💝 ZA'BIN RAI NA 💝
🖊️Written and Story by ✍️
💕Maijidda Bashir Sharu💕
❤ ( MRS JEEDDERTY ) 💋
❤️09138426858😊
WhatsApp number or call💪
*📕🖊️HABIBIYAR NAZARI WRİTERS ASSOCIATION 📕🖊️*
*📚🖊️NAZARI WRITERS ASSOCIATION📚🖊️*
Page 11
No Edited" futowa nurse ďin tayi tana ďan dube duban ta amma bata gansu ba Kara dağa idon da zata yi ta gansu suna fitowa dağa office ďin dr Sameer, direct wajan su ta nufa ta sanar dasu mara lafiyar tana bukatar jini, to doctor asaka mata mana ai ance ana sai dawa ko,a akwai barin gurun tayi dai-dai da shogowar Ummiey.
Nufar su tayi Musaddık ne ya fara hango Ummiey yace Ummiey ? Ayra ce ta kalli in da yace Ummiey ďin ai kuwa da gudu ta karasa wajan Ummiey ta fashe da kuka Ummiey bata hana taba şai da tayi mai isar ta sannan ta daka ta.
Ummiey ce tace kiyi hakuri autar Ummiey Sahab zata samu lafiya kinji kiyi shiru.
Ummiey taji ciwo sosai kuma hannunta babu 'kashi " kamarya hannunta babu'kashi? Kai Musaddık me kuke nufi ne
Ummiey kinsan wannan yar autar taki fa? Tasamu karaya ne inaga fa, to Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un Allah dan mur murshin fuskar Manzon Allah s.a.w. Kadubi wannan yarinyar ka talla fa mata kadubi maraicin ta allah kazama gatan ta amen ya Allah suka amsa mata sun kai wajan 30 minutes sannan Dr Sameer suka fito direct office ďinsa ya nufa Musaddık ne yace bara naje wajansa naji ya ake ciki gyada masa kai sukayi.Office ďin yayi nor king, yes aka amsa masa shiga yayi Dr yace masa bismillah ga guri ka zauna zama yayi yace Dr ya jikin nata ?
"Dago kai Dr Sameer yayi yace kamin sallama da sauran, okay yace gurun su Ummiey ya nufa ya kirasu suka shi go atare zama suka yi inda shi kuma Musaddık ya nufi wani dan center table ya dauki kujerar ya zauna.
Dr Sameer ne yayi gyaran murya yace da alamu dai kice mamam mara lafiya ko? A Dr Sameer ni ce, amma kuna santa kuwa tayaya za'a ce mutum yayi rauni amma abar shi a halin Rayuwa, ko Mutuwa wannan shi kun kyauta kuwa ina mahaifinta yake kuma tana sa damuwa a zuciyar ta ga shi tasamu rauni sosai da karaya a hannun hagu kuma wajan yayi tsami so bamu gyara ba mun fara dai ceto rayuwar ta yanxu idan ta far fado za'a gyara mata kuma mun saka mata jini mai inganci sosai yafa da yana mur murshi, suma mur mushin sukayi tare, ringing ďin wayar Ayra ce ta katse wa Ummiey maganar da taso yi, zaro idoo waje tayi tare da mikewa da ambatan innalillahi ya hanif ne wallahi wayar ce ta katse wani kiran yakara shi gowa to ki daga mana cewar cewar Ummiey?...
Ummiey video call ne kuma 75 missed call fa kenan wayar ce ta kara katsewa wani kiran yakara shigowa, wallahi idan baki daga ba sai na fada masa, ai da sauri ta ďaga ya ya ya hanifff. Ina Sahab? Maganar da yayi mata kenan,
Tana asibiti ya hanif wallahi banga kirankaba kuma, ke ni dakata min kije ki nunamin ita yanzu inaso nasan halin da take ciki.
