KISHIYAR KAƁILA....3
Sihirtaccyr Ajiyar xuciya mai nauyi ya sauke snn ya dauke kansa akanta jin har tafara fidda masa abubuwan dake wakana daga cikin zuciyarta na irin maganganunsa da sukayi jiya tare da su anty mojushola da dayan antynsa ramatou.
Cikin gyara zaman farin gilashin dake sakale a idanunta ta karashe bambaminta da cewa Ahmed ai kasani sarai cewa Kafayat itace xabin su kuma sunsakata aransu sosai amma haka kaki kula yarinyar nan sam ka watsa ma kowa kasa a ido,let me inform u dat ur aunt ramatou is soo pained dataji wai baku fahimce juna da kafayat ba,and ur aunt moju is even worst, cos she is not even talking to ur father,ko gaisuwar sa ynxu bata son amsawa,ai kasanta yar debar xafine.
she is just blaming me up and down dan haryau gani take kmr nice nake controling din rayuwarka kaida ubanka, tace komi dake faruwa ynxu lefina na ne, waini na mallake ubanka na rabasu da shi sai abunda nace masa kawai yakeyi."Ni har na rasa mema xance musu,iya Rashin dawowarka gidan nan jiya bakaramin jamin cin fuska yyi ba,Ahmed ure just too stubborn, kai dakanka u knw how ur anties behave with me, amma kodan ni baxaka iya behaving kanka na lkci guda ba?sai kasa surika maida duk wani abunda ka aikata akaina dan awajen su nice nake daure maka gindi a gidan nan?gaskiya baxata saɓu ba, Enough is enough Ahmed! Wallh ka shiga hanklinka dan ni nagaji da ku baki daynku baku kuka kawoni duniya ba.
kadena kuma jin kanka kamr kafi karfina cos ure still my child,in har na isa dakai ina son ka tabbatar min da haka ta hanyar yin abunda nake so kawai, Ahmed for the last time yau ina gaya maka ka kawo mana matar aure, bana sonjin wani dogon bayani daga gareka anymore.Dan ina daga maka kafa dole ne abun naka yafara wuce misali,km bawai dan duk wani abun dakake aikatawa da rayuwanka awaje ban sani bane wallh nasani sarai cewa kana tarayya da yan mata,i dont care how u wil do it..nide kaje ka kawo min mata acikin su kowace ce cos i am tired of cin fuskan da dangin ubanka suke min akanka, i ave heard enough, ka tsaida matar auren kawai kowa ma ya huta, dis is ur last chance with me inba haka ba saidai kaji ayyururi, dan duk wacce nakara jin labarin cewa kana kulawa awaje ita xamu aura maka koba ka sonta wallh!.
Tsaye ta mike tana huci
"Dake nice bare agidan nan aidolene ku hade min kai kuna nunamin warayya,kowani sharri sai ace ni,kwanan nan dangin ubanka xasu ce min hala ni na haɗiye destiny dinka na aure, "komi nice, amma kai da kake ɗana nake alfahari dakai duk duniya baka ganin kunci na bare kuma xubar hawaye na.Hawaye ta farayi cikin sheshhkar kuka tace "toh shikenan, kaje Ahmed gaka ga dangin uban naka da suke nuna cewa sune kadai suka san xafin ka,sune masu sonka kuma sune da iko dakai,nikuma da ban da iko dakai ai Allah ne gata na. Tana fadin hakan ta fashe da kuka tare da barin wajen a gaggauce.
Jiki a mugun sanyaye ya sauke kofin shayin dayake kurba kasa bakinsa abude yana kallon yadda tahaura sama a fusace ta barshi wajen da alaman bacin rai sosai ayayanin ta, ajiyar xcy mai tsananin nauyi ne ta kufce masa jin xuciyarsa na halbawa da wani irin tokararren damuwa, sai can snn ya girgixa kansa cikin sunkuyar dakansa kasa jin xuciyarsa na bugawa da bala'in sauri...aransa yace "this is really getting serious"...
Abincin dake gabansa ya kalla atake sai yaji komi ya sane masa, yafi minti talatin a xaune batare da yasan abun yi ba, tunani kala kala yaxo mind dinsa amma bai fahimce inda ya dosa ba, he just cant afford to make his mum cry bcos of all this dolene kawai ya nemi mafita saidai bayajin har abada xai iya kasancewa mijin kafayat. Shikan sa baisan dalilin sa najin hakan ba, haka kawai yaji aransa cewa baxai auri kafayat ba, and thinking about oda girls just make him sick sabida sunyi yawa,Adiahar can kuma tayi masa nisa,kai bama wai dan nisan kawai ba, tuna cewa sai yaje garin su ya lallabeta ya bata hakuri akan abunda yy mata yasaka yakejin muguwar kasalar karfafa magananta aransa duk dama dai itace gwamma gwamma.
But He is just not feeling intrested in begging or petting anygirl at all, duk ya rasa ta ina ne xai fara warware wann tulin matsalar tasa ,yasan dai baxai iya yanke wani hukunci aynxu ba.
YOU ARE READING
KISHIYAR ƘABILA...
Historical FictionBansan meye Soyayya ba kace? Soyayya fa kace Ahmed? Kasan ma'anar kalman soyayya ma kuwa? Toh barikaji, Soyayya shine wanda na maka Ahmed, sabida Soyayyar ka shine ya rabani da Addini na, kabilata, da iyayena...tayaya ne xan Amince da wann juyin mul...