MATAN ALI

4K 103 2
                                    

[6/30, 5:12 PM] Bilkisu Bilyamin: *_MATAN ALI_*

_(The most lovely story of nice famly)_

® _Nagarta writter's Association._

             80-85

        Ranshi a matukar baci yake driving duk abinda ki faruwa dashi Alhaji ya jaza mashi, inda bai had'a shi da mata har hudu ba a gida ai da yana nan hankalin shi kwanci babu tunanin yanda zai yi da rayuwar shi.

       *_Ahmad &Son's Nigerian Limited_* aka rubuta daga gefin titin jikin wani katin _symbol,_ga wata katuwar masana anta wadda da gani kasan wani daji ne aka diba aka maida shi masana 'an wadda ga alama ta tara bil'adama masu yawa,idan akayi duba da yawan masu shiga da fita.

     Tun kafin ya 'karasu yake danna uban horn,gaba d'aya _security_ din dake bakin kofar sun rikice, ga saboda wannan uban horn din da yake ta yi masu gashi kuma ya tuku motar a dari,da sauri d'aya daga cikin su yayi azamar wangame bakin gate din,kamar zai tashi sama haka ya shigo masana'antar birki ya ja kuuuuuu har kan *_OMMAR_* ya buge airbag din motar,ku ta kanshi bai bi ba ya bude kofar ya yayi tafiyar shi ya barta a bude.

     Leburori suna ta kawo gaisuwa ,amman yau ku hannun ma yaki daga masu,da steep ukku yake tsallaki binan da zai sada shi da office din Alhajin shi.

      Noking kawai yayi ya fad'a da sallama ciki ciki ba kuwa ma zai iya cewa yaji abinda ya fad'a ba.baki ya tadda cikin office din,daman _already_ sun riga sun gama tafiya zasuyi, ranshi ya kara baci da yaga Baban *_MUNAYYA_* kai ya kauda gefi ya samu d'aya daga cikin kojirun da suke a office din ya zauna.

     Cikin farin ciki Alhaji Ma'aruf yace"barka da zuwa my boy"

     Kai ya kara kaudawa ranshi na suya da rainin wayan da yake mashi na gangancin kiran shi danshi saboda ya bala'in tsanar shi.

     Kallan shi Alhaji Ahmad yayi da kyar yace"sannun ku"

     Ya kara bata fuska dan kada Alhaji ma ya kara bashi wani umarnin.

    'Daya daga cikin Abokan da suka kawo ma Alhaji Ahmad ziyara mai suna Alhaji osca yace"ku _*ALIYU*_ ne wanna?"

     Alhaji Ma'aruf yace"shine mai auran diyata *_MUNAYYA_* ba"

     "Eh"

      "Masha Allahu,Allah ya tabbatar da alkairinsa a cikin zaman takiwar su"

    Kuwa yace Ameen amman banda *_ALI_*  ya kagara su tafi yayi abinda ya kawo shi ya kara gaba.

     Sallama suka kara yi,Alhaji Ahmad ya tashi domin ya d'an taka masu,a bakin kofa suka ci karu da *_OMMAR_* yana niyyar shigowa suna niyyar fita,cikin girmamawa ya duka har kasa yana gaishi da su,sunji dad'in hakan suma hakan ya bayyana ne akan fuskar su.

    Bayan sun tafi, ya dawo daga rakiyar su ya zauna bisa kujiran da take mallakin shi ce shi kadai,ya jawo wata takarda yayi 'yan rubuci rubuci a cikin ta sannan ya dago kai ya kallesu yace"akwai matsaka ne?"

     *_ALI_* yace "babba ma kuwa,Alhaji dan girman Allah kayi mani rai ka rabani da wadan nan yaran,wallahi bana cikin natsuwa saboda halin da nake fuskanta da zama dasu"

     "To yanzo ya kake sun ai maka?"

     "Ka bani izini ku wacce in mata saki ukku,zan kawo maka zabina insha Allahu"

     "A mutunci nawa da daraja da mutane ki gani bazan iya baka umarnin da zaka saki iyalinka ba kuda saki daya ne ballantana saki ukku, kai tsayi lokaci guda,kuma kada tunanin ka ya yaudarika ya kawo ma ranka cewa zan aminci maka ka saki matanka,wallahi bazan taba ba,har sai inda dalili kwarkwara,shima sai in abin yaci tura to wannan kuwa,amman _for know_ kama bar wannan maganar kawai dan bazan maka abinda kaki so ba"

MATAN ALIWhere stories live. Discover now