LAIFIN WA? 30

423 22 0
                                    

LAIFIN WA?

Na
Re@l Autar hajiya

30

Ihu ne kawai Auwab baiyi ba tsabar takaici jibi yara har an rabasu...
Indai kana sona kamun wannan shine abinda ya Fado masa....tunani yai kuma fa haka ne dan Momy zata so wani a kusa da ita....tunda shi zai koma 9ja ne da zama ita kuma tana nan.
Kakus koba komai jigo ce ta rayuwar sa zata so k'aramin yaro wanda zai debemata kewa..Kuma idan sukace zasu riqe yaran ba zasuyi wani abin kirki ba..dan suna can ne gobe suna can (ma'ana yau suna China gobe Jordan jibi 9ja tunda yana business sosai yanz).
Mama kuma bazai yuyu ace ya rabawa dangin sa yara ba ita ya hanata sosai zataji dad'i....d'agowa yai yana murmushi yace baby zanyi komai dan ke naba dasu shikenan amma fa.....dariya tasaka tana murna tnq so much prince banyi expecting zaka yarda ba...nan sukafara kissing juna....Arfat ne ya kalli Fauzan yace wato wallahi ni tunda nake bantaba ganin ma'aurata masu kula da juna ba haka sun birgeni baran ma da naji za'a bamu yara dole na k'ara son su.
Breaking kiss d'in sukai kafin tace prince I'm hearing Arfat sounds is he here?, same baby juyawa sukai ido hud'u sukai da su suna tsaye.
Ido baby ta murje still Ya Sameer ne da sauran da gudu ta tashi taje ta rungume yayun ta shima gun nasa yaje suka rungume juna..ku zuwa ba notice?, ka koremu to shege katasa yarinya a gaba da jegon ma kaidai ka shiga uku..
Naji yanzu dai kuje ga yaran ku nan nazama babba banyin wannan hayaniyar...kafad'ar sa suka buga congrats bruh.
Part daban aka basu wanda ya k'ayatu da kayan more rayuwa na duniya kusa da nasu Baby ne. Momy kanta tayi farincikin zuwan su ta k'ara yadda da ake cewa garin masoyi baya nisa.
Auwab d'aukan su yai washe gari suka zaga gari amma kafin su fita saida yasha takaran banda kallon kowa banda kuma zuwa inda mata xasu ganshi....shidai murmushi shine nasa da kuma amsawa.
Sunje places like SHAMIAN( pedestrian - centric island with stores ), BAIYUN MOUNTAINS ( Bunjee jumping and mountain ), CHIMELONG PARADISE (Park with rollers coaster and thrills rides), gaskiya sunga abubuwan tarihi da kuma abubuwan sha'awa sosai.
Restaurant kam...sunje ba adadi wanda sukafi zuwa a zuwan su a kwana uku shine LA VITA E'BELLA abincin Italy ne su Arfat yanason abincin shiyasa yake jansu suje. SULTAN RESTAURANT shi na yan middle Eastern be da mutanen Turkish ...sai QIKUAIN SHANXI RESTAURANT normal abinci ne na Chinese gaskiya sunga gari selfei ba dama duk inda sukaje saida sukai.
Sune Hong Kong HUAZHONG garin kakkanin Auwab.
******
Akace idan ba kayi bani guri sunan 'yan uku suna be nagani na fad'a dan kaf duniya ya watsu baran da sukaga ma baby itane wadda ta haife su batare da taimakon inji ko allura ba ikon Allah kenan yafi gaban wasa.
Suna ne na haduwa wanda kaf kafaffen yada labarai ya d'auki d'umi da magaji na wannan sunan.
President na China shine ya jagoranci bikin sunan dan Hotel biyar yace aje ayi sunan, yan uwan Mama dana Momy sunga abin arziqi dake Auwab yabada kujera ashirin sai aka d'ibi yan uwan Maman ta 15 sukuma dangin Mama wasu da kansu sukazo matan yayun ta kaf da yaran su ba'a barsu ba dan tare sukazo da tawagar Mama.
MBC1 idan ka leka bikin sunan ake nunawa saboda Mustaphal Aghar na MBC1 dan uwan sune a Kuwait. MBC Action nan ma an nuna maiyin action ya Daury shima cousin ne ga Abban Auwab.
MBC bollywood sune gaba dan karan Johar da d'an gidan Yash Chopra tare sukai karatu da Auwab suma dan nuna farinciki saida suka nuna.
Baby ko shugaban mahassada na duniya baya kusheta ba tayi kyau harta gaji Prince shima yai kyau ansha suna lafiya an kare lafiya tare da manya manyan gifts data samu daga masu hannu da shuni.
