ZA'BIN RAI NAH Page 3

9 1 0
                                    

💝 ZA'BIN RAI NA 💝

Written and Story by ✍️

💕Maijidda Bashir Sharu

❤ ( MRS JEEDDERTY ) 💋

09138426858
WhatsApp number or call

*📚🖊️NAZARI WRITERS ASSOCIATION📚🖊️*

Page 3

No Edited

"Ita ma batajira amsa war tasa ba ta yi sauri ta nufi hanyar da zata sada ta babban farlon noking ta yi bata fi 5 seconds ba."da ga can 'bangare naji an ta 'ba kofar an bud'e ta"

K'yakk'yawar yirinya nahango yar kimanin shekaru 10-11 fara ce amma ba tass ba bata da tsayi sosai fuskar ta mai fadi ce in da ta ke dauke yalwataccin idanuwa dara_dara hancinta mai tsayi sosai kamar kan biro abun rubutu bakin ta karami ne sosai misali jikin ta ba shi da kiba kuma bata da rama sanye take da wando white da riga red mai stones gashin kan ta an ďaure shi red ribom."

Amma fa duk wannan 'kyan nata bata kama kafa da sahab dimmuba. " inji marubuciya

" bayan ta bude kofar ne"sahab din tace Ayra ? "na'am Aunty sahab" ke ce.? " eh Ayra ni ce ykk ya gidan ina Ummiey ? ".

" tana ciki shigo, bayan ta ta bi suka shiga. wani katon farlo ne nagani na fada tsayawa tsara muku shi bata lukaci ne amma dai ku_ku iyas tashi aranku kamar ba'a san kudi nemoshi akeba wannan shi ake kira da aljannar duniya." Wani dan corridor ne suka bi in da zai sadamu da men farlon ummiey ayra ce agaba sai sahab na biye da ita tafiya su kai ba mai nisaba Sannan suka 'karaso wata kofa. Budewa ayra ta yi ta shi ga daga bisa ni sahab ďin ta shi ga. "

"Assalamu alaikum ? ummiey _ ummiey _umm"na'am na'am ? "

" Ayra lafiya kin ishe ni da kira Wallahi menene, gani ? Ummiey ta katse ta da kiran da take ta faman yima ta tare da jifo ma ta tambayar. Laa sahab ke ce ? Dai_dai saukowar ta daga step fuskar ta dauke da mur murshi . Baka ce amma ba baki nomar ba chocolate colour zaa kirata doguwar fuskace da ita tana da idanu ma sha Allah gashin girar ta ma dai_dai ci hancinta mai tsini kamar biro na yan boko. Hahahahaha batada kiba kuma ba ramammiyabace bata da tsawo sosai amma Allah ya wadata ta da diri mai kyau san kowa kin wanda yarasa

" A ummiey ina huni ya gida ya aiki ?Sahab din tafada " lafiya kalau cewar Ummiey tashi kije kiyi sauri ki hada min wannan zob'on naki mai dadi. Amma ki yi sauri dan na ga har su babana sun dawo. Jeki yar albarka " to ummiey cewar sahab.

Ta shi ta yi direct hanyar da zata sadata da kitchen ta nufa kai tsaye kasancewar ta san komai na gidan shiyasa tasan hanyar da zata bi. Kitchen din ta shiga, Ma sha Allah nafada don ganin duki yar da aka narka wajen 'kaya ta kitchen ďin food warmers ne da plates, trays, jugs, mugs, dinners set, spoons. E.t.c. Ka ya ne na kece raini ".

To farh ah lallai gidannan akwae budu ri irin wannan hidima haka to farh kar dai ku manta duk muna cikin tafiyar mrs Jedderty acikin littafimmu ZABIN RAI NAH ✍️📕🖊️ muje zuwa

" wata tukunya ta ďau ko ta zuba zo'bo ah tukunyar ta wanke shi tass sannan ta dibi pineapple peal , cloves, ginger, cocumber, watermelon, lemon grass, lemon , cinnamon, chili,Bayan duk ta zuba ne ta daura zo'bo ďin akan gas ta zuba ruwa. After 10 minutes kitchen duk ya dauki kamshi sosai gas ta bar shi ya huce kafin ta ta ce shi.

