LAIFIN WA 2

998 55 0
                                    

Page 2

Hawaye yafara kana ya Kwantar da kansa a kafad'ar ta....a'a My Auwab mene haka be a man mana kuka ba naka bane insha Allah zataji sauqi indai peteint d'in ka ce.
Noo! Mom ni banson ki tafi kibarni dad'in dad'awa ga wannan abun daya faru. Hmmm idan baka zauna ba ya za'ayi
kasan family nata,kuma waza bata kulawa?, just stay with her before aga family nata. And insha Allah two months kawai zanyi mudawo tare da Abban ka right? Kai ya d'aga mata.
Good Boy bara naje ciki inason natafi in time kai kuma saika duba ko Allah zaisaka asami wani importation akan ta.
Yes Mom na tuna...I left her bag inside...inside what Maman ta fad'a cike da murna? My motor. Alhamdulillah Son everything became so easy ma maza jeka....sakin ta yai ya fita sai gun motar sa. Allah Hakeem yana bud'ewa sai sautin ringing yaji da sauri ya laluba jakar bai duba suna ma kawai picking call d'in yai.
" Hello daughter bakida hankali? how many times ina kiran ki no response ina kika tsaya?.
Cikin dakewa Auwab yai magana cikin Hausar sa da batagama washe wa ba yace "Sir ba ita bane. To waye ya fad'a cikin k'araji? Wani ne tasamu accident ne a hanyar Bank road amma muna HAJJA ZAINAB CLINIC AND MATERNITY HOSPITAL .
Inalillahi wa Inna ilaihir raji'un gamu nan zuwa....inalillahi l.
Alhaji lafiya mene yasamu Zahra? Matar sace take tambayar sa bayan gama wayar sa da Auwab dan itama hankalin ta atashe yake ga yayun ta suma sai kira suke ta dawo ko a'a?.
Kuka tasaka masa Alhaji wai baka gayan ba ina maka magana saima tafiya kake? Hajar Zahra tai accident. What tai me....k'ok'arin fad'uwa take da sauri ya tarota mene haka idan bazaki kwantar da hankalinki ba bazani dake ba.
Zan kwantar baran d'akko mayafi amma shine da bazaka gayan ba?, mayafin ta ta d'akko suka fita driver Abban yaiwa magana suka wuce hankalin su a tashe dan suna k'aunar Zahra kamar ransu.
"Son nagama bara nai submitting files d'in nan ga Dr Surbajo..Ok Juyawar ta keda wuya motar ta kunno kai cikin harabar asibitin basu gama parking ba Abban ya b'alle murfin ya fito.
Da hanzari yake tafiya amma ganin bayan Hajja Zainab da yai baisan lokacin da ya tsaya ba yafara tunanin ina yasan ta wace ita?.
Muje mana katasaya...firgigit ya juyo amma saidaya qara juyawa ya kalli matar kafin su shiga reception d'in.
Tambaya sukai anan aka nuna musu inda take da saurin su suka shiga tsaye yake akanta yana tunanin lokacin daya ganta amma jibi yanzu ta zama abar tausayi dama duniyar nawa take yau ga kai gobe ga wanin ka Allah kasa mudace.
Da gudu Maman ta tai gadon datake.. cak ta tsaya numfashin ta na neman d'aukewa Zahra ce kwance kamar matacciya hannu a d'aure qafa haka kanta a d'aure kunnen ta nan ma bakin ta toshe tasaki wani marayan kuka. Abban ta ma ganin ta ahaka baisan lokacin daya kwalla ta taru a idon sa ba d'agowa yai cikin fushi ya kalli Auwab.
Malam waye kai?, ohh Doctor ne koh? Waya kawomin 'ya asibitin ku waya kad'emun 'ya wallahi yau sainaga wanda ya tsaya masa waye shi?.
Nine Abba bada sani na kad'eta ba tsautsayi ne amma wallahi bada son raina na kad'eta ba.
Taaas taas kakejin saukar mari a fuskar Auwab......Dole ka kawota asibiti mana tunda ka nakastan yarinya mugu azzalumi wallahi saika biya ni 'yata ka kashemun ita koh?.
Nan yafara surfa masifa da jaraba shikam Auwab kallon sa kawai yake tunda yake ba'a tab'a cimasa mutunci ba ji yadda yake zagin sa kamar wani uban sa.
Bani 'yata bazata zauna anan ba....Yana cikin maganar Dr Surbajo tazo da wani file bata lura dasu ba illa K'arasowa da tai kusa da Dr Auwab.
"Dr peteint d'in kafa tana buk'atar jini kuma wallahi group O ne da ita nagetive bama positive ba ya za'ayi?
Ba yanda za'ayi 'yata zan d'auke mugu kawai....Yana gama fad'a ya cire mata oxygen d'in da aka sama ta ya sunkuceta yai waje..
Yana fita Maman Auwab itama ta tawo dan yiwa d'an nata sallama saiganin bayan Abban Zahra tai....itama dai tunanin ta a ina tasan shi amma saita basar ta shige.

Autar hajiya

LAIFIN WA..?Where stories live. Discover now