241

6.4K 224 73
                                    

MATAN ALI.

270

Idanuwa ta tsora masu tanajin kamar zata mutu a zuciyarta take tunanin _mai hakan ke nufi?ya fara Santa kenan._hawaye ya zubu mata ta kuma dikinta,ita fada saman gado ta sake kuka mai sauti.

Saman kujera ya a jeye ta sannan ya kuma ya dauku mata magani ya zauna kusa da ita,ya balla mata magani ya bata tasha,sanan yace mata"kince bakida lafiya to mai ya same ki baki da lafiya?"

Kai ta kauda sannan tace" kawai tashi nayi da zazzabi"

Baki ya taba yace"matsalar auran yara kinan kuya ka tabasu sai suce ka cutar da su,kida ba wani abu akai maki ba,na azu a gani ba,shiyasa nasu in aure babbar mace,ba kwaila ba"

Tashi yayi yana mita abinda kawai taji a maganarshi _bai masan tsautsan da ya kaishi aikata hakan ba_hawaye ya zubu mata,ya biya ma kanshi bukata amman babu wata kulawa.

Dakin shi ya shiga ya cire kayan jikinshi ya fada toilet domin yin wanka,ya tafi wajan janet.

Safa da marwa take a tsakiyar dakinta tana kuka"yaushi har nayi sake abubuwa sukai girma tsakaninsu haka ya kusancita gashi kuma yana bata kulawa ta musamman dole zan sama ma kaina mafita saboda ba sakara baci ne,ba kuma tsaran gida nazo yi ba"kwafa tayi ta nufi inda ta tanadar da kayanta na mallakar zuciiyar Ali.

A tsanaki ya dinga shirinshi har ya gama, yayi kyau sosai na tada ma yanmata akwatin hankali,keyn motanshi ya dauku ya fito falo, can ya hangota kudundune saman kujera har ya kauda kanshi zai tafiyarshi sai ya tuna kuba darajar aure kanwar babban abokinshi ce, dan tsaki yayi cikin isa ya iso ya tsaya saman kanta yace"ba kinci bakida lafiya ba"

A hankali ta gyada kai.

Tsaki ya karayi sannan yace"na tsani mutumin da zan ma magana bazai amsa Mani ba,saboda haka ki keyayi kuda gaba"

Kamar bata so tace"kayi hakuri"

Hanyarshi ya kama zai tafi sai ya tsinci maganar Munayya wadda fitowarta kinan daga dakinta"my man ina zaka ka dauki wannan wankan haka"

Ranshi a matukar baci ya fuskancita yace"yaushe kika fara saka Mani ido a abinda ya shafi rayuwata"

Fari tayi da ido sannan ta gyara yanayin tsayuwarta duk a salanta nawai taja hankalinshi race"banga aibu ba dan mata ta tambayi al'amuran mijinta,ina ganin hakan bazai zama matsala ba ko?"

Nuna ta yayi da dan yatsa yace"babban abinda ya cuce rayuwarki rashin zuciya da kin San daukar gaskiya,kada tunaninki ya kawo cewa duk wani sanabinki bazai taba tasiri akaina ba,ya kamata ki fahimci na tsaneki _the most_,kuma ki fita harkata tun kafin in kara tsanarki a rayuwata"

Hannu ta dura akai ta kwarma wani uban ihu"amman mai na maka haka ka tsaneni haka?"

"Sakara kawai, uban wa kike tambaya,ledar pure water"ya tsalake yayi tafiyarshi yana tafiyar takama.

Da kyar Azeema ta iya tashi tana tafiya kamar bata su,tazo dai dai saitin Munayya tace" Allah wadaran naka ya lalace"

Kallo Munayya ta bita dashi saboda Ali ya kashi bakin magana gaba daya,ji take kamar ta mutu saboda wulakancin da yayi mata,mai yake nufi da kazar kuwa?lallai zata kuya mashi hankali.

Horn yayi maigadin gidan su Janet ya wangame mashi ya shiga,parking yayi sannan ya haura saman tun kafin yayi mata norking tasan da zuwanshi ta bude,runguma ta kai mashi da dabara ya kwace ya kama hannunta suka shiga ciki

Yace"baby ya dai?,mai kika dafa mani?"

"abinda nasan kafi bukata"

"ok"

MATAN ALIWhere stories live. Discover now