ZA'BIN RAI NAH Page 5

4 0 0
                                    

💝 ZA'BIN RAI NA 💝

Written and Story by ✍️

💕Maijidda Bashir Sharu

❤ ( MRS JEEDDERTY ) 💋

09138426858
WhatsApp number or call

*📚🖊️NAZARI WRITERS ASSOCIATION📚🖊️*

Page 5

Edited


Tun da suka fara ta fiya babu wanda yace ci kanka shi mulkin ya motsa ita kuma miskilanci da far gaba.Wani ha ďaďďan mall suka parking yayi ya juyo ya kalle ta tare da cewa muje ko to tace masa tare futa kai tsaye mall ďin suka shi ga wow ko'ina ya wadatu da fitulu ko 'Ina da haske sosai basket yanuna mata ta ďauko ďau kowa tayi yace mata ta je ta ibi duk abunda takeso da sauri ta kalleshi tare da ce masa ya hanifff kallon ta yayi sosai ta yadda takira sunan nasa har da wani iyayin jan sunan mtseww yayi aransa tare da kcce mata ya akai ya hanif ni fa bana son komai wlh eh nasani ai dama ba 'kya so ya katse ta da maganar da take tare da cemata kiyi sauri kije kiyi abunda nace miki bana so magrib tayi min anan ai da sauri ta nufi wajan da aka ajiye şu chocolate milk ta dauki wasu chocolate masu 'kyau da tsada guda 3 ta dauka ta nufushi tinda ta tawo yake kallon ta amma babuwanda zai gane ita ďin yake kallo muryar ta yaji tana cewa yah hanif nagama ga shi na gode Allah yasa ka da alkhairi kallonta kawae yake dan shi mamakin ta yake ace wa mutu yaje ya ibi duk abunda yakeso amma karasa me zaka dauka sai chocolate cizan lips ďinsa na kasa yayi tare da sauke ajiyar zuciya ya kalleta yace biyo ni da basket ďin to tabashi amsa huce wa yayi yazo kayan cosmetic ya kwasar mata tunda ga kan mayuka sabulu tiraruka duk da ira iren su sanan yanufi wata hanyar kai ma sha Allah wasu tsadaddun riguna nagani masu kyau sosai guda uku ya iba mata takalma ma kafa uku sai jaka itama kafa uku sananan yazo yağa hijab new designs shi kuma kala biyar ya dibamata Sannan yazo dan gin su biscuits sosai yayi mata siyayya babu 'Kya shi ko kadan ďi ban kayan kawai yakeyi ko ajikinsa sun kwashi ku san 30min sannan ya bada ATM card aka cire kudun. futa sukayi aka biyusu da kayansu har baki motar. Gidan baya ya bude suka zuba kayan ya rufe kallanta yayi ya tare da cema ta muje ko? To ta ba shi amsa tare da nufar sit ďin mai zaman baza shima juyawa yayi ya kanna kan motar tashi kan titi.

Uhmmm.... Yayi gyaran murya kallon shi tayi bata ce komai ba murya can kasa naji yana ce mata wai ke waya ko ya miki drinks tambayar ta ya yi kuma ya tsare ta da idunuwa tubar kalla. Shi ru tayi bata ce masa komai ba. Am asking you ya fada a tsawa ce . Kayi hakuri dan Allah dama. Kafin aunty Meera tayi aure ne ta koya min tare muke zuwa da ita can wajan Midas chef muka koya tare, ta ba shi amsa ah kasalance. okay ya fada tare da tam ba yar ta wani unguwa kike ? gaba ne ba mu zoba. Ba tambayar ki nayi mun zo ko ba mu zo ba a ina kike ya kara je fo mata tam ba yar ? Fara wa layin salma even center ta bashi amsa. okay dama layimmu daya da ke kenan get nw get 3 can kasa ta bashi amsa. okay dai dai lokacin yazo layin shiga sukayi har ya zo wani kango dan shi bai ďau ka gida bane mun zo tafa da dan taga yana kokarin hu cewa. Ok yace tare da yin parking suka fito kayan ya kwa so mata duka okay good bye yace mata ita dai mamakin sa ta keyi so sai bata kai da dawo dağa tunanin ta juyi ringing ďin wayarsa hannu yasa ya dauko wayar kirar iPhone 15promax tare da dagawa ban san abunda aka fada masa ba yace eh ummiey gashinan yanzu zata shiga gida na kawota." Okay ummiey sai nadawo " amen ya Allah ummiey tare da ajiye wayar ki shi ga da kayanki ko bye? "yafada to na gode yaya Allah ubangiji yasa ka da gidan aljannar firdausi Allah yakara arziki da wadata. Amen ya Allah na gode ." Ok bye juyawa yayi ya tafi ita kuma ta dauki kayanta ta shiga da shi a soron ta ajiye sanan ta dawo ta dauki sauran haka tayi har ta gama kwa she kayanta dukka shiga gidan tayi da sallama abakin ta gani tai gidan ya cika baba ya dawo kenan ta fada a ranta fuskar ta dauke da murmushi tanu fi inda yake baba sannu da zuwa ta fada ? " yawwa sahab kin dawo amma yau kinyi yamma kinsa ynzu ba wiya dare yayi " wlh kuwa baba yau ne yar yanta suka dawo to shi ne na taya ta aiki kuma sai muka je siyayya. Dön bazata ce masa ita ka ďai aka kaiba . To.... To ma sha Allah an gode kije ki kai dakin ki ko? A'a Baba gasu Hajjo nan tashi tayi ta dauko ledojin ta ajiye musu su agaban su Farra ce da ita da Äüńtÿ Raihan suka futo laaaa aunty yau she ki ka zo ?" Ďazu nazo sahab ya kike ya makaranta ya aikin kuma. ?" Wlh Aunty komai lafiya kalau Alhamdu lillah " to Ma sha Allah Aunty Raihan ďin ta fada "

