15

126 5 0
                                    

❤️🧡💛💛💚💜
Lamarina
💛❤️🧡🤍💚💙💜

zuwairat Ummumaryam

15

Hajiya safina bata sanda ta saki hand bag dinta ba jikina ya dauki wani irin rawa, ta dade bataji irin wannan abu a jikinta ba, it's like a dauki electric shock a Dora maka daga tsakiyar kai zuwa kasa, she's was literally shaking saboda tamkar a dauki abinda ke daidai jikinka a Dora maka a jiki haka taji, nan take taji feeling all over her, she's someone that have control over things Amma she's loosing control all of a sudden, tamkar a dauki abun da ke daidai jikinka a Dora maka then sai kuyi matching da junanku haka yake, duk abinda take ciki bai kai wanda naim da ya tsinci kanshi duniyar da bai San da akwai ba, lokaci guda yaji the main in him tsaye, he wants to he like this for ever,
"Inna.... lillahi....wai....ina..." Hajiya safina ta fara fada kou iya karawa batayi saboda yanda voice dinta ke rawa sosai, kaman an ankarar daita tayi saurin turaci, da sauri naim ya rufe cikinshi da motar dake gabanshi, he can't just stand right now, he's tummy is turning all of a sudden, ji yayi kanshi na juyawa, ita kanta hajiya dafe bango tayi, hajiya niima na ciki tana kallon su and she feels so relaxed watching them, she's so happy it's happening, kou bai faru yanzun ba it's gonna happen soon, komawa tayj ta zauna feeling like the devil himself,
"Pls Kar ka...ka kara ..tabani...." Was abinda hajiya safina tana girgiza kanta saboda tashin hankali,
"Sorry mummy...I mean nothing..." Naim daya rufe cikinshi da motar ya fada with a cracking voice, ahankali ta dauki bag dinta ta nufi ciki, veil dinta ta dauka
"Muje.." ta fadawa hajiya niima,
"Har mun gama zaman..." Hajiya niima ta tambayeta with a funny voice,
"Eh..." Ta amsa mata atakaice tana ficewa waje, itama hajiya niima binta tayi a baya suka, Inda naim ke duke taje tace
"Keys..." Ta fada mashi calmly, ahankali ya daga kan Yaa kalleta da idanuwa da suka sauya kala yace
"Wai tafiya zakiyi?..." Ya fada sounding somehow,
"Yes .. it's getting late .." ta amsa mashi kai tsaye, kaman zai ce wani abu sai kuma yayi shuru, mota ta bude ta shjga itama hajiya niima ta shiga tana cewa
"Sugar zamu tafi...sai na dawo ..." Ta fada mashi, shi kam ya kafa hajiya safina da idanuwa
"Mummy am sorry..." Ya fada cikin sanyin murya
"Am not mad at you..." Ta fada tana tada motarta,
"Then let me drop you..." Ya fada mata cikin matsanacin damuwa
"Aa Kar ka damu ..ka koma kayi wanka Kaci abinci...I will try to bring your stuff..." Ta fada mashi tana reversing motar, gate ya bude and he watches her drive out, Gani yayi motar ta tsaya sai ya tafi da gudu zuwa wajen motar
"Pls don't call my normal line anymore...ka dai gane kou..." Ta fada mashi tana kallon yanda ya sadda kai kasa, ahankali yayi nodding alaman ta gane
"And pls Kar kazo chan gidan..." Ta sake fada mashi, ji yayi jikin shi babu dadi, cikin sanyin murya yace
"Mummy...I can I tell mama...kin samomin sabuwar gida?..." Ya tambayeta dukda yasan he's never saying that ba don komai sai don yasan abjnda zai biyo baya.
"Aa... nope not at all......ba sai ka fada mata ba...kou kana son fada mata ne?.." kanshi kasa ya girgiza mata kai
"Good..."
"Yaushe zaki dawo tou..." Ya tambayeta
"Soon..." Ta amsa mashi before driving off Ciki ya koma ya zauna feeling totally restless, he knows for sure everything is bad, he knows it's haram Amma he can't control it,wani abu ke mashi yawo cikin cikinshi, he's tummy is just rumbling, he feels so much lust  and love towards this woman, shi kanshi Vai San haka yake ba sai yanzun, in zaa kasheshi he takes himself as this guy that will grow up to be a lovely, God fearing man, Amma yanzun he's different, Gani yake Inda zaa bashi wuka Yaa yanka alhaji mai gidan kudi da with pleasure zaiyi shi, sannan kou da auren hajiya safina ba zai hanashi kwanciya daita ba, he have never been with a woman, bai taba ganin kanshi yana sex before marriage ba Amma now he will do anything to be in the arms of hajiya safina.

"Kinsan ban taba ganin mai so tana kaiwa kasuwa irinki ba...ban taba ganin wacce take son abu gashi kirikiri zata iya samu Amma ta dinga wasa da daman ta ba... gaskiya you're really weak..." Hajiya niima ta fadawa safina as she's driving
"Hmm...bazaki gane bane .. angle din da kike kallo daban Inda nake kallo daban ... hajiya wannan yaron is my son...now I remembered abinda mahaifyarshi take fadamin before he came here..." Ta fada cikin sanyin murya, idanuwa ta lumshe ta cigaba dacewa
"She's so scared of her child spoiling...shi yasa kou kadan bata barin yaje wani wajen karatu kou yayi nesa daita...she made it clear to me cewa he's just coming to Kano because ina nan kuma tasan zan kula dashi tamkar yanda take kula dashi...tasan zan tayata kula da tarbiyarshi kaman yanda takeyi...sai kuma ya zama nice zan lalata mata tarbiyarshi?...haba kou ba komai am da akwai kunya...kinsan right now I  feel like having him....Amma I can't... nothing hides under this sun..." Ta karasa maganarta cikin sanyin murya, hajiya niima didn't give a fuck about duk bayanin datayi mata all she said was
"Sai magana kike kaman kinyi mata raping yaro...shi fa wannan yaron yafi bukatar ki fiye da yanda kike bukatar shi..in ma ke baki mora ba cikin hajiyoyin nan daya tana kalla ido ta ganshi shikenan ta samu nama...ke dai kika sani ..all I know is baki wahalu ba...da kin sha wuya kou wannan tunanin bakiyi..." Ta fada mata atakaice, hajiya safina knows hajiya niima will never understand so sai tayj shuru kawai, she drives in silence har suka isa gidan hajiya niima ta sauketa before going home.

Lamarina Where stories live. Discover now