Kwana d'aya bayan suna kowa kagani bacci yake na gajiya.....Yan uwan Maman ta suma part guda aka basu kowa baccin sa yake sab'anin baby dasu prince da yayun ta da suke ta duba gifts da kuma hira na abin dariya.
****
Baby ce itada Sameer a d'aki hira suke jefi jefi kafin ta nutsu tace Ya Sameer me zanwa prince wanda zan biya shi da alkhairin dayake min?, hmm baby kenan wallahi a kullum nikaina tunani nake me zanwa prince na alkhairi gayen yayi...yanada kirki over kinyi sa'a wallahi see the way he take us kamar yan uwan sa na jini Momyn sa mai kirki gaskiya kinyi sa'a.
Baby biyayya itace abinda zakiyi masa ki soshi ki kula da shi ki kaucewa bacin ransa....duk abinda yake so kiyi masa dan Auwab mutum ne da yasan darajan kowa.
Haka ne Ya Sameer wallahi tunda nake bai tab'a mun fad'a ba..baya fushi zan masa abubuwa marasa dad'i amma wallahi baya mun fad'a saima yazo yana ban hak'uri I Iove prince yaya tace a kunya ce, yes I know u love him yarinya amma shi yafi sonki dan yana gudun bacin ranki. Nima haka ina gudun bacin ransa..Dariya sukai kafin yace kingama parking kayan ku?, eh Momy tagama yanxu fa zamu tafi harna kosa naje naga Mama I missed her.
Prince ne yai murmushi a zuciyar sa yace baby insha Allah zan kula dake da kowa naki tunda kina sona dake yaji komai da aka ce lokacin da zai shigo......
Masha Allah...komai yai landing kuma jirgi ya taso cikin ikon Allah da hikimar sa yadda suka taho lafiya daga can haka suka sauka lafiya sumul cikin kwanciyar hankali da salama.
Gidan Kakus suka sauka inda gidan yai kyau anyi sabon pent an canja komai d'aki guda aka ware mata wanda aka k'awata shi da gadajen babies masu kyau.
Tundaga airport suka taho da jama'a dan kamar yan uwa sunsan da zuwan su aka taru ana jiran zuwan su.
Kakus baki har kunne ganin yaran prince har kukan dad'i tayi abinci kala kala haka aka jera musu Abba mijin Kakus shima murna yaran yayun Momy murna ga triple a gidan su gaishe gaishe akai sosai kowa yaga yara..
Ya Sameer nidai gun Mama zani na ganta?, baby kibari.....naki wallahi nidai Mama sai kula. ..ai xan dawo amma inason ganin Mama.....ta bayan ta taji an rungume ta haba baby na yanxu zamuje Mama taga yaran mene na kuka yara na kuka kema kin ayi anya?.
Prince to ni koba yaran gaskiya zani nidai sai kuka....haba baby kibari da daddare mana....a fusace ta mike magana zatayi komai ta tuna saita yi shiru amma ba tabar kukan ba.
Baby waike wacce iri ce daga zuwa sai hauka haka akeyi ne?, baki ta murgud'a sannan ta fice a d'akin.
Silalewa tayi anata hira ta fice abinta bata zame ko'ina ba sai gidan su. Dubawa tayi taga ba kowa motsi taji a kitchen da sauri tayi nan bayan Mama ta hanga da gudu ta tafi ta cakumeta Mama na sai kuka.....ido ta ware baby kunzo itama hugging yar ta tayi a haka suka fito.
Mama nayi kewar ki...nima haka inaji kamar na biyo ki naganki, dats My Mama I love you so much sweetheart..me too my little baby na.
Murmushi sukai kafin tace Mama abinci, abinci kuma to zauna na zuba miki tuwon semo ne da miyan farin kifi sai juice ga kuma vegetarian nan ta zauna taci ta k'oshi tasha ruwa tai hamdala.
Baby murnar ganin ki tasaka bance waya kawo ki ina yaran?.
Mama na hau Napep ne am eager to see you shiyasa..baby u ar stupid taya zaki taho ke d'aya bakida hankali?, Mama to shikenan bazan ganki ba...bance bazaki ganni ba amma hakan da kikai is too bad idan yaran sukai kuka fa?, bakisan jikin ki bai son iska ba yanxu shikenan kin kyauta.

Auta ce

LAIFIN WA..?Where stories live. Discover now