💝 ZA'BIN RAI NA 💝
Written and Story by ✍️
💕Maijidda Bashir Sharu
❤ ( MRS JEEDDERTY ) 💋
09138426858
WhatsApp number or call*📚🖊️NAZARI WRITERS ASSOCIATION📚🖊️*
_Kyawawan Nazari kafin rubutu na ɗamfare da bin ƙa'idojin rubutu._
_Cikakken Nazari kafin rubutu kan ƙayata duniyar Adabin hausa._
_Marubuta masu aiki da zallar fasaha da hikima rubutu baiwa ce ga wanda Allah yaba wa ita. Da hikimarmu muke
Alfahari,_
*Alk'alaminmu yancimmu*
Ya Allah ka lamuncemin na rubuta abunda zai amfani dubban al'ummar musulmi Amen ya Hayyu ya Qayyum
Page 4
No Edited
Musaddık tunda yah hanif yatafi kai tsaye shi ma part din ummiey yanufa da sallama abakinsa fuskarsa dauke da wani sassanyan mur murshi . Assalamu alaikum," wa'alaikumunssalam ummiey tafada itama alamun tana cikin farin ciki mara iyaka Musaddık sannunku ya hanyar? " lafiya klau ummiey alhmdlh munsameku lpy,"lafiya klau ina baban nawa? "Ummiey ya shi ga ta baya amma ynxu zai shigo.
Bai karasa maganar ba ya jiyu amon futar muryar sa can 'kasa nayin sallama idan baka tsayaba bazaka taba tunanin magana yake ba . Kai tsaye kujerar da ummiey take zaune ya huce ah kasa ya zauna yana mai miki mata gaisuwa" lafiya kalau babana likita bokan turai andawo lafiya? Cewar ummiey
Lafiya kalau ummiey _ummiey yunwa , " to mu kasa kan daining ďin kawae, direct daining table din şu duka suka nufa wow ma sha Allah gaskiya gidannan ya hadu iya haduwa zama suka ina bu dadewa sai ga Ayra ta sauko itama daining ďin tanufa har ta ja kujerar ummiey ta dakatarda ita da cewa auta jeki ce sahab ta kawo ynxu au sunyi sanyi to ayra tafada tare da nufar hanyar da zata sadata da dakin ta wani coorido ta nufa direct dakin da yake mallakin sahab din ta shi ga sallah ta tadda ta tanayi bata yi injiran 2min ba ta idar addu'a tayi ta shafa ta kalli ayra tace arya ?
Yawwa aunty sahab ummiey tace ki kawo ynxu sunyi sanyi. " To ayra ganinan sahb ďin ta fada mukewa tayi ta futa direct Kitchen ďin tanufa shiga tayi wow ko ina ta gyara kamar ba'ayi aiki acikin sa ba . Tray ta dauko ta jera jug din exotic zo'bo da pumpkin smoothie cups ta dauko ta jera akai dauka tayi ta nufi hanyar da zata sada ta da daining area ďin kai tsaye
Da sallama abakinta ta karasa amsa mata sukai şu duka idonta akan na ya hanif wanda shima ya amsa amma muryar ah kasa_kasa yawwa yar albarka sannu kinji sahab Allah yamiki albarka ummiey ta fada.Amin ya Allah ummiey nagode . " babu komai diyata zo kiyi serving ďin yayyan ki."to ummiey sahab ďin ta fada tare da bude warmers din. wow wani kamshi ne yadaki hancina kai ma sha Allah wannan hidima haka fried chicken rice ,Italian food ,dambu , masa ,gas meat , meatballs, meat pie, samosa, filled milk doughnut, bread crumbs.
