21

408 19 3
                                    

🧡💙💜🤎🤍💚
Lamarina
💚🤍🤎💜💙🧡❤️




Zuwairat ummumaryam






2️⃣1️⃣



Naim na jin abinda ta fada ya Mike tsaye, he can swesr Bai jita da kyau ba, abun ya mugun girgiza shi and all if a sudden it Hits him, it Hits him that hajiya niima ba kawar arziki bace asalima she's an evil woman,
"Kaji?" Ta sake fada mashi from the other side,
"Aa banji ba...say what you said again...inason in tabbatar danajiki da kyau..." Ya fada mata Kai tsaye kaman bashi ba
"Nace ka turomin video...ni Kuma zan tura Maka 10m .." ta sake fada mashi
"Toufa...me Zakiyi dashi?..." Ya tambayeta,
"Ai it's non of your business...kou kudin Dana ce yayi Maka kadan ..tou zan Baka 15m ..." Sake fada mashi. Wato there's something about hajiya niima da mutane Basu sani ba har sai tayi maka, muguwar anamimiya ce, she will get close to you, then destroy you, like she will make sure you are down to your last kobo, dukda tana matar Mai kudi all her money doesn't come from her husband, don she's filthy rich fiye da tunanin Mai tunani, assets dinta are far beyond imagination din kowa don tana da gidaje manyan gold da sauransu, wato abinda takeyi is if har Allah yasa ka shiga hannunta and tasan sirrin ka she will make sure ta samu evidence na dirty harkaka then Zata dinga blackmailing Dinka, she will use another number entirely, you will never know it's her, she doesn't recieve bank transfer sai cash so how will you know abokin kukan ka shi ne silan matsalar ka, becareful a wannan rayuwar, be ware and be warned, mutane da yawa are out there sai sun shiga jininka suke cutar da Kai, the facts that kina da tsoron Allah doesn't mean suna da tsoron Allah, Wani will do anything to stay rich, imagine mutum ya kashe danshi ma yayi sacrificing saboda abun duniya balle kawa,
"Hajiya nifa ban son irin wannan wasan....nasan so kake in tura maki ki tura mata ki raba kanmu kou...well am not a child..." Ya fada mata, hearing 15m a kunneshi
"You're a child mana...in ba yarinta ba ya zaayi in fada mata it's from you...my dear ba zata taba sani Kai ka turamin ba...she will never know where it's coming from...." Ta fada mashi,
"Wai kin mance Ina cikin video din.... it's not her alone...and Allah na gani ba zan taba iya bari Wani ya gani ba...kou ni kaina Ina kallo Ina jin kunya balle in bari Wani ya gani...pls ki bar wannan maganar..." Ya fada mata,
Shuru hajiya niima tayi don tasan if har ta samu wannan video ba karamin kudi zata samu dashi ba, she can have upto 500 million dashi daga gareta or even more, yasan she's Worth hundreds of millions, ajiyan zuciya ta saki as this boy is kind of hard nut to crack, sauran victims dinta do not wast much time kafin su amshi kudin su Tura mata Amma wannan yaron yaki, yawancin take only 5 million thinking it's huge,
"With 15 million zaka iya bari kasar Nan ...zaka iya Bude katuwar shago kayi business... you don't have to suffer with school...rayuwarka zata sauya dare guda...so just send me your account number...in tura Maka kudin Kai Kuma ka turomin video..." Ta sake fada mashi, murmurshi naim ya saki as he thinks if not for hajiya safina kawai zai amshi kudin sai ya linketa,
"My mummy can give me 15 million in na fada mata Ina so...so why should I give you for that small amount..." Ya fada mata, now she knows this boy is way smarter than she ever think of
"Yanzun dai name your price..." Ta fada mashi
"It's priceless..." Ya fada mata, shuru ne ya biyo baya as she knows kawai zata jya Bada few hundred thousand a amso mata wayarshi instead of giving him millions of naira, Amma sai ta sake cewa
"Komai yana da price....babu abinda it's priceless..." Ta fada mashi before adding
"50 million fa..." Ta fada mashi, idanuwa naim ya zaro as he hears million hamsin, tasan zata samu over 500 million so 50 million won't be anything,
"Wow... you're really serious right..." Ya fada mata,
" Yes I am...I want to come clean..." Ta fada mashi,
"Bangane you want to come clean ba..." Ya tambayeta,
"Kasan I can get it without giving you dime and nothing will happen Amma I want to come clean..." Wannan maganar da tayi mashi ya tona mata asiri, naim yaron zamani ne, he's so smart and can outsmart her, daga kalma Daya ya gano Inda ta dosa, ya Gane she's desperado and she will do anything to get this video
"Atakaice dai my life is in danger kenan..." Ya fada mata yana dariya,
"Who said that?..."
"I have watched many movies and I know people like you... Yanzun dai pls let me think about it...yayi?..."
"Zuwa yaushe..." Ta tambayeshi sounding so anxious
"Zuwa sanda na gan dama hajiya..." Ya amsa mata atakaice, murmurshi ta saki cikin ranta tana tunanin yaro Bai San wuta ba sai ya taka,
"Ok take your time...and make sure nobody hears this .." ta fada mashi before cutting the call.

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Sep 25, 2023 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

Lamarina Where stories live. Discover now