"Amma aunty anan zaki kwana ko? Bazata kwana ba muna fuka a muna fuka cewar Hajjo . Kiyi hakuri Hajjo " kee ni raba ni

" Haba Uwani menene hakan ya yarinya tana murnar ganin ya yar ta amma kike wananan abun Bäbâ dan Allah Dama har yanzu baki dena takurawa yar taba ko Uwani haka mukayi dake ? Cewar Baba "

" a'a Malam kayi hakuri dan Allah wlh sharrin zuciyane bazaa sakeba . Uhmmm mtseww Baba yaja tsaki kiran sallar magrib akayi kowa ya ta shi yanufi haramar sallah Baba waje yayi Domin tada sallah Sahab da Aunty Raihan alwala sukayi suka nufi daki dan har antada sallah sallah sukayi akafara hirar yau she gamo sai da sukayi sallah ish'i sannan suka dawo tsakar gidan lukacin Baba shima ya shi go, ledo jin Sahab ta dauko ta dauko wadda Ummiey ta bata ciro wani food warmer tayi taje ta dauko plate da spoons ta buďe abincine kala kala ta zuba mata acikin sai wasu water bottle guda uku zo'bo 2 pumpkin smoothie daya aboncin tazuba a plate ta dauko cups a kitchen da plates zai tazuba musu ita da Aunty Raihan da Farra sai ta zuba wa Hajjo Baba ne yace kowa aya ajiye ahadesa duka aci murna a wajan Sahab kamar me yau sha rabon da su ci abinci irin haka gaskiya yau tana cikin farin ciki murmushi sai ya karamata kyau yar siririyar hushiryarta ta bai yana da dimples ďin ta ma sha Allah abincin suka ci tare suka zuba zo'bo kowa ya sha babu wanda baiyi santi ba sannan ta zuba wa kowa pumpkin smoothie kai zo kaga idon Hajiya Hajjo ikon Allah. Hhhhhhh lallai Hajjo anga dadi ba'a saba ciba bayan sun kammala cin abincinne Baba yayi gyaran murya tare da cewa uhmmm Sahab? " na'am Baba ," meyasa yau baki je makarantar dara ba ? "

" Baba kudun term ne babu. To meyasa baki an shi wayar Uwani kin kiraniba ,kayi hakuri Baba in sha Allah bazan sake ba . " Tom gobe zan baki kudun sai in sha Allah sai ki kai musu " to Baba Allah ubangiji yakara budi," amen ya Allah Allah yayi muku albarka amen suka hada baki wajan fada.

" to ya bokon taku ince dai ita babu wata matsala ko? Eh babu Baba komai lafiya kalau goba ma zamu gama exam in sha Allah kayi mana addu'a Allah yasa muci idan munci gwamnati zata biya mana Neco. "

A ma sha Allah wannan abu yayi dadi gaskiya to Allah uabngiji ya baku sa'a da nasara sahab in sha Allah zaku ci " Allah yasa Baba cewar Sahab amen suka hada baki wajan fada ita dai Hajjo da farra basu ce komai ba

A haka dai sukai ta hira da hirar tafiyar Baba cirani da alkhairin da ya samo sunyi hira har 10:30 sannan Baba yace kowa yaje ya kwanta sai da safe kuma Ai anyi hira ma sha Allah " to Baba Allah ya tashemu lafiya suka fada tare da nufar dakinsu......

To fa jama'a kun dai ga ga Baba yadawo Sahab ta Samu kwanciyar hankali da ruhi. Allah sarki Baba ashe cirani kake zuwa to Allah yasa asami abunda akaje nema ai cirani yana da kyau

'''Ina Sahab fans
Ina Hanif fans
Ina Baba fans
Ina ummiey fans
Ina Mussadik fans
Ina Ayra fans
To da dai sauransu kucigaba da kasancewa tare damu nice ta ku har kullum (Mrs Jedderty) acıkın littafin mu mai taken ZA'BIN RAI NAH'''

PLEASE LIKES AND COMMENT AND FOLLOWING
Fisabilillahi

HABIBIYAR NAZARI WRİTERS ASSOCIATION

ZA'BIN RAI NAH  Part 1Where stories live. Discover now