LAIFIN WA? 32

474 29 0
                                    


Hy guys check out my new book NEENA MALEEK the sweetest love story....

Am not see ur votes and comments how can I continue update?.....

 
LAIFIN WA.

              32.

Gidan Kakus sukaje yai mata sallama acan sukaga Amal..baby ce ta rok'i a bata ita dan ta ta yata zama Kakus bata ki ba tace shikenan.. sai gidan Mama itama sallama yaimata dan yanzu shi Mama kamar Momy take a gunsa babu kunya tsakanin su...daga nan asibiti sukai gun Arfat saboda  yanada surgery 12 daidai shiyasa bazai sami damar rakashi ba.. su Sameer suna school itada shine kawai..
Gida suka zarto wanka da yan tab'e tab'en su sukai kafin ta gyaramasa kayan sa da danbun da tai masa tasaka a trolley nasa.
  Airport d'in Malam Aminu kano 12 :00 na rana baby ce tare da prince sai Amal qanwar Adnan sukai masa rakiya dan zuwa South Carolina danyin wani business.
A tsaye suke yana kallon baby dake murmushi hannun ta kuma Iman ce wadda hannu kawai take bashi akan ya d'auke ta...d'aukan ta yai kafin yace "baby ina fatan zaki kula da kanki da kowa koh?, kaji prince zan kula insha Allah kaidai ka kula da kanka da kuma cikin ka, insha Allah baby..zan kula ya fad'a a shagwabe.
Dariya tai masa tace wai kai kabar su Aman suyi shagwaba amma Kato da kai kake mun rigima kalla kuka ma zakayi ta fad'a cikin dauriya dan itama gaskiya batason ya tafi amma tasan muddin yana nan bazai barta tayi abinda take so yara shekara biyu amma yace baiga ranar yaye su ba.
Baby ai kece bansan meyasa kikace bazaki bini ba bayan daku nayi komai...haba prince ba ko yaushe ne zakace zamu ko'ina dakai ba...inason musaba da rashin juna wataran....baby u are not serious wallahi saikace wanda zan mutu...oho na tuna dan kada nayi amarya tazo......wayyo prince zai kasheni da zancen amarya dariya yasaki sosai a haka yai pecking yaran sa duka har Amal kana sukai bye bye ya wuce.
Hawayen ta share bayan sun taho. Gidan Kakus suka je basu dawo ba sai dare...wanka kawai tayi taiwa yaran ta tabasu Nono suka k'oshi tace tofa munyi final daku yara no more feeding nono again....
Mama nono taji Aman yana cewa...dariya tai tace yaro kasha son ranka zo kasha dandai gobe final....maimaita wa yai yace Mama Final? Eh final.
Aunty Baby wai yaye su zakiyi? Yes Amal yara sun girma yaye su zanyi batare da kowa yasani ba...koshi uban gayyar bazai sani ba saiya dawo.
Allah yasa ba zasuyi kuka ba?, Ameen Amal mu kwanta. Baccin su sukai 5:00 nayi ta tashi da salati a bakin ta wanka tayo maza tayi kafin ta tashi Amal ma...tana fitowa tafara d'aukan Iman tayi mata wanka..Amal maza gyara ta kinji?, 6 nasan Abban su zai kiramu saboda yace mun 4:30 zasu sauka kinga yana gama kama guri zai kiramu kada yaganmu ba wanka gara muyi sauri.
Wankan tayi musu cikin kan k'anin lokaci ta gyara su tsaf tasaka wata arniyar riga maikyau tana gamawa dama already ta gyara d'akin ta...Al mara'i ta d'akko wa yaran ta basu.
Zaman ta kenan tajiyo k'aran wayar ta...shine kuwa da murna tai sallama suka gaisa baby ya kike kunna Laptop naki muyi video call ina yara na sunsha nono?, dan dariya tai tace sunsha Al mara'i ma suke sha.
Ok! Kunna wa tayi hira sosai sukai kafin tabar gun yaran ta shige d'ayan bedroom d'in suka fara kashewa juna zukata.
Baby bara nayiwa Kakus da Mama da Momy waya koh? , eh hakan is good nima zani asibiti yau Arfat yana nan ai?, eh yana nan yakamata kije baby a gaida mun da yara na, zasu ji Habeeby....take care insha Allah zanyi wanka nayi bacci sosai kafin mu shiga meeting.
*******
  Safiya nayi breakfast sukai itada yaran..asibiti suka tafi gwajin farko ya nuna ciki wata d'aya da wasu kwanaki..Arfat murna itakam cewa tayi ya taimake ta yai shiru kada ya fad'a kawai yace maleria ce amma ba komai.
Ya yarda duk da baisan dalilin ta ba..daga nan gidan Mama tayi a can ta wuni itada yara wad'an da Fauzan ya d'iba basu suka dawo ba sai gaba da magreeb.
Ikon Allah yaran nan basa kukan Nono kalli yanda suka fice sai yanzu suka dawo?, eh Mama dake kafin su fita sunsha sosai..oho koda naji baran ma dai suna shan Haleeb ba zasuyi kukan Nono ba...itadai eh kawai take cewa dan gaskiya Boobs nata suna dan zafi danma yaran basa kuka da abin sai yafi haka ganin yanda zazzabi zai rufe ta ne yasa tayi sallama da su suka koma gida.
  A kwana a tashi na Allah cikin ta yashiga wata na biyu kuma babu wanda ta gayawa sai Arfat da yasani yake kuma zuwa dubata akai akai.
Yaran ta tun suna kukan Nono har suka saba ma suka manta shi..school tana xuwa kullum kuma sai sunyi waya da prince abinta..cikin laulayin sa kad'an ne amma baya hanata komai kamar na yan uku ne saidai ci yake sata shiyasa anytime akwai abinci kusa da ita Amal kam dariya kawai take ganin yadda Ada ba tacin abinci amma yanxu komai ci take.
Amal qanwa ce ga Arfat kyakyawa ce sosai shekarun ta goma sha biyar tanason Baby shiyasa itama take son ta harta takan zo wataran ma ta kwana.

