Chapter 11

773 57 4
                                    

Dede kunnenshi yace "Take care of yourself" ya riko hannunshi ya saka mai wani silver gun
Sakinshi Marwan yayi yana kokarin kallon me ya saka mai kawai seyaga bindiga jikinshi ya fara rawa kaman wanda ke cikin ice tana kokarin sakin bindigan
Abbah ya daura hannunshi akan na Marwan sannan yace
"Ka kwantar da hankalinka. This gun is for protection i want you to have it take care of yourself"
Dagowa yayi ya ciro wayanshi ya mika ma Marwan
"Keep this" amma har'a lokacin wayan Marwan yana hannun Abbah

Kallon Manal yayi wanda ta kwantar sa kanta a jikin Mammi sunata kuka yace
"You guyx have to go now before is too late" yadda yayi magana kowa idan ya kalleshi yasan karfin hali kawai yakeyi dan muryanshi har wani rawa yakeyi
Manal ce tazo ta rungumeshi tareda sakin wani sabon kuka
"Abbah you guyx don't have to do this dan Allah kuyi hakuri karku tafi ku barmu. Karku barmu mu kadai Abbah bazamu iya rayuwa babu ko ba and you guyx know that we can use the video against them they can't hurt us. Mammi please kiyi mai magana karku tafi ku barmu mu kadai"
Ta karashe maganan tana kuma sakin wani kuka, tuni har idon Abbah ya kuma ja cus kukan mata na mugun karya mai zuciya

Dagota yayi daga jikinshi yana dakewa kuma yana kawarda fuskanshi gefe guda
"Marwan kubi ta kofan kusada basement na tabbata su biyu ne kawai don't let them catch you"
Ya kalla Mammi wanda se kuka take ya riko mata hannu

Marwan kam duk ya gana karaya dayaga de da gaske tafiya zasuyi su barsu seya saki kukanshi a lokacin yana riko hannun Manal wanda ke ihu sosai
Abbah da Mammi suka sauko kasa zuwa parlon har'a lokacin gayun na kokarin bude kofan
Su Marwan suma suka sauko Abbah ya juyo ya kallesu yaga sun nufa hanyan da zasu fita ita kowa Mammi tama kasa kallonsu se kuka take a hankali tana rike da hannun Abbah

Seda Marwan sukayi nisa dan suna dabda basement din seya juyo yace
"Abbah, Mammi" a hankali. a tare suka kalleshi
"I promise" kawai yace ya juya yaja hannun Manal wanda daga ita se duguwan riga da dankwali akanta
Takalma suka saka irin wanda ake ajiyewa a bakin kofa suka bude karamar kofan daze fitar dasu ta baya
Manal ta kallesu batayi magana ba ta share hawayenta ta fara fita se Marwan ya fito shima
Kafin su tafi suka sake kallon Mahaifansu a tare suka daga ma juna hannu se suka wuce

Fashewa Mammi ta sakeyi da kuka ta durkusa a wajan kaman ranta ze fita Abbah ya dagota ya zaunar da ita akan couch sannan yace
"Am begging you badan niba for the sake of your children kibisu please"
"No!! No!! I have made my decision"
Ta karashe maganan tana goge hawayenta tana wani ajiyan zuciya abun tausayi
(Is not easy to loose both your children in one day likewise your parent.)
Zama sukayi sosai akan kujeran bayan Abbah ya kunna T.v parlon Mammi na jikinshi se ajiyan zuciya sukayi dukka su biyun

Su Marwan kowa suna zuwa bakin bangon gidan ta baya ya saka ma Manal hannunshi ta taka ta dane bangon seta dira ta waje
"Are you okey?" Ta tambayeta
"Sure" ta amsa mashi. Wulla mata jakan bayanshi yayi
Sannan ya matsa baya a guje ya dawo ya dane bangon seya dira
Jakan ya dauka ya goya ya rike mata hannu suka fara gudu a daren nan Allah ya taimakesu akwai security light na gidansu so yana dan haska wajan cus ta bayan gidansu suka fita so dajine wajan.

Gudu suke sosai seda sukayi nisa sosai sannan Manal ta tsaya tana maida numfashi shima tsayawa yayi

"Ya'Marwan mu kira sojoji mana tunda yanxin bamu gidan dan Allah karsu masu wani abu kaji?"
Beyi magana ba ya ciro wayan da Abbah ya bashi. Se'a lokacin ya lura ashe ba asalin phone dinda Abbah ke using bane a rude ya duba ko akwai sim card amma babu sede M-card din Abbah ne a ciki
At that very time ji yayi kaman ya dauke numfashin shi ya mutu
Ihu kawai ya saki da karfin gaske yayi wulli da wayan gefe guda
Manal wani mugun tsorata tayi shi kowa durkusawa yayi a wajan ya saki kuka cus yasan shine kawai ze taimakeshi a lokacin

Kuka yake kaman karamin yaron da aka yaye
Manal taje ta rungumeshi itama ta saki kuka riketa yayi sosai shima kaman yan biyun da aka haifesu a tare se suka koma abun tausayi
At that time duk kudin da suke dashi a cikin bag-pack din nan is of no use cus basusan ta yadda zasuyi su taimake iyayensu ba balle kansu. Basuda wani gata se Allah a lokacin basuma san ko iyayen sunada rai ba ko an rigada an kashesu
A yanxin ne yayi dana sanin zuwa wani beach party cus shine silan duk abunda yake faruwa dasu a yanzin

The Presidential Throne!Where stories live. Discover now