SOFIA
NOBLE WRITERS ASSOCIATION
Shafi na Takwas 08Baffah ya ce,"Ana cigaba da binchikawa bama iya Abuja kaɗai ba, har da garuruwan dake kewaye da ita" sannan ina tunnin akwai waɗanda suka jima suma sa wa movement ɗin mu ido wan da gaba ɗayan mu bamuyi tsammanin hakan zai iya faruwa ba.
Daidai wannan wajen Anna ta furta sunan shi,"ABDULRAHIM"
All eyes om her, yes domin kuwa dukkannin su da mamaki suke kallon ta yayin da Baffah kam bai ma san da labarin Abdulrahim ya fito daga prison ba.
Anna ta ce,"Ina da tabbacin babu wanda zai ɗauki Sofia, jiki na na bani Baffah wallahi Abdulrahim ne kaɗai zai ɗauke mana ita"
"Abdulrahim ɗin ya fito daga prison ne? Baffah ya tambaya da mamaki karara a fuskar sa....yayin da Anna ta amsa da "Eh" tsahon shekaru huɗu kenan daya fito ya zo nema na sau ɗaya, Ya sanar dani Laila ta rigamu gidan gaskiya. Nna bashi kimanin dubu ɗari biyar, and bayan wannan lokacin ya sake dawowa yace min baya da muhalli haka na bashi miliyan ɗaya to tun daga wannan zuwan ban sake sanya shi cikin idanuwa na ba, kuma bana mantawa idan yazo yana yawan son taɓa fuskar Sofia, tun bayan shekaru uku ban sake ganin sa ba ko da kuwa jin labarin sa" Anna ta tsagaita
Baffah yace,"Anna all this while baki taɓa sanar dani ba, don na ɗau mataki"....am disappointed Anna, you hide this from me, yanzu gashi muna tunanin ko shine ko ba shi bane, and what if ba shi ya ɗauke taba"
Hadizatou ta ce,"Abhi, Anna kina nufin Abhi ya fito daga prison kuma baki faɗawa Baffah ba don ku ɗau mataki akan lamarin sa"
Take yanke Fuskar Sageer ya canja lokaci guda tausayin munanan maganganun da ake jifan mahaifin sa dashi suka bakanta mishi zuciya, ya kalli Hadizatou wacce ita ma fa Mahaifin ta ne amma take furta wannan kalmar......komawa yayi ya zauna, komin lalacewar Abhi ai ya basu dayuwa ta gari ya jima yana son ya fito da Abhi daga prison amman tsoron hukuncin da zai fuskanta shine kalubalen da ya hanasa yin wani kokari akan lamarin Abhi.
Ahmad ya ce,"Ya isa haka Khadija bana son wani magana kuma, Ya dubi Baffah da Anna ya ce,"Kowa yaje ya kwanta zuwa gobe sai mu ɗaura daga in da muka tsaya Idan Allah ya kai mu"
Daga haka Sageer ya riga kowa ficewa sannan Nadiya, Ahmad ya tasa keyar Hadizatou gaba suka wuce Yayin da Anna ta shige ɗakin Baffah tana son ta bashi hakuri.
******
SAGEER POV"Sageer why, Me yasa baza ka iya ɓoye fushin ka ba, just the way ka riga kowa barin wajan na san kaji haushin taɓo labarin Mahaifinku ne shiyasa"
"Nadiya ba zaki taɓa gane yadda zuciya ta take shiga kunci ba idan na tuna abubuwan da Abhi yayi wanda yasa kowa yake ganin sa a mugu har yanzu, Amma ba zan ce wani abubu ba, ni dai na sani Abhi ya bamu rayuwa mai inganci ya tarairaye mu, ya shagwaɓa mu, so unlike Hadiza da Sofia dole ne su ji tsanar shi sosai cikin zuciyar su"
"But ka dena jin haushi idan ana maganar atleast ba zakin sa su kayi ba , duba da yadda Anna ta taimake shi kuma ta ɓoye ma kowa dawowan shi, and she even gave him a huge amount of money " ka faɗa min wa zai iya sadaukarwar da Anna da Baffah sukayi, har yanzu fa a inuwar ta muke rayuwa, so please kada ka bari sheɗan ya rinka ruɗin ka da munanan abubuwan da bai kamata ka sanya sua zuciyar ka ba"
"Ya ɗauki ruwan gora ɗaya ya buɗe murfin ya kwarara shi tun daga tsakiyar kan sa har kasan gemun sa yana fuzar da iska, sannan ya sha sauran yana mai da numfashi yace,"Mahaifiya ta ta rasu a gidan prisom which this is a bad news to us, not them"
Nadiya ta bubbuga masa baya tana daɗa kwantar masanda hankali, ya yi wani murmuahi ya kalli nadiya ya ce,"Barewa ba zatayi gudu ɗan ta yayi rarrafe ba Nadiya, just leave me alone, i want to be Me only me"
![](https://img.wattpad.com/cover/352888948-288-k908000.jpg)
YOU ARE READING
SOFIA ✔
Short StoryNakasar rashin ƙwarin ƙafar da Sofia za tayi tafiya ita ce KALUBALE da kuma JARABAWAR da ta shafe kowacce jarabawa zafi da ciwo.Binchiken likitoci sun gane cewa Kafafuwan Sofia tun a cikin cikin mahaifiyar ta suka samu rauni wanda hakan ya samu sil...