INTRODUCTION TO THE MANSOOR FAMILY
Alhaji Mansoor shine Asalin sunanshi auran saurayi da budurwa sukayi da Hajiya Mait
Asalin Alhaji Mansoor buzu be haka ma Hajiya Mait duk iyayensu buzaye ni a garin Kano suka hadu sukayi aure se suka dawo Abuja da zama
A NNPC yake aiki while ita kuma designer ce so sunada rufin asirinsu Allah ya basu yara biyu Marwan wanda shine babba se Maryam wanda sunan Mahaifiyar Alhaji Mansoor kenan amma ana mata inkiya da ManalMarwan da Manal sun tashi cikin so da kauna da kuma tarbiya amma fa basa zama a roof daya su dade dan duk sunada tsokana kuma dukka baza'a tabasu a zauna lafiya ba tou dan haka kullum suna cikin fada da juna wani sa'in ma har danbe sunayi se Manal ta haye kan bayan Marwan
Marwan yanada shekaru 26 yanxin haka while Manal na 17 yanxinMARWAN
Saurayi ne me dan banzan fara'a dason mutane da kuma son babies dan duk inda yazo yaga tou seya dauka Allah yasa mashi son yara a rayuwanshi kuma kullum ka kalla fuskanshi akwai smile akai be rabuwa da murmushi haka Allah yayishi kuma ga tsabta ga kuma son kwalliya
Marwan nada manyan idanuwa he has this bushy eyebrow ga kuma lips nashi are cute and reddish ba wani dugu bane sosai dan baza'a sakashi a list na dugaye ba kuma baza'a sakashi ana guntaye ba. Fari ne irin sosai ku hango kawai yadda yaran buzaye zasu kasance. Gashin kanshi kowa after every two weeks seya rage danshi be cika son gashi yayi yawa ba amma yana barin saura kuma ga gashin are curly #Damn
Yanada gashin kafa though some girls find it disgusting but shi be damu ba cus sha'anin mata be dameshi ba amma yawancin abunda yakeyi yi yake saboda ya burgesu amma be shiga sabgansu
Ga packs #IHaveFallingManal kuma irin matan nan ne yan gayu tunda tasan tanada kyau so abunda ke rudanta kenan dan tanada dan banzan girman kai ba kaman yayanta ba da he's so simple and friendly
THIS IS A BRIEF DESCRIPTION OF THE M FAMILY
Dakinshi ya shiga yayi wanka shiga closet nashi yayi ya shafa lotion nashi da turare seya fito dagashi se dugan wando black da wata black top a hannunshi so babu riga a jikinshi (🏃♀i don see them)
Gaban kofan closet din ya tsaya dayake akwai mirror a jiki seya tsaya yana brushing kanshi suka kwanta gasu kuma baki sosai
Vest ya saka sannan ya saka rigan ya dauko wayanshi da keys nashi ya fito
Yana fitowa yaci karo da Mammi
"Ina zaka bakayi lunch ba?"
"Zanje inda aka fi sona ne dan na gane gidan nan kaman adopting dina akayi"
Befa son inda zashi ba
Murmushi tayi sannan tace "a dawo lafiya" seta fara wucewa
Kallonta yayi seyace
"Kinga abunda nake gaya ko Mammi danni bakisona shiyasa kike min haka kamata fa yayi kice nayi hakuri amma kince in dawo lafiya, shikenan"
Dariya ne ya kwace mata amma seta fuske tayi wucewanta danta lura shi Marwan ba girma yake baAbun kular dashi yayi da yaga tayi wucewarta she did'nt even care to say a word seya fice shima
Bude gate ya farayi seya fita da motanshi sannan ya dawo ya rufe seya kama hanyan gidan wani mate nashi a UNIVERSITY OF ABUJA sunanshi Faisal Abubakar age mate din Marwan ne dan haka zamu iya cewa shine bestfrnd nashi tho beda frnd kwata-kwata.
Cewa ma Marwan yayi shi'a gun Faisal ze kwana
***Abbu ne ya fito Ummu na biye dashi a baya tareda jaka a hannunta da alama na Abbu ne se Khameelarh ta fito daga bedroom nata ta kallesu
"Abbu ina zaka?"
"Kano zani gaisuwa" ya fadi yana karasa fitowa ita kuma ta matso kusa dashi sannan tace
"Waya rasu Abbu"
"Dan masanin Kano ya rasu jiya"
"Allah sarki. Allah jikanshi though ban sanshi ba"
Ta fadi tana dan yamutse fuska
"Amiin" suka amsa dukka su biyun"Yanxin yaushe zaka dawo?"
"Gobe insha Allah dan inada meeting"
"Abbu kawai kayi masu waya mana kayi gaisuwa baseka jeba"
Kallonta yayi sosai shida Ummu sannan yace
"Ya zama dole naje ne shiyasa zani. Amma karki damu gobe 10am insha Allah ina nan gidan kinji princess?"
ya gaya kaman yana ma karaman yarinya magana
Zunbure baki tayi sannan tace
"Ni wlh Abbu banson kaje"
"Then zo muje tare" kallonshi tayi irin are you for real?
"Nah aiint intrested"
"Meyasa?" Ummu wanda tunda suka fara surutunsu batayi magana ba ta tambaya
"Cus, the place is gonna be noicy and naji kace sunanshi whatever you call him probably his popular and so many people will be there so seka dawo"
Tana gama fadin haka ta shige dakinta
Murmushi Abbu yayi sannan suka fito da Ummu. Suna fitowa compound din gidan wani guard yazo aguje ze amsa jakan hannunta dakatar dashi tayi seta hanashi jakan
YOU ARE READING
The Presidential Throne!
פרוזהThe choices we make in life are between good or bad! Sometimes we don't get to make the choices for ourselves. In every bad memory I could still remember that happened to me, in every pain i went through that i could still feel on my flesh, in every...