Wata tukunyar ta dauko tare da gyara pumpkin ( kabewa) ta zuba ta dauko date ( dabino ) , cloves ( kanin fari ) ,ruwa ta zuba ta dora akan huta . After 30min ta sauke daga hutar blender ta dauko ta zoba acikin blender ďin tare da zuba honey ( zuma ), milk ( madara ) ,ko ta ruwa ko ta gari sannan da dauko minannas kadan ta zuba kasan cewar sa yana da karfi sosai tazuba ice ta yi blending ( pumpkin smoothie ) . A jug ta ju yeshi tasaka shi a Fridge

Kusancewa kabewa tana gyara fata sosae tana saukar da ni'ima ajikin dan adam idan kana yawan shan sa harta fatar jikinki sai ta sau ya zakiga fatar ki tana glowing sosai fatarki tayi kyau tayi laushi masha Allah
Kar dai kumanta da Mrs Jedderty acikin wannan littafi mai taken ZABIN RAI NAH

" bayan zo'bon ya huce ta dauko blender ta dauki pineapple din cikin zobo da ginger, watermelon wanda ta dafa dasu duk tazuba acikin blender din blending ďin su ta yi sannan ta ta ce ta dauko potash water, vanilya extract , sugar ta zuba a jug ta saka shi a fridge.Wannan shine ( Exotic zobo ) .

Ma sha Allah Wallahi mi yau na har ya tsinke gsky zaayi hidima yaudinan
To amma wai yar shekara 14 ce duk tayi wannan to ah ina ta koya kar fa ku manta sahab itadin yar talakawace muje dai zuwa domin ji yarda zata kaya ta ku har kullum Mrs Jedderty

A bangaran Yah hanip kuwa tun kallon farko da yayi wa sahab ya ďauke kai saboda bugun zuciyarsa da ya tsananta aransa yake cewa kai amma wannan dangin mayu ce koh? Tambaya yakeyi duk aran sa mtseww tsaki ya ja dai_dai lukacin kuma Musaddık ya kalle shi" ya lpy cewar Musaddık din "klau kaje kawae Ni zan shi ga ta baya idan na kammala zan shigo naga ummiey nah. Cewar hanif ďin. bai kuma tsaya dan jin amsar Musaddık din ba ya huce wani part dabam.

Wata kofa ya nufa kai tsaya ta kaishi wani carton farlo mai masifar kyau tsayawa in tsara muku tsaruwarsama bata lokaci ne ansa kamasa kujerun tukey dinan da royal . Ban shiga mamaki ba sai da nazo bedroom wani malelen gado ne royal blue komai na dakin royal blue ne.

Kan ma dubinnan an wada ta shi da kayan shafu iri_iri masu kyau da tsada perfumes kuwa oh Goldie ( banafa for oud) shaikhah ( alrehab) da dai sau ran şu dakin ya 'kayatu da kayan alfarma bankai da rufe baki naba naga ya nufi toilet . Wow nace dan gaskiya yayi 'kyau komai na cikinsa white ne , riga naga ya cire masha Allah faffadďan kir jinsa dauke yake da gashi dana ga zai cire wando na tattaro 'ko ma sai na na fice daga part din baki daya.

_Marubuta masu aiki da zallar fasaha da hikima rubutu baiwa ce ga wanda Allah yaba wa ita. Da hikimarmu muke
Alfahari,_
*Alk'alaminmu yancimmu💪*

To far kar dai kumanta duk acikin tafiyar Mrs jedderty acikin wannan littafin ✍️ mai take * ZABIN RAE NAH *✍️📕🖊️

PLEASE LIKE AND COMMENT
Fisabillahi !!!!🙏🙏🙏
KUYI FOLLOWING 'DINA

Habibiyar NAZARI WRITES ✍️📕🖊️

ZA'BIN RAI NAH  Part 1Where stories live. Discover now