MATAN ALI

10.4K 291 22
                                    

[6/30, 5:03 PM] Bilkisu Bilyamin: *_MATAN ALI_*
_(The most lovely story of nice famly)_

            ®
_Nagarta writter's Association._

             40-45

Wai kai wane irin mutum ne,zaka kama matarka kayi mata wannan irin mugunta matarkaci fa,bawai yar iska ba da dan zakai _having sex_ da ita sai kayi mata mugunta"

    Wani mugun kallo ya wurga mashi sannan yayi tsaki ya kauda kai yace " _plase will you get out of hia?"_

    Banfita tunda kai ba'a fad'a maka gaskiya, tunda kai baka jin shawara, _how could you imagine_ cewa zaka iya aikata wannan d'anyan aikin,na d'auka na wajan da ka saba yima wulakanci su zakayi mawa duk da dai da yawansu suke kawu kansu wajanka, _this is desgasting_wallahi"

     *_ALI_* yace"Amman kai sakarai ne, ya kaki tunanin zan iya tsintar wani abu jikin wannan jakar yarinyar,wadda sai da ta gama gantalin ta a hotels da club sannan Alhaji ya kwasuta ya ajiman ita cikin gida a matsayin wai mata,yace _"i cant blive all this"_
     To mai ya hadaka da ita?inba hakan ba"

     "Ban sani ba ubana,wai zaka fita ka ban waje ku ni kake so in fita inbar maka dakin,tunda na fad'a maka cewa banda burin ma kallan ta ballantana har a kaiga matakin da zan had'a wajan kwanciya da dukkansu ma bawai ita kadai ba"

     OMMAR yace"To ai abinda ya had'aka da ita nakesan inji da ka rufe d'aki kana fad'a da ita kamar da sa'anka kaki fada"

    Tsaki *_ALI_* yayi sannan ya kama hanya ya shige toilet domin ya kara sakarma kanshi ruwa,wata kila ya samu saukin zuciyarshi.

     Girgiza kai *_OMMAR_* yayi yana mamakin hali irin na abokinshi,idan bai mata kumai ba,hakan na nufin duk bayanin da *_DEJI_* tayi mashi karyane?ai kuma *_ALI_* baya karya idan ma yayi mata wani abu zai fada,wadannan amsoshin duk shi ya kamata ya bashi su,to yama 'ki sauraran shi ballan tana yaji abinda ki faruwa,tsaki ya karayi sannan ya kuma bisa duguwar kujira ya kwanta yana jiran fitowarshi.

    Bayan *_DEJI_* ta gama gyara gadon,ta duba bisa drissing mirrow ta d'auku freshna ta d'an fisa mata a dakin ya dauki kamshi mai dadi,sai ta d'auki wanda ya baci da jinin ta fita dashi domin taji baya ta wanki mata.

    Har ta kai bakin kofa sai taji budewar kofan bayin da sauri ta dawo tana kallan *_MUNAYYA_* cikin tausaya tace"sannu,ya jikin?"

     Banza tayi da ita ta nemi bakin gado ta zauna tana cije baki saboda azabar da takeji a jikinta,gaba d'aya yayi tsami ga wani zazzabi dake sakku mata, _save_ ta nufa dakyar take tafiya ta d'auku jallabiya baka ta saka sannan ta bude firstaid box,tana niman _paracetamol_ tasha.

     Da sauri *_DEJI_* ta Isa baki _friage_ d'inta ta d'auku rubar ruwan _swan_ ta zubu a _cup_ ta kawo mata,hannu ta mika ta amsa sannan tasha

      *_DEJI_* ta kara cewa "sannu,Allah zai baki lafiya?"

     Ciki-ciki tace ma *_DEJI_* "ki bar wad'an nan kayan zan ba lantana ta wanki so"

    *_DEJI_* tace"a'a zan wanki maki,kibar wata lantana kada ta san abunda ke faruwa a cikin gidan,a baya ma zanji in wankisu yanzo insha Allahu"

     Kallanta tayi tana tunanin wai su duk tunanunsu cewa *_ALI_* ya _making_ dinta _women_ tsaki tayi sannan ta kwanta taja bargo ta rufe jikinta saboda mugun sanyin da take ji,ga rawar sanyi tanayi taba *_DEJI_* tausai sosai.

      Cikin rawan sanyi maganarta na fita dakyar tace ma *_DEJI_* ta kashi mata _AC_,DEJI tace"ai bansan ac dinba"

    Da kyar ta tashi tana bin bango taji tayi _swiching_ dinshi _off_,ta dawo ta kara lullubewa da bargo tana rawar sanyi.

MATAN ALIWhere stories live. Discover now