💝 ZA'BIN RAI NA 💝
🖊️Written and Story by ✍️
💕Maijidda Bashir Sharu💕
❤ ( MRS JEEDDERTY ) 💋
❤️09138426858😊
WhatsApp number or call💪
*📕🖊️HABIBIYAR NAZARI WRİTERS ASSOCIATION 📕🖊️*
*📚🖊️NAZARI WRITERS ASSOCIATION📚🖊️*
Page 9
No EditedKuka tayi sosai na fitar hankali har saida taji yawun bakinta yafara mata ďaci sannan ta tsagaita gida ta nufa inda tana shiga taga Baba da jakar sa alamu dai yau zai koma ..
Kuka ta kara fashe wa da shi tanufi jikin Baban dan Allah Baba karka tafi yau. Wallahi idan bakanan gidan baya min daďi kwata kwata kuma kaga Hajjo zata kara tsanata kuma baka dade da tafiyaba ba bakayi wata 6 ba fa ga Aunty Raihan ta tafi itama rabonta da gidannan shekara daya da wata tara kuma kaima ynxu zaka tafi ." To Sahab kina ganin dük wannan hidimar karatun naki bansan wanda yake yinta kawai sai dai muga ambiya fa kinga kuwa kwara naje dan inaji ajikina wannan karan da alkhairi zan dawo dan haka kawai kiyimin addu'a kinji yar arziki " to Baba Allah yatsare amen yabata amsa ďaki ta shiga ta ajiye jakar ta ta futo Baba ta raka har ya hau motar ya tafi gidan Ummiey tanufa inda taga kayan abinci bir jik Ummiey ce ta nufota tare da tsare ta da ido Sahab Ummiey tafada a tsawace Na'am Ummiey kallona zakiyi bata kalletan ba nace miki ki kalleni Um Umm Ummiey tafada a darare antaba Kai muku kayan abici gidan ku eh an Kai yau ma ankai taba ta amsa . " yaushe kika koyi karya kinsan karya bata da kyau to yau ďin waye ya Kai ? Ai fa nan ta ďinga zuru zuru da ido zata fara inda inda Ummiey tace keee bana son shashanci ana kai muku ko ba'a kaiwa kiyi hakuri Ummiey ok to fadamin gaskiya Ummiey ba'a kaiwa so daya ne aka kai shima lukacin ban fara aiki ba . La'ilah ha illâllah kai duniya babu gaskiya Allah ya kyau ta maza ga Bala can yayi driving ďinki ko kai gidanku domin hakkinkine nan buhu ashirin da huduce 24 da mai tokey shima galan sha biyar 15 haka Sahab ta hau motar suka nufi gıda. fita tayi gidan ta shiga inda Hajjo ta biyo wani yaro da tabarya ai kuwa sai tsautsayi ya rufta da Sahab Inda ta buga mata tabarya ah goshi wani irin ihu tayi wayyyyyyyo na shiga uku washhhhhh ashhhhh wayyyyooo kaina na shiga ukuuuuu ai Hajjo tana ganin babu kowa ta kara dağa tabaryarnan ta buga mata a hannu . Ai tana buga mata take awajan ta zube sumammiya . Koma wa Hajjo ďakin ta tayi ta dauki hijab ta saka ta tsallaketa ta fita dağa gidan baki daya tana fita ta hadu da bala da yakawo gidan kai malam lafiya naga ka tsayawa mutane a kofar gida ? A lafıya klau dama tare muke da Şahab ance akawo muku kayan abinci ne to ta shiga tayi sallama kuma sarı najii kamar ihunta. A'a ba ita hace ina Kayan abincin cewar Hajjo " gasu nan " kana nufin duka kayannan namune , eh yabata amsa .
To ina zuwa gidan ta nufa inda ta ja kafarta tayi lungun kitchen da ita. Allah sarki gaskiya Şahab kına Shan wahala Allah yakawo miki mafita ...
Fita tayi tace wa Bala yakawo kayan ciki shi yayi da daya daya har ya gama yace ina Şahab ďin take tazo mutafi a'a kaje kawai tana bayi ma tafiya yayi yana shiga gidan bayan shigarsa da kamar 20 minutes Ummiey ta fito tace wa Bala Ina Sahab ďin kuma kabarota? " wallahi tunda ta shiga gidan bankara ganin taba sai dai najiyo ihu kamar ita to amma wannan Babar tata da ta fito muka gaisa tace Tana zuwa takoma ďakin tayi kusan 10minutes sannan tace na shiga da Kayan koda na shiga bangantaba tace naje kawai ita Tana bayi kuma bazata koma ba yau. To shikenan Allah dai yasa lafiya Ummiey ta fada amen shima Bala yace ciki ta nufa ta dauki wayar ta Amma switch off ajiye wayar tayi haka kurum taji hankalinta bai kwantaba ta dauki kusan 30 minutes ahaka daga bisani ta tafi daki dan yin alwalar sallah magrib..
Kusan 2hours kenan tananan inda ta barta babu Wanda yaji tausayin ta ga Baba bayanan wasa wasa har 10:00 na dare ga jinin da yake juba daga kanta ko Farra bataji tausayintaba domin dama ba khaunar Sahab ďin takeba kasancewar Sahab ďin tafita kyau tafita komai shiyasa take kishi da ita.
