4

195 24 0
                                    

*KISHIYAR KABILAH 4*

BY SURAYYAHMS.

....washe gari Karfe bakwai da rabi na safiya Ahmed ya gama parking din motarsa a parking space na gidansu bayan ya dawo daga mrning workout awani nearby gym dake cikin anguwar su.

Ahankli ya bude motar ya fito yanamai kallon motar dad dinsa dake parke a kofar babban sashen wanda ko ba a gaya masa ba yasan yana ciki, baibi tanan sashensa ba kawai ya nufi balconyn da xai sada sa da asalin kofar shiga babban falon gidan dan ya duba mahaifrysa dake kowani sartuday a main house take shan coffe,a can ciki yyi sallama ya shiga babban falon ya tarda Babban dadarsa wanda yake bi, wato sister xainab moturayo da danta sha'fiu dake bacci tana kwance akan doguwar cushion tana kan kallo,tana ganinsa ta mike xaune cikin mmkin ganinsa tace "Dami,.is dat u? Tun jiya naxo gidan nan da dare amma banganka ba i even tot ure out of town..Ba tare da ya kalleta sosai ba yabi ya share abunda take cewa din snn yace "sister senap..pls hv u seen mum?"tabishi da harara sama da kasa snn tace ohhh baxaka ma iya gaishe ni ba kana tambayar mum? _Dami se oya were?_ girarsa na sama a ɗage ciki ciki yace oya good morning toh"..mum fa? Tsaki tayi..tace Na hadiyeta, ko kulata ba baiyi ya daga kansa sama ya nufi stairs dan yayi sauri ya bar sashen, kallon sa ta dingayi tana dan karkada kai harya bace ma ganinta.

Ahmed ya kama hanya kenan xai haura suka kusan cin karo da Dad dinsa nan take ya ja baya da sauri tare da dan ritsinawa har kasa yahau gaishesa. _baba owurọ_

Babu yabo bbu fallasa mahaifin nasa ya amsa snn yace "ina nemanka a falona ynxu, kar ka bata min lokaci ,tun bai amsa ba ya dada memeta masa kalmomin da yare yace _Maṣe fi akoko mi ṣòfò_ a ladabce yace _yes sir_ dad din nasa bai kulasa ba ya juya ya koma ixuwa falon sa nacan sama inda babu mai shiga sai ya bada ixini.

Nan Atake Ahmed ya share wata irin xufa dake keto masa a goshinsa xirrrrrr yabi ya shafe kansa yana sauke ajiyan xuciya snn ya shiga haurawa saman a sanyaye kmr ba shi ba.

Jin baida karfin gwiwa yasa yayy kwana ixuwa dayan bangaren, Dakin mahaifiyarsa ya nufa cikin gaggawa lkcin tana xaune agefen gadonta tana waya sabuwar mai aikinsu ta kawo mata fruits a faranti ta aje kenan xata fita,nan ma ta gaishe sa ko amsawa baiyi ba tsabar yadda xucyrsa ke bugawa, a takure ya nemi gefenta ya xauna har ta gama amsa wayr tana kallonsa abunka da uwa data gansa a tsomare yana kame kame nan daman ta sauko tace "Ahmed lapya kuwa? Ya naganka haka, rusunawa yy har kasa ya dan marairaice mata yace "mammy don Allah na roke ki, nasan banaji, amma pls kiyi hakri ki raka ni gun Dad cewa yy wai yana kirana"

tayi masa wani irin kallon takaici tace "saini ce xan raka ka kuma?tab Ashe ko baxa ka je  ba. Wani irin kasala yaji jikinshi ya dirar mai, nan danan ya ciro handky ya share xufar fuskarsa baice mata komai ba ya mike gwanin ban tausayi ya fita daga dakin har yafita bata dena kallonsa ba ya nufi falon dad dinsa...

Ajiyar xcya ya dinga saukewa taciki dan yasan halin baban sa da taurin kai inhar ya xantar da hukunci akan Abu toh ya xauna kenan, aransa yanata fargaban abunda xai je ya tarar, da kyar ya tattaro nitsuwarsa yy ta maxa ya fuske snn yy sallama, xaune ya tarda Dad din nasa yana shan black coffee dauke da remote din TV a hannun sa, yasan dad din nasa promax dinsa wajen nuna ixxa da kuma iya rashin mutunci dan haka a mugun ladabce ya xauna kasan carpet din dake tsakiyar falon ba tare da ya kallesa ba, sai can snm yace baba gani

Dad din nasa ya ajiye kofin coffee dake hannunsa yace "ka gama playing din hide nd seek din naka dani ?
Ahmed ya dan yi gyaran murya ba tare da ya shirya ba yace amm.. Dady wllh ba hka bane aiki ne daman yyi min yawa a hospital"..

Cikin datsar numfashin sa Mahaifin nasa yace shut up jare,ka rufemin baki, am i ur mate? kansa a kasa yace _Ma binu sir_
Ahankli yace" Aahhhm sorry sir, baban nasa nayi masa wani irin kallo yace "stupid".

KISHIYAR ƘABILA...Onde histórias criam vida. Descubra agora