💋💋💋Shiru tayi batayi magana ba shi kowa dayaga haka seya tada motan suka fara tafiya. Sunyi nisa sosai se suka tarar da wani dugan hold-up akan titin dan haka suma suka tsayar da nasu motan, sun dan dade a haka dan sun kai 20to30mins suna tsaye waje daya se finally aka fara tafiya a hankali.
Suna zaune a cikin motan daga kan da Marwan zeyi keda wuya se ya lura da abunda akeyi meaning abunda yaja hold-up din. It's probably suna neman wani ne dan yadda sojaji ke leka cikin motocin mutane kuma bawai bude motan suke ba kallon fuskoki kawai sukeyi se mota ya wuce.
A tare suka kalla juna shida Manal
"Pack your things" yace yana gyara jakanshi dake bayanshi wanda har'a lokacin be cire ba ya saka wayan daya sama a cikin motan a cikin aljihunshi seya sake kallon Manal wanda ta hada ledojin waje daya tana kallonshi
"Ki fita peacefully karki kalla sojojin, kanki a kasa kinji?" Daga mai kai kawai tayi tana gyara veil nata
Bude kofan yayi ya fito bayan ya ajiye key din motan kenan akan dash-board din
Manal itama ta bude ta fito ta dawo side dinshi suka juya kansu a kasa yana rike da hannunta. Sunata tafiya har suka sama wata kwana suka shige.
Sojojin masu duba motocin suna zuwa kan motan dasu Marwan suka fita daga cika suka leka babu kowa ga kofan kuma a bude. Wani munafiki dake zaune cikin motanshi yace
"Morning sir" (kunsan su sojoji kullum morning ne a wajansu Lol)
Juyowa yayi yana kallonshi seya daga mai kai kawai
"Kana neman wasu ne mace da namiji koh?"
Da sauri ya karaso gun motanshi yana daga mai kai
"Yes,yes. Ka gansu ne?"
"A naga sun fito daga cikin motan sukayi nan"
Ya gaya yana pointing hanyan da suka shiga
***--Saudiyya--
Taimako aka fara mai na gaggawa bayan an kure Ummu waje kenan tana kallonsu ta window tana kuka irin sosai
Abbu kowa heart-rate dinshi raguwa yake sosai. Likitocin da sukaga abu yafi karfinsu se suka fito waje suka sama Ummu wanda ke zaune akan kujera ta hada kai da gwiwa dan bazata iya tsayawa tana kallonshi ba a cikin halinda yake
"Ma'am" Doctor da Abbu ke hannunta ta kira Ummu a hankali.
Kaman bazata dago ba, a hankalinta dago ta kalleta idonta yayi jajir amma batayi magana ba. Kallonta kawai take na kusan 30secs se daga baya da taga Dr. Batada niyan magana se tace
"Ya tafi koh?" A hankali ta tambayeta
Durkusawa Dr. Tayi ta riko hannun Ummu guda daya
"Ma'am everything is gonna be okey insha Allah. Take heart a yanxin addu'anki kawai yake nema..."
Ummu najin haka seta sake fashewa da wani kuka
"Shikenan ya tafi na.."
"Wait! Befa rasu ba" tayi saurin katseta
Kallonta Ummu ta sakeyi da sauri with a bit shock
"Excuse me?"
"Yeah yana nan amma yana cikin wani hali wanda a yanxin ke kawai ake jira kiyi signing za'ayi mashi transfer zuwa India. There is this doctor acan mun gama magana jirgin Mr. President kawai yake jira everything is settled"Daga kai Ummu ta farayi tana share hawayenta tana hamdala a zuciyanta
"Where are the papers?"Mikewa Doctor tayi
"Follow me please"
Mikewa Ummu tayi seda ta leka ta window ta hango Abbu a zagaye da Doctors hudu akanshi sannan tabi bayanta.
Wani office suka shiga ta nuna mata kujera ta zauna. Papers ba gudu uku ta miko mata da pen. Kallonsu tayi seta tuna batada glasses dinta tare da ita.
"I don't have my glasses dazan karanta"
"Ma'am ae basekin karanta ba signing kawai zakiyi"
Kallonta Ummu ta tsaya yi seta gyara murya tace
"I don't do that, sena karanta kafin nayi signing or do you think dan ina cikin wannan halin you can trick me?"
"Mrs. Lawwan yanxin zakiyi tunanin zan tsutar daku ne?" Tayi magana jikinta ya danyi sanyiKura mata ido Ummu tayi, se kuma kaman an mintsineta seta mike a guje tayi waje da sauri kaman ba First Lady ba. Banka kofa tayi ta shiga dakin da Mr. President ke kwance da doctors akanshi.