********
Dining d'in cike yake da kwanuka masu kyau flask da jug masu kyalli kayan abinci ne wajen 8 colour akaiwa Prince dake kan hanyar sa ta dawowa.
  Gayu sukaci sosai cikin kaya irin na China itada yaran ga gashin ta an masa decoration irin na yan China tayi kyau ko'ina a gidan k'amshi yake ga cake guda biyu da tayi masa na happy birthday d'in sa....jiran shigowar sa kawai dan Arfat ne yaje d'akko shi.
Aunty Baby kinyi kyau wallahi, wow tnq Amal nasan nayi kyau yaran fa?, hmm so cutes and finest...tnq Amal...u deserve more Aunty baby u ar such a kind Aunty kowa yana sonki I wish nima idan nayi aure dangin mijina su Soni. ..insha Allah Amal.
Tsayuwar motar sukaji da gudu itada yaran sukaje kafin ma su bude k'ofa ya riga su budewa....kallon juna sukai na yan mintuna wanda su sukan sakkonin da suka aikawa juna hugging juna sukai kafin yabata deep kiss wanda har jijiyoyin ta saida ta jisu...uhmmm a tsaya a haka da mutane a baya. Fuska tayi tace su waye mutanen ni banga kowa ba..kushigo sauri sauri tayi ta jashi wanka yai yana ta son su kasance amma tak'i sabida tanason bashi suprise.
Baby wai mene na sauri haka?, haba prince da mutane fa kazo kaidai..jansa tayi bayan yasaka kayan sa irin nata maroon color...
Suna fitowa yaga duhu..baby mene haka banson duhu fa kinsan....Happy birthday to u....yaji tafi da sauti a bayan sa saiga nepa.
Cake ne yagani a gaban sa har guda biyu masu 3 step wani sunan sa wani kuma harda pic nasa..
Tnq baby tnq all wannan  suprise haka wallahi namanta fa..eh shiyasa mu muka tuna maka...Sai dariya yankawa sukai anan suka ci suka sha kana kowa yabashi gift nasa...yaran sa kam a mak'ale suke dashi shima haka.

*******

Baby su Momy fa jibi zasu zo ending na year ne. Wow nayi murna kasan munyi missing Momy sosai yara ma haka.
Am two weeks da dawowa ta banga kinba yara Nono ba mene haka?, Prince sunfa girma tun randa katafi na yaye su....what kika yaye su da izinin wa?, da izinin cikin dake jikina ta fad'a itama.
Ido ya ware  akan ta kana yamata kallon tsaf sai anan ya gano fa eh baby ta canja sosai.
Murna yafara baby wata nawa yaushe amma baki gayan ba?, wata biyu kan na uku fa kaga dole a yaye su? Kwarai baby amma.....kaga Arfat fa shine ya dubani nan ta gayamasa murna yai yana godewa Allah da niimar da yai masa yana kuma k'ara godewa Baby da bata kasance ba marason yara ba.
*******
   Safiya ce wadda tai daidai da ranar da Momy ta sauka suma su baby shiri suke dan zuwa yiwa Momy welcome...
Baby wai har yanxu shirin bai k'are ba? Prince nagama fa zo ka janyo min trolley d'in nan...trolley kuma me za'ayi da ita?
Alkawarin da mukai ne yau zamu cika shi. Alkawarin me?, wanda zamu bawa iyayen mu yaran mu. Haba baby ai ya wuce magana tun yaushe aka yita gaskiya nidai yaran sun saba dani banjin zan iya barin su tafiyar kwana ma.
Tab alkawari kaya ne kuma mun d'auka for God sake ace kamar ka kace bazaka cika alkawari be...saboda k'aunar da kake mun kace zaka iya komai Danni. ..koba komai ciki gareni Allah zai bamu wani nan da wasu watanni kada kace son yara zai rufe maka idanu kak'i cika alkawarin da kayi..
Nama gane Mama nace bakasan bawa d'an ka shiyasa kake coner coner ta fad'a a hasale irin taji haushin nan...Yana jin haka ya rud'e baby wallahi na haka bane, to yane nidai kawai katashi kayi sallama dasu ina son su amma hakan da mukai wani k'auna da daraja ne muka siya wa kanmu prince let do it relax Habeeby tafad'a tana d'an shafa bayan sa.
Murmushi yai yace naji baby taho....Ina yaran? Tafiya sukai sai gidan Kakus inda anan Momy ta sauka.

Auta ce

Love u all...

LAIFIN WA..?Opowieści tętniące życiem. Odkryj je teraz