*KISHIYAR ƘABILAH...*
_BY SURAYYAHMS._
Wattpad@Surayyahms._®Any resembelence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence._
Bi-ismillah..
Episode 1️⃣
A hankali yake kai desert din dake gabansa ixuwa bakinsa kansa a sunkuye yana dan murmushin nan nasa mai kyau da ya kai ga har ana iya ganin lotsawar dimples dinsa.
Acikin sigar nitsuwa da kamala sosai yake xaune jikinshi sanye da wata petite cambridge grey colour zegner french suit dinsa datamai kyau ajikin shi bana wasa ba.
Sassanyar muryan mahaifyarsa ne yake ratsa shi,ahnkli ya dan girgixa kai snn ya dago lumsashun idanunwansa yana kallon dattijiyar matar dake Zaune akan kujerar dake kallon nasa fuskarta a daure takafa masa ido tana kallonsa, "murmushi yakuma yi mai sauti xai yi magana ta rigasayi a fusace tace "ohhhh,ni ce ma na xama abun dariyarka yau ko Ahmad? Maganan yarinyar nan kafayat fa nake maka but ure busy smilling at me kamar wani abun arxiki nace ka aikata mata..arent u ashame? Yadda ta karashe a fusace yasa shi kara sakin murmushi wanda ya dada tunxirata,
muryanta cike da fusata tace "ohhhhhh wato ga mahaukaciya nan na maka ihu ko,Ahmed are u out of ur mind?..Babu shiri ya dan marairaice fuska snn ya ajiye fork din hannun sa da murynsa mai taushi da dadi kasa kasa yace pls calm down, i am really sorry maa, wallh ba haka bane Mamee,ni nama isa in maidaki mahaukaciya ne? ai naji me kikace akanta, toh ni wallh bansan ranta ya baci ba ma saida kika fada ynx,toh wai meye nata na yin fushi ne dan ban tsaya a wajen birthday partyn ta ba sai kace wani ni saurayinta ne? Wani ruwan Takaici ne taji ya shake mata makwogoro daya furta hakan.
tsimewa tay bata ko kulashi ba dan tasan ranta ne kawai xai kara baci inta tsaya yin masa wani bayani, baki bude take kallonsa acikin yanayin mmkin halin basarwa irin nasa yo ace duk wani walakanci da cin fuskan dayay ma yarinyar nan agidan nan shibaima san yana yi ba..
Kyabe bakinta tayi tanamai karkada kafafunta aranta tana jin tsananin takaicinshi ayayinda take tuno da irin baqar wahalar da kafayat din tasha agidan nasu kwana biun nan, wani irin sihirtaccyar ajiyar xuciya mai nauyi ta sauƙe cos Kafayat whud have been the perfect doter inlaw and a responsible wife for her son Ahmad domin yarinyar nan itace ta san shi tun suna yan kanana tun basu san kansu ba suke abota.
Gashi tun xuwanta Nysc take xama dasu agidan dan sabida tana kulawa da su na musmn sabida son Ahmed din datakeyi aranta duba da shine first love dinta, hatta mahaifin sa ya bala'in amincewa da kwaxo da kuma halayyar kirki irin na kafaya,gata nan masha Allah black beauty omo yoruba, gaba da baya full option,gata da tsafta, ga son shara, ga iya wanki da guga, ga iya wanke wanke,uwa uba ga iya girki,ga kuma ladabi da biyayya,duk tayi musu luguden hidima agidan sabida shi amma waishi baima gani ba.
Acikin sassauto da muryansa kasa kasa sigar lallami yana kallon yanayinta yace iyami",my mamee, harararsa tayi tun bai fara mata dadin bakin ba, yace "toh kiyi hakuri mana mama naa inadai kafayat buraimo ne?i promise i will apologise for ur sake! kikace wai dan naki attending birthday din da kuka hada ne yasa tayi fushi ta bar gidan nan ko? Lumshe ido tay dan harynxu mamki yake bata ganin cewa baima san lefin daya aikata ba, Girarsa ya dage sama ahankli, da har dai xaice "She is soo silly" sai kuma ya kumshe sauran maganan abakinsa yy shiru,dauke kan datayi yasa ya dan shafa kansa da yanayin damuwa a muryansa yace "mamee pls now, kidena fushin nan mana nide nasan damuwarki bai wuce kice xancen relashp dina da kafayat ba,i told u i need time..kuma aikinsan komai fa lkci ne, AUREN nan xanyishi in lkci na yayi,kawai su Dad sun kasa gane hkn ne kema kika bi bayan su,sun ki fahimtar abinda nake nufi batun auren nan,i swear im still searching for a good nd decent wife just for u,kuma nasan idan lkci na yy na aure xan kawo muku matar Aurena ko ba kafayat ba,am just bored of all dis match making da kuke min. Kubari mana uhmm iyami?..
YOU ARE READING
KISHIYAR ƘABILA...
Historical FictionBansan meye Soyayya ba kace? Soyayya fa kace Ahmed? Kasan ma'anar kalman soyayya ma kuwa? Toh barikaji, Soyayya shine wanda na maka Ahmed, sabida Soyayyar ka shine ya rabani da Addini na, kabilata, da iyayena...tayaya ne xan Amince da wann juyin mul...