Kai jama'a wannan wani irin bala'i ne wannan kishiyar uwar taki kwa tana da hankali yakamata muji cikakken labarinki Sahab menene yasa tayimiki wannan tsanar baka Allah karaba mu da irin su Hajjo muje zuwa dai kura na gaba hmmmm kar kuman ta dük muna cikin littafi mai taken *ZA'BIN RAI NAH* by ( Mrs Jedderty) sabuwar marubuciyaIna ta dauka abun wasa ne ban ankaraba naga har anyi kiran sallar assalatu wato asuba tayi Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un Allah kasa murayu da iyayemmu dan isar annabi Muhammad S.A.W. ahaka ta kwana babu motsi tun Hajjo tana daukar abun wasa har tafajin ďan tsoro amma bazaka ganeba Saboda tayiwa rayinyar muguwar tsana hankalinta bai Kara tashiba sai da akayi kiran sallah la'asar tazuba mata ruwa amma babu ko motsi...
A bangaran Ummiey mah yanzu hankalinta ya tabbatar mata da ba lafiya ba tace wa Musaddık da Ayra zuwa 5:00 suje su gani ko lafiya to sukace mata....* KASAR AMERICA 🇺🇸 *
Birnin Massachusetts na daya dağa cikin manya manyan birnin da kasar america take ji da shi ya kuma kun shi abubuwa daban- daban, dağa yare kala-kala na duniya. An kiyasta
Population ďin birnin Massachusetts a shekarar (2019) da adadi (685,094 population).Yana kusa da Cambridge dağa gabas, tana iyaka da hampshire da vermot daga Arewa, dağa yanma kuma zagaye yake da babban birnin New York, daga kudu da birnin Connecticut da Rhode Island. Daga gabass kuma zagaye yake da Atlantic Ocean. Birni ne daga Arewa maso gabashib U.S.A.
Strengthening the bilateral relations between both countries in the field of education. Arc Bashir B Muhammad, who served as the special Guest of honour, accompanied by the American ambassador Assem Elseil Essen and other officials from the Embassy of Arab Republic of America in Nigeria were conducted round the pavilions of the participants Üniversitey . Pictures below, speak more about the historic events. Usman Yusuf Head of PR & Publicitys 26th June, 2019
Wani irin kimtsestsen taku yake mai cike da nagarta, nutsuwa, Kamala, haiba, yakeyi, yana mai futowa harabar wani kyakkyawan Asibitin ( Advancing Health. AHA hospital ).
Yayında wasu manyan likitocin da kasar American take ji dasu ke biye da shi a baya, kana da Nurses.
Taku yake cikin kamala da haiba ahankali yake motsa lips ďinsa alamu dai ya gaji sosai.
Wani suite ne ajikin sa milk colour mai maiko, Riga da Wando sai ďigon ba'ki-ba'ki agogan hannusa kirar Gucci sai takalmin kafarsa toms bakake kirar company Italy kana necktie ďin da milk mai ďikon baki-baki
Taku yakeyi suna biye dashi a baya
Har suka iso inda motocinsu ke jere*DR. Bashir B Muhammad Hanifullah kenan*
Juyowa yayi ya mikawa Dr Antomy hannu suka danyi magana suma hannun suka bashi kowa ya tafi yana shiga matar wayar sa yakara dauka Sahab yakara kira amma wayar akashe tün jiya yake kiran Amma switch off ya rasa ya zaiyi yau dük yayi aikinne badan yana so ba kuma ga maganar makarantarsa a nigeria
Gidan sa yanufa ya shiga wanka yayi ya shirya a cikin white ďin jallabiya abinci yaci ya kara kiran watar ta switch off tsakanin jiya da yau yakira ta yakai 200 missed call.
Ayra ya Kira bugu 2 ta dauka a handsfree yasaka wayar Ya hanif Ina huni ya aiki amsawa yayi tare da cewa fita kikayi ne naji karar iska?
" a wallahi yaya gidan su Sahab zamuje yanzu Ummiey tace mu duba ko lafiya ga wayarta akashe meya sameta ya jefo mata tambaya " wallahi yaya bansaniba nida yaya Musaddık Ummiey tace muje. Okay idan kinje idan lafiya ki fada min idan ba lafiya bama ki fadamin? To tabada tare da yimasa sallama ta ajiye wayar.
Tunani yafara yi to ko lafiya Allah yasa lafiyar ki klau hayatee nerh. Ina sonki Ina khaunarki nakasa hakura dake kece Za'bin Rai Nah na dade da fara sonki.
I hope your day going well my dearling, I can't stop thinking about you. I need to hold you in my arms, kiss your faces and see your cute smile. You mean the world to me, I love you hayatee narhTo fa wannan khauna haka to gaskiya bazaka ga murmurshinta 😊tunda tana ciki halin rai 🥺ko mutuwa 😭mutum ya kwana ya huni a waje daya ga ciwo Tom muje dai zuwa karku manta dani karamar marubuciya 😍📕✍️
*ZA'BIN RAI NAH* by Mrs Jedderty ✍️✍️📕🖊️📚HABIBIYAR NAZARI WRITES ASSOCIATION 🖊️📚📕
PLEASE 🙏 LIKE 👍🏾 AND COMMENTS AND SHARE AND FOLLOW ME 🤲🏿🤲🏿🤲🏿
Fişabillahi 🤲🏿🙏😊😍❤️
YOU ARE READING
ZA'BIN RAI NAH Part 1
AdventureShin wacece Sahab ?, Menene alakarta da Hajjo ?, Wacece farra suwaye, iyayenta ?, Wanene ubanda Hajjo take magana akae shin uwar tata matacciyace meyasa basa sonta meyasa suka tsaneta meyasa bata farin ciki ?. Kada kumanta da Mrs Jeedeerty acikin wa...