MATAN ALI

4.4K 135 8
                                    

[6/30, 5:07 PM] Bilkisu Bilyamin: *_MATAN ALI_*

_(The most lovely story of nice famly)_

® _Nagarta writter's Association._

             60-65

     _You alwys saying_ hakuri, _how could you imagine_ cewa kai akai ma wannan yankar kaunar, _am not a kid fa,am enop mature,how Alhaji do such king of things like this,am very much angry about this_"ya fad'a ranshi na matukar suya idanuwan shi sun kada sunyi jawur.

     "Kana da wani zabi bayan abinda shi Alhajin ya zaba maka?"

    "A kullum kai sai ka dinga nuna cewa kai kad'aini mumine,zaka nuna mani bin iyaye,wai d'akata _please_ idan kai aka yima wannan _how did you feel,tell me?"_

      "Zan d'auki hakan a matsayin kaddara,kuma bawai dan ba'a 'kaunata ba,isa ce tasa akai mani haka,kuma ma ai kai fa ka jama kanka *_ALI_* tunda _strogling_ din ka da mata yayi yawa,Alhaji zaiyi la'akari da tunda matan kaki so bari ya  cika maka gida da duk irin wadda kaki so"

     _"Oh really?_kasan Allah gaba d'ayansu sai nayi masu saki ukku-ukku yanda babu  wacce zata dawo rayuwa ta _for ever,_kuwacce bawai tana sona dan Allah bane fa,ita wannan 'yar  karyan tace ita duk duniya bata da wanda ki mata kyau a fuska iri na,and kuma _atlest_ zata fantama yanda take so,saboda ina da _current,_idan kyan nawa ya dushi fa,haka kuma idan yau aka wayi gari bani da kudin fa? _what did you think_zata iya zama dani ku zata gujeni?"

     "Ita wannan d'iyar marasa kunyan wadda bata san kumai ba sai rashin mutunci _she is idiot after all_ kuma naganta a _hotel_ sannan na ganta _club dat means_ 'yar iska ce,Allah kad'ai yasan iya a dadin mazan da tayi mua'a mala tare dasu,kuma kai kanka kasan rashin mutuncin ta tunda tayi maka ka gani,bazan iya zama da yarinyar da bata ganin mutuncin kuwa ba,hatta iyayen ta bata ganin su da daraja, kaga kuwa ai tana da had'ari,daman ace zan iya hakuri in zauna da ita _defnetly_ zan kuya mata sanin dai-dai da sanin darajar na gaba da ita,to amman _i really hate her the most"_

     "Sannan ita kanwar ka *_AZEEMA_* _i dont know why_ tayi _involving_ kan ta cikin _track_ dina, _sorry to say she cant cercrifys her self to me,_saboda ita ma d'iyar zamani ce,ba zata iya zama dani ba, kuda ina cikin matsin rayuwa da halin babu, ka gaya mani amfanin zama dasu?duk fa babu wacce take za'bina ma babu wadda zan kalla inji sauki sai dai inji zafin zuciya da bakin ciki,bansan _truble_ ba sai akan su ban san tunani ba sai a kansu,kullum tunanina yanda zan fidda su daga rayuwa ta.

      *_"OMMAR_* yace ita fa *_DEJI_* ka manta da itane da baka lissafa da ita ba,ku ita bata bata maka rai?"

     "Wacece *_DEJI_* kuma?"

       *_"OMMAR_* yace kai fa d'an iska ne,wai ya za'a aji maka mata a cikin gidan ka har kaci baka san da ita ba,wallahi *_ALI_* ka kiyayi kan ka da shiga fushin ubangiji"

       "Nifa ban san wata *_DEJI_* ba wallahi,suma din ban iya fad'a maka taka maiman kaman ninsu sai gwamma *_ZEEMA_* saboda ina zuwa gidan ku a _times she bring something for us"_

      *_"OMMAR_* yace lallai akwai matsala kinan"

     " *_ALI_* yace babba ma kuwa wallahi"

       "Wadda ke a 'kauyan da gonar Alhaji take kankara, _that girl_ wadda idan munji dubawa take kawo mana fura, wadda kaci kamar Aljana, kuma 'kazama ce,baka cika san tana kallan ka ba"?

        "Dan Allah ka bari *_OMMAR_* wai kana nufin a kwaita a gidan nan? _that villager girl?"_

     "Ita ce wadda tayi maka koko kasha yau"

       _"Oh my gosh_ na shiga ukku yarinyar tana gidan nan kinan?lallai Alhaji ya tara mani ma'kiya a gida da sunan matana,akwai lokacin da nace mashi bana son ina ganin yarinyar nan saboda farin ta yayi yawa,kuma idanuwan ta suna wani juyawa _i dont like her,_ shiyasa yayi amfani da wannan damar ya kawota gidana kinan,lallai akwai rigima"

MATAN ALIWhere stories live. Discover now