan shigo da kayan marmarin kou Nama amma baifi kowa ya samu daya daya ba saboda suna da yawa,
"Anya zan shiga cikin school yau kuwa... " ya fad'a yana daukan toothpick daya daga cikin set djn dake nan kan table, idanuwa ya lumshe still rubbing his stomach, tunawa yayi da bai gaida hajiya safina ba ya mike yana cewa.
"dadi yasa na manta da mummy... " ya fad'a heading to the door, budewa yayi ya fita looking at the compound, wata yarinya yaga ta shiga gidan da yafi kowanne girma cikin gidan
"she must be living there... " ya fad'a looking at how huge the house is, haka nan he wish yana daga cikin yara mai nan gidan,
"imagine ace nan gidan ubanane" ya fad'a yana kalle kalle,
" da an samu efizzy... " ya fad'a yana murmushi, bai son ya nuna kauyanci ya fuske ya nufi Bangaren dayaga wata tana shiga din, he was praying nobody should called him and say
"kai ina zaka!!! " and nobody did har ya Kai bakin kofar ya sa hannu ya murde handle din ta bude mashi ya shiga ciki, the falo is like a hall to him saboda girma, yana dauke da 3 different set of cushions, wata dake hidima nan cikin falon ce ta nufoshi ta gaidashi shima ya amsa before saying
"dan Allah mummy tana nan kuwa... " ya fad'a wearing a smile,
"eh tana nan amma gana bacci sai karfe biyu zuwa uku zata fito ..." ya amsa mata,
"OK... " ya fad'a tare da juyawa ya bar wajen ya koma nashi Bangaren, he is supposed to go to buk yau amma sam ji yayi bai iyawa, nan dai ya koma ciki ya haye gado ya fara kira mum dinshi yana bata labarin gidanta, she sparked him and told him kar taji ance yana misbehaving kou kadan don ranshi baci zaiyi, nan dau sukayi sallama, bajewa yayi kan gado dai bacci sabida sanyin AC dake ratsashi.
![](https://img.wattpad.com/cover/215488468-288-kdbe95b.jpg)