"Ai tana emergency room an hana kowa shiga fa, ni kuma nace kije ki nunamin ita, ya hanif Dr Sameer bazai bari na gantaba.
Zanci ubanki fa are you mad? How dare you am talking you're talking idiot leave this room go and check her if not wallahi wallahi billâhi nadawo sai na ci ubanki shin shi Sameer ďin kanin uwar ki ne da har Ina miki magana kina kawo min maganar banza so saboda kinga yanzu nayi sanyi kenan ko to tsaya kiji halina nanan yama fi wanda kika sanni da shi
Kayi hakuri yaya bara naje to " babu inda zaki Saboda nan asibiti nane kuma babu wanda ya isa yanunamin isar, I can take a joke, but not disrespect, Dr Sameer ya fada. Wayar ya ansa a hannun Ayra.
I notice everything, but I keep my mouth shut."Dr Sameer kake kowa I want to you to no, The taste of every relationship changes with time. Either it becomes more sweet or salty. It depends only on what we add to it daily...
Dariya Dr Sameer yayi tare da cewa kai har waye kai kana da hankaline kasan ni waye wallahi wallahi zan iya sawa ah dauremin kai kuma ko wata kasa ka shiga baza tamin wahala ba. Kuma nafada na kara fada bazaka gantaba idan ssoyayyar da kake mata ta kai yanzu kadawo Nigeria kajii nonsense idiot man kana sonta kabarta ake wahalar da ita haka kai waye awajanta menene matsayinta Ia wajanka kai ma kenan babu wata alaka tsakanin ku kenan, kaga zan iya bin layin masoyan ta ko tunda baka fini ko maiba sai dai kafini idoo ko, kalle ka fa matsiyaci da kai..
Ya Hanif ya shaka iya shaka sai ya dan yi mur murshinsa me sace zuciyar mutane yace tabbas ni ďin matsiya ci ne amma The more you thank Allah, the more he will bless and increase his blessings for you instantly and continuously. As long as you are grateful the increase and blessing for your gratefulness will remain. Allah. Is. The. Most. Merciful.
No matter how strong powerful rich good looking yoSo u are you will taste death.
The most difficult night for human. It is the first night of their grave. Allah save us from the torment of grave. Amen. To ni nago de wa Allah kajii ni naji matsiyaci ne amma ban rasa komai na rayuwa ba, sai dai ka rasa hakuri Dr Sameer ya mur murshi ya Hanif yayi. Dr Sameer yace. A hanyar ka ta nasara zaka shiga wahala, halin qaqa- nikayi amma hakuri tare da 'kyakkyawar ala'ka da Allah watarana sai labari kayi hakuri da wannan kalmar.da nafada maka nayi kuskure acikin ta kuma na Tuna da abunda bro Samae yake fadamin da four 4️⃣ promises from Allah that you should never forget. So remember me; I will remember you, Call upon me; I will respond to you... And Allah would not punish them while they seek forgiveness. If you are grateful, I will surely increase you ( in favor )
Dr Sameer ya kare maganar da farın ciki asaman fuskarsa sannan ga hawaye fal idonsa yanzu zanje na nuna maka ita karka damu" okay yace tare da cewa najii kana cewa zaka shiga layin samarinta ko to gaskiya ka futa har karta domin ita ďin ZA'BIN RAI NAH ce babu wata katanga da zata rabani da ita ina mai tabbatar maka. Tsayawa Dr Sameer yayi tare da kureshi da ido da fadin, kada ka rataya farin-cikinka da wanin Allah, Domin shi masoyi ya kanyi yaudara, ďan uwa yana yin nisa, mai rai yana mutuwa, kuďi suna 'karewa, lafiya tana salwanta, mulki yana gushewa. Babu wanda ke wanzuwa face allah, shi kaďai ne rayayye wanda baya mutuwa.
