MATAN ALI

3.9K 103 8
                                    

*_MATAN ALI_*
_(The most lovely story of nice famly)_

®
_Nagarta writter's Association._

_Mentor's_
_Danladi Haruna_
_Ibrahim Barister_
_Auwal Danbarno Ag_
_Aisha Mazoji_

©
*BILKISU BILYAMIN*

170

Kukanta ta mai da,dan daga jiya zuwa yau tayi amanna da zalincin *_ALI_* zai iya kashi mutum ma bawai ya karya shi ba.

*_MUNNERA_* kuwa tana dana sanin abinda tayi,ku d'aya batayi tunanin cewa *_DEJI_* zata fad'a mashi cewa ita tace ta kawo mashi zanin gadan ba,lallai gaskiyar shi da yace sai tafi kuwa jin jiki,ku gizau batai ba na shiga firgeci,a zahirance, a badine kuwa babbar gobara aki a cikin jikinta,na yanda zasu kare da _young millonia_take, tayi imani yanda yake jin haushin sun nan jikinta zai gaya mata,tun ma ba'a fara kumai ba ya kwalfa mata marin da sai da tayi dana sanin tirsasa mahaifinta na cewa tana sonshi zata aure shi.

'Kafar ya sauki sannan ya nuna *_DEJI_* da d'an yatsa yace"wa ya baki zanin gado mai jini yace kika kawo in wanke?"

Cikin sauri ta nuna *_MUNNERA_* da hannu,tashi yayi daga inda yake ya isa inda take tsugunne ya faska mata mari yace"kurmace a she?"

"Aradu ina magana,itace tace in kawo maka tunda kai ka aikata kai zaka wanke shi,wallahi itace bani bace"

Ta fada tana nuna *_MUNNERA_* da tayi mutuwar tsayi,duk dakiwar da tayi amman ya zuwa yanzo jikinta ya fara rawa,tana neman guduwa dan bata tsamanin zata iya tsayawa ya jibge banza.

Wajan *_MUNNERA_* ya kuma ya du'ka har sunajin numfashin juna yace"kinji abinda tace,gaski ne ku karya tayi maki?"

Shiru tayi,tasan yana son ta fad'a ne da bakinta yanda zaiji dad'in azaftar da ita,bata ankara ba taji ya sakar mata wani marin a d'ayan kuncin yace"baki magana kima kinan?"

Shiru ta 'karayi da yake daman tana da taurin kai,murmushi yayi yace _"that is good,this is the begining"_

Wajan *_DEJI_* ya kuma ya kama kunnanta ya murd'a har sai da ta saki fitsari a tsayi yace"daga yau duk wata shegiya a gidan nan da ta 'kara saka ki abu kikayi sai na fasa maki wannan d'an 'karamin bakin,kinji ko baki jiba?"

Jikinta na rawa tace"naji wallahi,ban 'karawa"

Hankad'a ta yayi ta fad'i 'kasa cikin fitsarin tana kuka sannan yace"jeki kawo mani zanin gadon yanzo"

Dakyar ta tashi saboda kafarta da ta fad'a kanta,da d'an gyashi take takawa,har ta kai matakala ta biyu,ya lura da jikinta da yake jike,da sauri ya kalle wajan da ta fad'i sai yaga lema da sauri yace"ke dawo nan"

Kuka ta saka tace"dan giraman Allah kayi hakuri,Baffana da Innata basu ta'ba buguna ba har aka aura maka ne,amman tunda na zu gidan nan kakesan ka bugeni,gashi har ka karya mani 'kafa"

"Zaki zo ki goge fitsarin da kikai ku sai na kara karya d'ayar 'kafan? "

"Zan goge bari in d'auku maka zanin gadon,sannan in tahu da abin gogewa"

Fuskar ta gaba d'aya tayi jawur kamar ta 'kune,amman batayi tashi ba,saboda farace sosai,da'kyar ta iya kai kanta daki,ta d'auku zanin gadon da mofer,ta dawo ta mika mashi zanin gadon.

Mugun kallo ya watsa mata yace"bata"

*_"MUNNERA"_* ta amsa "

sannan ta yayyafa ruwa tana goge fitsarin da tayi.

Tsaki yayi yace"wannan kwailar ce matata,Alhaji ka cuceni wallahi,ka bata mani 'kuruciya"

MATAN ALIWhere stories live. Discover now