kai gaskiya anzuba hidima yau dinan masu gadi ma'aikatan gida masu bawa flowers ruwa duk ammusu 'kyaututtuka masu kyau da kudi kafin na albashi ya biyo baya kowa yasamu 20k ya yinda itama sahab tasamu ba kowa bane yake bada kudunan in banda yah hanif bayan yabawa kowa ne yadawo ya zauna ya zuba pumpkin smoothie ya sha ai bai san sanda ya ce kalu ilalla ummiey wanann wani irin drink ne ? Ai gabaki dayansu suka saka dariya hhhhhhhh " ah lallai baba na kawai dai kace kana santine no ummiey dan Allah kisha tukunnana kiji ai su duka kowa so yake yasha yaji me ya hanif ďin ya ji.Musaddık ne yafara sha kai kai kai kai ummiey dan Allah kullum kiďin ga yimana har da asuba ma wallahi nidai dariya ma suka bani Hahahahaha Sannan Ayra ta sha wow Ma sha Allah ummiey wallahi yayi dadi. Ita dai ummiey mur murshi kawae takeyi cup ta dauka ta tsiyaya exotic zo'bo ta sha
Wama Muhammadu
Makana Muhammadu
Ala Muhammden
Muhammadun Rasulullahi
Ai har yar rige_rige sukeyi su sha dan irin wannan addu'ah ai kasan baa banzaba kowa iba yayi suka sha babu wanda ya sauke cup din sai da ya kare ummiey wallahi tun da kikama na wannan drink din yau ko to zan daukeki ne muyi yawo sosai muyi shopping sosai
Ita dai ummiey dariya kawai takeyi. To babana bani nayi ba farh ni duk kun cikamin kunnuwa da tsantinku, " Haba no wonder Ashe bake kikayiba to ni dai ince da ummiey ta iya wannan kala kala ai da abbii ya gigice amma bara yadawo zan shekamasa ?"Wato ni farh abun yah hanif mamaki yakebani to mutumin da magana amma ga gararsa takeyi amma ynxu kiga hakora duka ah waje lallai inji marubuciya
Kada kumanta ni ce ta ku har kullum Mrs Jedderty acikin littafinan mai taken ZA'BIN RAI NAH muje zuwa" Babana wallahi zan saba maka ka ishe ni," sorry ummiey na dan Allah ki shakamin wae waye yayi wananan aikin nasan dai food ke kikayi to amma sauran farh mu samma wannan drinks ďin please ummiey ? " to Båbånäh sahab ce tayi kaga sai ka dauketa ka kaita shopping mall ďin da kayi al'kawari.?
" Sahab kuma ummiey wacece hakan kar dai wannan yarinyar tayaya zatayi wannan ? Ummiey karama ce fa batafi 14 or 15 ba farh," to ita dai tai kuma dolanka ka ďauke ta ka kai ta shopping na fadamaka koma dai menene kai katsani ummiey ta katseshi
To ummiey nah tazo muje kinga har 5:01 tayi ban son nakai magrib ? " to yanzu kayi magana idan kundawo dan Allah kamikata gida da kanka saboda bata taba kai magrib bata tafi ba ." To ummiey cewar hanif Ayra kirawota tayi sauri " to tace kuma bata jira komai ba ta kirata yaya gatanan. Sahab na'am ummiey kinga ya yanki zai kaiki shopping tu kuicin ki saboda drinks din da kikayi. To amma faki fadamin sunan drinks dinba ?da mur mushi a fuskarta tace ummiey exotic zo'bo and pumpkin smoothie ne.
Whattttt kabewa muka sha suka hada baki kallonsu tayi daya bayan daya duk zunzubamata idunu ma sha Allah " kuyi hakuri dan Allah wallahi bansan bazakuji dadinsaba da banyinb" nononono yah hanif ya katse ta dan yaga har hankalinta yatashi biki komai ba fa kawai dai munyi mamaki ne kabewa fa munsan dai ana miya
Amma Wallahi bansan anayin wani abun da itaba ko ku kun sani ya juyo daga kallonta da yakeyi tare da tambayarsu aa haka suka ce ummiey fa ita dai aa ďin tace to kingani yamai do da kallonsa gare ta to muje ko dan yanzu sai kiga magrib tayi " ina zuwa cewar ummiey tare da barin ummiey bata huce 5min ba ta dawo hannunta dauke da wata leda ta mikawa sahab ďin tare da cewa ungo bazaki dawo tanan ba zai ajiyeki ah gida saboda kar kiyi dare "to ummiey na gode sai da safe Allah ya kaimu suka hada baki yaya, Ayra sai anjima to suka bata amsa futa sukayi direct wajan mota suka nufa prado suka dauka ya shiga driver sit ita kuma ta tsaya ba cakk har ya kunna motar amma bata shi gaba glass din dake bangaren mai zaman banza ya sauke tare da jefa mata magana; ni kike jira nazo na bude miki ? Aa ta ba shi amsa tare da bude gidan gaba ta shi ga ta zauna ya dauki hanyaTo ga ya hanif ga kuma sahab amma dagani bakin ya hanif akwai magana to ko ma dai menene kar ku kumata anı ce dai ta ku har kullum Mrs Jedderty acikin littafin mai taken* ZA'BIN RAI NAH *
PLEASE LIKE AND COMMENT AND FOLLOWING
FisabilillahiHABIBIYAR NAZARİ WRİTERS
YOU ARE READING
ZA'BIN RAI NAH Part 1
AdventureShin wacece Sahab ?, Menene alakarta da Hajjo ?, Wacece farra suwaye, iyayenta ?, Wanene ubanda Hajjo take magana akae shin uwar tata matacciyace meyasa basa sonta meyasa suka tsaneta meyasa bata farin ciki ?. Kada kumanta da Mrs Jeedeerty acikin wa...