Sabida haka kanemi za'bin Allah ba naka ba. " ya Hanif yace to tare da ajiye wayar yadda dr Sameer ďin zai gansa hannunsa ya daga Şama yace,"Ya mai amsa rokon masu roko, ya mai bayarwa batare da lissafi ba, ya mai ya fewa batare da hisabi ba, Rabbi kai mana afuwa da gafara kabamu lafiya, zama lafiya da wadata ya hayyu ya qayyum kasawa Sahab sona mara iyaka ita ďin za'bin rai nah ce kasa ta soni kamar zautacciya akaina Allah yadda nake sonta yasa ta soni muzama masoyan juna amen ya shafa. " Dr Sameer yace kai wannan wace irin addu'ar ce ya kadauko hanyar addu'ar mai kyau amma daga karshe ka maidata mara kyau ? Kamar mara kyau cewar ya Hanif a mana ya bazaka roki Allah yasa itadin alkhairi kance idan ba alkhairin kabace Allah ya raba tsakaninku, kai kai kai dakata ba amen ba aniyarka ta bika mugu dan masara wato mummunar addu'ar ko to darajar shuba bazata amsuba, yanzu kai kanin kake wannan addu'ar danamaka mummunace to shikenan Allah yabar ka da za'bin ranka amen ya amshe babu ko kunya kuwa ďakin Sahab ya shiga yaga ai ta kara 30 minutes akan 2 hours ďin da aka ďiba mata dr Sameer ne yace ka ganta ynzu zan gyara mata hannun kaga anjima sai kayi waya da ita ko, a'a doctor dan allah yi connecting da laptop ina so nagani ne okay dr Sameer yace connecting ďin yayi ya ajiye laptop ďin yadda zai ga komai gashinta yafara dubawa yataba wiyanta yaji babu zazza'bin ya sauka tunda allurar bata saketa ba har mungama gyara hannun, to ya Hanif Yafa'da.
Nurses ne suka shigo da kayan aiki ďauke a hannayensu shi kuma dr Sameer hannun ta ya kama tare da ambaton bismillah hannun yafara murzawa yayi dai-dai da farka warta hannun ya kara murzawa su kuwa da karfi tace wayyyooo Allah nah mutuwa hajjo kiyi hakuri karki kasheni ďan Allah kiyi hakuri hajjo wayyoooo hannunaaaaaa zafiiiii da zafiiiiii wallahi da zafiiiiii nurses ďinne suka rirriketa 'kashin da yayi gefe ya kamo yana matso da shi mazaunina so kuwa wata iriyar kara tasaka da sai dr Sameer ya saketa sabida har cikin kunnansa kara kamo hannun yayi yakara matso da 'kashin wayyyyyooooooooo ya Haniffffffffffff ka yafe min wallahi ba saura yina bane da karfi ya matso da 'kashin inda yayi 'kara alamar ya gyaru au kuwa ta sume musu.....Muje zuwa kar ku manta yanzu kuma ga dr Sameer 🤔shima ya bai yana to ko ze janye daga kudurunsa na bin layin masoya,❤️ ga yaya Hanif yanzu soyayya 🥰😍tasa koshi agaba Allah yabashi Za'bin ransa 🫀👩❤️👨
Ni ce taku har kullum Mrs Jedderty💋acikin littafin mu mai taken *ZA'BIN RAI NAH*
HABIBIYAR❤️ NAZARI WRİTERS ✍️ASSOCIATION 📕🖊️✍️
PLEASE 🙏 LIKE 👍🏾 COMMENTS FOLLOWING AND SHARE
Fisabilillah 🤲🏿🥹🥰💪
YOU ARE READING
ZA'BIN RAI NAH Part 1
AventuraShin wacece Sahab ?, Menene alakarta da Hajjo ?, Wacece farra suwaye, iyayenta ?, Wanene ubanda Hajjo take magana akae shin uwar tata matacciyace meyasa basa sonta meyasa suka tsaneta meyasa bata farin ciki ?. Kada kumanta da Mrs Jeedeerty acikin wa...