16&17

601 52 3
                                    

🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷faeamgnovelist🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷

Wattpad faeamgnovelist135

🌷ROSE&WINE🍷
Love journey of pain&rejection


16&17

Adjusting na glasses dinta tayi.
Tana shivering. Murmushin mugunta yayi tare da wucewa dakinsa yabarta tsaye. Kuka takeyi cikin takaici.
Jikin asanyaye tashiga daki.
Soheila wani kallo takemata Kafin tayi magana.

"Sis, tun bayauba kinsan yadda Aryan yake still kikabada shaidan, kinsan sunada kudi, daga Nigeria suka daukomu suka suturtamu suka bamu abinci sukasamu a makaranta. Duo because of them ne. Amman meyasa kika bada shaida bayan ba abunda zasu mishi. Illama problem dazaki jawomana."

Shiru jannat tayi tana hawaye

"Abban Aryan is one in a million ko don shi dabakiyi hakaba."

"What about Jennifer, kiga abunda yamata."

"Kika sani ko bashi yayi ba."

Wani harara jannat tama soheila takauda kai.

"I want to be alone." Jannat tafada. Humm kawai soheila tace tare da fita tabarta. Tana zuwa palour taga Aryan zaune kan dinning table momy na feeding nasa. Tana shafa kansa. Lumshe ido soheila tayi Tana murmurshi yadda Aryan ke shagwaba yana ci.

"Mom I need my coffee."

"Ke go and make coffee for him."

"OK." Dasauri soheila tajuya taje kiran jannat.
Tahowa jannat tayi zuwa kitchen zata hada coffee taji mutum tabayanta. Dasauri ta fadar da coffee tajuya suka hada ido da Aryan. Dagamata gira yayi tare da sa hannu a aljihunsa.

"Just to find out who always make that coffee for me." Yafada tare da kallon coffee dake zube kasa. Dukawa kasa tayi tana picking yasa kafansa ya danne hannun nata. Kuka takeyi sosai.

"It hurt right?" He said sternly

Shiru tamasa tana kokarin cire hannunta yasake dannewa.

"Does it." Dagamasa kai tayi alaman yes. Murmushi yayi tare da cire kafansa. Yafice abunsa.
Dago hannunta tayi tana kallon yadda yabace da jini,ta yenyanke. Gashi yanamata zafi. Wankewa tayi tana kuka, barin kitchen din tayi.asma tasamata bandage but bata gayamusu meysametaba.

Sake hada coffe tayi. Ganinsa tayi kan kujera. Yana duba wani papers. Saban wani maitanci kallon dayakemata saura kadan tazubar dashi. Yatare. Tare da karban coffee. Sipping na coffe dinsa yakeyi cikin kwanciyar hankali. Yacigaba da duba papers. Abban ne yataho parlour. Jannat da sunkuya har kasa tagaidashi. Murmushi yayi. Yace ta zauna.

"No sir thank you."

"A.a jannat zauna nasan kinyi aiki kin gaji."

Wani harara Aryan yamata sanda cikinta yatsure.

"Dad she wont sit, taya INA zaune zata zauna? No way." Aryan yafada yana kallon papers NASA.

"So tunda kananan I wanted to tell you something, company na danace zakafara kula dashi, nasamo maka P.A."

"Who."

"Gatanan, she is brilliant ko a school nasan da haka. So hankalina yamzu zaikwanta because I trust her."

Dasauri ta dago idonsu yahadu kowa yama junansu harara.
Cizan lips dinsa yayi yadda yaga tamasa harara wato tun yanzu rashin kunya zatafara mass don't anbata matsayi.

"Dad bawata banza dazatamana aiki a company, kamanta a titi kadaukosu fa shine zaka yarda dasu."

"Son, this my decision, daga gobe zaku fara zuwa."

Hawaye jannat keyi. Don ita tagwanmace ace ita dakikiya akan tahada guri da Aryan.

"Nagode sosai dady da alkhairi dakake mana, Allah yabiyaka. But dad I am sorry inaga da ansamu wata because banda experience nayin haka."

"No, kobaki dashi ga Aryan he will teach you. Don't worry kushirya gobe zakufara."

Girgiza kai tayi alaman toh. Tawuce.

Sosai soheila dasauran sukayi murna. Basu da Kishin junansu sam.
Safe nayi. Dasauri ta shirya. Tana shiryawa tafice tahau bus. Tana sauka tafara kalle kalle.
Addua kawai takeyi how can she work Jere, ordinary girl like her. Rike jakanta tayi kam. Tagyara eyeglasses dinta tasauke ajiyan numfashi tashiga. Kowa sai kallonta sukeyi.

Wata black beauty tafito tare da gaishe da ita. Tashiga da ita office. Knocking jannat tayi tabude kofan. Bakowa tagani ciki. Zama tayi kan kujeran. Looking at everywhere. Nanne office NATA koko she is dreaming ne. Shigo Aryan yayi yana karemata kallo haryaxo dab da ita.juyar da kujeran da take zaune yayi tana facing nasa. Niyan Tashi tayi but takasa.
Kallonta yakeyi har cikin ido. Binta yakeyi da kallon daga sama har kasa. Karamatsowa kusa da ita yakeyi ta turesa tare da Tashi.
Dama tasan tabbas he will try to come close to her. Saboda Aryan tantirin da iskane baida kunya ko kadan. Wani kallo take binsa dashi na tsana.



ROSE AND WINE ✅ Where stories live. Discover now