67

348 38 0
                                    

🌷ROSE AND WINE🍷
love journey of pain and rejection
Hausa novel

Wattpad feeezah135

67








shiru jannat tamata ,ahankali soheila tasa hannunta Akan fiskan jannat ta Dan taro... meyasa bazakiba min Aryan ba,meyasa kikeso kisa zuciyata tafara tunanin aikata wani Abu?"

kallonta jannat keyi

"jannat banaso na cutar dake, Dan Allah kibarmin Aryan, wallahi Aryan shine rayuwata ,idan idan yakoma gunki mantawa Dani zaiyi, bazan iya rayuwa Babu shi ba wallahi mutuwa zanyi." Ta kankance murya tana kallon jannat cike da tausayi.
"Komai kina barmini Amman meyasa kika kasa barinmin Aryan?"

Soheila I have nothing to do with Aryan.
Tana cikin maganan taji mota yasaya jikin soheila yabata something is not right tana lekawa taga Aryan wani wawan razana tayi tafara tunanin where to hide tana ganin lungun daya rufu da labula ta guda da buya tana sauke numfashi. Ahankali yashigo idanuwansa suka sauka akanta. Wani wawan harara tamasa

Jannat
Shiru tamasa tare da harde hannu alaman mey yazo yi
please you can change your mind Akan abunda nake shiri , ki yarda Dani jannat, wallahi I am a change person just like you always wanted, then why baza ki yafeminba? I love you."

Wani jiri yadauke soheila da abunda takeji.

Trust me and give me another chance to be with you zakiga abunda nake gayamiki is true, banson nazama dalilin gushewan farincikine, but inkikaki yarda I will have no choice than to take my daughter because she never hate me as you did."

She hate you more than me , because she know how devilish her father is... Do you know what Aryan haseenah isn't that simple as you see her, when she hate something she difinately make sure she never set her eyes on it and I won't even mind because even your dark side,bakin halinka da mugun halinka ka shafamata."

Jannat?
Juyamasa baya yayi ahankali ya tako tare da niyan juyar da ita tawani wurgamasa harara tare da zubamasa Mari daya a fiska Wanda yasa soheila kaman tazo ta ramama sa .baiyi mamakin Jin haka ba tureta yayi ta bugu da bango kafin ya saka hannunsa dukka biyu yatare yadda zata kwace kanta

Slap me as much as you want, but I will make sure kindawo gurina... As my wife.. inasonki jannat meyasa kike wahalar Dani haka Akan just one mistake danayi

One mistake?hummm Aryan kabarmin gida I don't want to talk about anything."

____



Court

Shiru tayi tana kuka Mai cin Rai takasa yarda cewa court sunbada izinin haseenah ta koma gun Aryan, they already win the case.
Tsaye haseenah take da teddy ta tanakallon yadda momyta ke kuka.... Tausayinta yakamata tare da daga Ido tana kallon Aryan. Da murmushi Aryan yakaraso tare da tsunguna inda haseenah take .

"Little princess Dina, karkidamu momyki zata Dena kuka because she will miss you shiyasa take kuka, and Kinga nasayomiki alot of toys and teddy kinaso?

Girgizamasa Kai tayi alaman eh.
Murmushi yayi tare da kashema jannat Ido ta bude Baki tana kallonsu. Rungumeshi haseenah tayi.

Dady take me home.

Wani harara jannat Tama haseenah Tama rasa mey zatace saban mamaki da takaicin. It means juyamata baya sukayi saboda sukaramata baking ciki.

Don't worry yanzu kuwa zamu tafi nasan kinajin yunwa ko

Eh. Tafada Tana girgizamasa Kai kaman wata small baby.

Tashi jannat tayi tana kallonsu tana Kukan takaici










Vote
Comment
Share

ROSE AND WINE ✅ Where stories live. Discover now