Gani tayi daya daga cikinsu ya dauko allura zema Abbu. Ae a lokacin wani karfi wanda bata taba tsammanin tana dashi ba yazo mata. Ta banke alluran ya fadi seya tarwatse. Kallonta suke da mamaki.
"What the heck are you guyx trying to do?" Ta tambaya with the hottest temper she had ever used
Kallonta sukeyi babu wanda ya iya magana a cikinsu, can se Doctor da bata dade da shigowa ba tace
"Ma'am ba wani abu xa'a saka mai ba maganin..."
"Shut the hell up before i punch your face, and i promise you, you are gonna be the nxt person to have a plastic surgery in this damn hospital"
Wani miyau Dr. Ta hadiya, su kowa masu alluran sun ja jikinsu sun fita"Na gane abunda kukeson kuyi mai and wlh duk abunda ya sama mijina bayan wannan you guyx are gonna here it frm me. Na gaji da wannan abun fisabillilah he is doing he's possible best ya gyara kasan nan amma babu me gani se bayanshi da akeson gani dan son abun duniya.."
Durkusawa tayi a wajan tana wani irin kuka abun tausayi kaman ta cire ranta ta ajiye a gefe guda.--3hrs later--
Dan dole badan an so ba aka mashi transfer zuwa India dan ta fara gani kaman don kasheshi suke sonyi.
Private jet nashi dashi aka kaishi ana mashi taimakon gaggawa wanda seda aka sama kwararon likitoci guda biyu suke kula dashi, dukde wannan abun da ake Abbu be cikin hayyacinshi yana kwance rai a hannun Allah amma anga changes cus nunfashin shi ya dawo daidai amma har'a lokacin be tashi ba.
Ummu kowa tun sanda aka kawoshi dakin tasa aka kawo mata dadduma, salloli kawai take jerawa tana kaima Allah kukanta.
***Tafiya suke yana rike da hannunta a natse amma suna dan sauri-sauri
"Freeze!!" Sukaji an fada daga bayansu da karfi. A tare suka juyo da sauri Manal hadda sake kullin ledojinta a kasa dan razana.
"Don't do anything stupid inga hannunku a sama ko kokuma i swear am gonna shoot you guyx" He added yana matsowa kusa dasu a hankali yana sake pointing masu bindigan. Hannu daya Marwan ya daga sama dayan kuma yana kokarin saka hannun a bag-pack dinshi Manal kowa tuna ta dagasu dukka guda biyun
"I said ku daga hannunku" Ya maimaita dan yaganshi.
Marwan be saurareshi ba ya cigaba da kokarin ciro bindigan
"Ya Marwan stop it" Manal ta fada jikinta na karkarwa, ko kallonta beyi ba ya zaro bindigan yana nunawa sojan
"Ya'Marwan No!""Stay back and drop the gun!" Ya gayan ma sojan jikinshi yana rawa
"Hey!! Hey stop it and..."
"Drop the f*cking gun!" Marwan ya sake maimaitawa
"Okey! Okey" Sojan ya gaya yana ajiye bindigan a kasa a hankali.
"Kick it" Marwan orded
Kafa Sojan ya saka yayi kicking bindigan zuwa gunsu amma be isa ba. Kallon Manal yayi wanda duk a tsore take kaman ace Ke! Ta ruga aguje
"Grab the gun" ya gayan mata ahankali. Juyowa tayi da sauri ta kalleshi
"Excuse me"
"Dauko bindigan ya sake gayan mata", seda ta kalla sojan din sannan ta kalla bindigan a hankali ta fara tafiya ta dosa inda yake. Tana isa ta kalla Sojan dinda ke girgiza mata kai sannan ta durkusa ta dauka ta dawo inda Marwan yake ta mika mai dakyar dan kaman bindigan ze fadi yadda ta rike dan tsoro irin nata.Amsa yayi ya saka a aljihunshi na baya yana cigana da pointing ma Sojan bindiganshi seya ja hannun Manal suka cigaba da tafiya ba tareda ya kalla police dinba hadda gudu-gudu suke hadawa da.
Sojan kasa binsu yayi yana tsaye yana kallonsu kawai dan in some part of his heart he kinda felt sorry for them kuma gasu yara shiyasa he didn't even mind to chase them.
Gudu kawai sukeyi na kusan 20mins sannan Manal taja ta tsaya tana maida nunfashi dakyar
"Nomore please" ta gaya kaman zata sume a wajan.💋💋💋
Am so sorry for the late post idona ke ciwo aradu but ya warke for now so am gonna continue posting insha Allah
Vote! Vote!! And recommed! Please
Love and kisses
Queen Tye
YOU ARE READING
The Presidential Throne!
General FictionThe choices we make in life are between good or bad! Sometimes we don't get to make the choices for ourselves. In every bad memory I could still remember that happened to me, in every pain i went through that i could still feel on my flesh, in every...