43

737 61 13
                                    

🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷
Faeamgnovelist
🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷

© wattpad faeamgnovelist135

ROSE&WINE
love journey of pain and rejection



(Chappy dedicated to mamuhgee)
😥😥long chappy 😷😥

43

Jiri yafara daukan jannat yadda tagansu haka. Atake tafara zubda hawaye tana kallonsu.
Sanda yagaji yabar soheila. Ido biyu sukayi da soheila. Atake ta razana tafara girgiza kanta ma jannat. Dagudu jannat tabar gurin. While Aryan yawuce dakinsa. Tunani kalakala soheila tafarayi tana kallon Aryan har yawuce. Mey nufinshi da abunda yamata? Kodai yafara sontane?
Murmushi tayi tare da taba lips dinta. Bankado dakinta yayi tare da fisgota da karfi yanakallonta harcikin ido.

"Kinji zafiko? Haka nima naji, you keep on rejecting me. You don't need me close to you, you don't want to feel my presence, you don't want to see my face why? Because you think your pure? Kinga abunda yafaru, I just wanted to feel it on you but you keep on rejecting me... As it been you agreed.." Yafada tare da sa hannunsa kan lips dinta

"Has it been you agree this wouldn't have happen." Kallonsa takeyi harcikin ido tana hawaye

"No one dare to reject me but you did? I hope bakimanta da deal dinmuba. Only three weeks remain and you will be mine. Your heart, your body and your soul will all be mine."
Dauko bottle dinshi yayi tare dasawa a glass cup.
Kallon glass cup dinyayi kafin yakomar da idonsa kanta.
"Your nothing but a cheap, who couldn't afford anything, you have no right, nothing, you dare to reject me but you will be force to love me."

"Mr Aryan stop thinking saboda kana da kudi everyone will obey you or do what you want. Zaka iya Satan komai but you will never buy my heart. Bazan taba sonkaba , asalima natsanaka. I hate you." Tafada da karfi tanaja da baya.

"You want to destroy my sister's life? Why ? Yaushe zakasamu zuciya ajikinka. When will you be a complete human being. You don't feel anything."

"Stay away from my sister, she is too innocent. Don't harm her if you do so I will never forgive you."

"Then accept defeat and say what I want to hear from you." Yafada tare da dagamata gira

"Allah tsareni."

"Then kitabbatar dacewa your innocent sister, will damn fall into the trap. So easily hartafada and she knew that ni Mijin sister ne.. Right? So that shows zanmata komey nakeso and you won't have the chance to stop me."
Wani harara jannat ke binshi dashi. Murmushin mugunta yayi tare da bin dakinta da kallo.
Takowa yayi yafada kan bed din because abuge yake gashi balain bacci yakeji. Hadiya miyau jannat tayi tare da shafa fuskanta dayahada gumi. Because up to now tanakallon abunda yafaru kaman amafarki. Taya soheila zatabar Aryan yayaudareta. Ina tarbiyan da akabasu. Hawaye tafarayi tana kallon Aryan. Allah dai yahadata da wannan mutumin.
Wani gurin tausayinsa takeji wani sa'in haushinsa. Ciremasa takalmi tayi tare da gyaramasa kwanciya daker. Jawota yayi tafada kan kirjinta. Hugging dinta yayi sosai tare da gyara zama yayi baccinsa.
Kokarin Tashi takeso tayi Amman takasa. Kanta tadago tana kallon fiskansa. Aryan yanada kyau sosai. Yana kama da
Zayn Imam jikinsa kuma kaman na hitrik roshan. Komai nashi kyau gareshi. Amman halinsa yaboye kyau dinsa a gurinta. Kwanciya tayi kan kirjinsa ahaka bacci yadauketa

❤❤
Kasa bacci soheila tayi tana rungume da pillow.
Tunani takeyi kar jannat tagayama su umma. What if in jannat tace ta yaudaretafa. What if Aryan yafara sona?
Aikuma indai yanasona meynene aciki? Nima inasonshi kuma zamu iya aursince we are not blood sisters. Tafada tana cizan yasanta. Bazan bari nayi wasa da damataba. Inason Aryan bazan bari naganshi da jannat ahakaba. Kilama he never love her. Jannat ba taste na Aryan bane. She look so dull. And I am more beautiful than her. Soheila tafada tare da kallon kanta a mirror tasake murmushi.

❤❤
Ahankali yabude idonsa. Kallonta yakeyi yadda take bacci
Peaceful akan kirjinsa. Tabe bakiyayi yana kallon lips dinta. Lunshe ido yayi. Tare da gyaramata kwanciya yamayar da ita kan gado. Tsuramata lazy eyes dinsa yayi tare da lumshe ido again. Rolling eyes dinsa yayi dayakalla idonta da eyeglasses. He just hate that bloody shit. Ahankali yacire. SSanda yakara lumshe ido tana kallonta. Jin motsin Abu ajikinta yasata bude idonta dasauri. Ido biyu sukahada. Atake tatashi tana kallonshi. Zuciyanta nabugawa uku uku. Dama anan yakwana. Budemasa kofa tayi alaman yafitamata adaki.

Murmushi yasake yana kallonta da jajayen idonsa. Lallai yarinyar nan tarenamasa hankali.
Tashi yayi a hankali yazo dab da it's ahrsuna shaman numfashin juna. Light kss yamata a cheek yana kallon  reaction dinta.
Komawa baya tayi tanamasa kallon mamaki. Babu shakka Aryan naneman abune agurinta. If not Inda Aryan da tasanine ba amasa Abu yabari. Meysa komey tamasa saidai yayi murmushi. Koyayi fushi anjima zaisake disks. Kodak yanaso yalalata musu rayuwane? Kodai akwai wani manufa akanshi?ajiyan zuciya tasake tana binsa da kallo.

🌷
Ahaka rayuwa tacigaba. Soheila kullum son Aryan karuwa yakeyi. While jannat ko hada ido basaso suhada dashi. Gashi soheila tadau gaba ta aza akanta. Ko magana batama jannat ko jannat tayi yunkurin mata magana mannamata hauka takeyi.
Tanagama hada coffee takaimasa daki. Kwance yake yarufe Kansa da bargo Amman ba dukkaba zaka iya ganin bare skin dinshi awaje. Kauda kanta tayi zata FItA taji muryansa.
"Nikikeso inzuba tea din?"
Zubamasa tea din tayi tatako Inda yake ta ajiyemasa a table.Tashi yayi yazauna. Binsa takeyi da kallon. She was just thinking anyama yayi sallah? Tun da take arayuwanta Aryan baitaba takawa daniyan zuwa masallaciba. Kallonshi takeyi tanajin tausayinshi , Aryan is just a spoil brat. Yanada ilimin addini Amman baya anfani dashi saboda Yabatasa. Yakamata ko ba komai taringa gayaramasa kozai gyaru.
Zama tayi kan bed din tare da tattara dukka strength dinta.
"At least yakamata kana tashi kana sallah, zuwa masalalci is most to you, don't you feel guilty?"
Dagowa yayi yana karemata kallo.



❤❤

ROSE AND WINE ✅ Where stories live. Discover now