62

527 56 5
                                    



09 April 2019

17:15

Haseenah kallonsu takeyi tana rike da teddy ta na kare musu kallon da fararen idanuwanta. Kallon haseenah yakeyi he couldn't even believe this is his daughter grown up like this,ganin dukkansu kallon juna sukeyi dasauri jannat ta tare ta tare da rungumeta ''haseenah bakiyi bacci ba'' girgiza kai tayi alaman no'' you need to sleep dare yayi'''' mom I cant sleep please kisani bacci'' ok kije yanxu inazuwa kinji'' ok tashi jannat tayi bayan haseenah tawuce harde hannayenta dukka biyu tayi'' please I don't think I need to repeat what I said again'' kafin yayi magana ta nunamasa kofa'' leave mr aryan'' sanda yayi mintuna kafi yafita kulle kofan tayi tana hawaye tare da mannuwa da kofan sanda tagama kukanta tawuce dakin haseenah ta kwanta gefenta tana shafa kanta ahankali haseenah ta dago idanuwanta tana kallon jannat ''mom, kuka kikeyi '' aa ba kuka nayi ba I was just tired ''rolling eyes nata haseenah tayi ''mom can I ask you a question'' eh'' who was that man waye jannat asked ''the man your talking to mom kinsan shine yasa akamin dukka and by the way I hate seeing his face he is such an arrogant and by the way wani magana yakeyi'' dake eh eh i was just warning him not to talk t you after what he did oh and meyasa yazo gidan mu I don't know we just met outside and that's why but don't worry I hate seeing his face too so you wont see him again. Ahankali tayi bacci.aryan yana shiga gida yaci karo da soheila a gabansa wani kallon mamaki yamata coffee dauke a hannunta'' I don't need it'' aryan soheila takira sunansa'' nace banaso'' ok ok zama yayi kan kujera'' did you meet her'' if I meet her what do you think will happen kallon shi tayi kafin ta gyara zama maybe ''rejection again'' murmushi yayi really'' aryan did you meet her aa I checked the shop she wasn't there kallon mamaki tamasa'' so will you keep looking for her'' aa why will I do that.'' will stop asking me stop question and by the way when I told ou jannat is alive you didn't look happy and surprise you didn't even want to meet her why'' yafada yana kallon kwayan idonta ''because if I do so I don't want to feel guilty for marrying you she will be broke and maybe she will even hate me ''eh good thought I have already book your ticket you are going back tomorrow and don't even say no I will come back after finishing my work.ahaka yatashi yatafi kallon haushi take masa tafiya gobe what if yahadu da jannat and yasan yana da ya.wurgi da coffe tayi tana kuka wai meyasa aryan baiganin soyayyata I just hate you jannat.koma wa dakinsa yayi yamatso kusa da window yana jin iskan dake shafan fiskansa ba abunda yakie tunawa sai jannat saikuma tunaninsa yakuma kan haseenah because ba shakka she look like me.yakasa mey zaiyi what to do how to bring her back to my life i just need her back tsotsa zuciyansa yayi yana girgiza kai.while samir shima yaksa tsukuni safe nayi yashirya dawuri yayi hanyan gidan jannat hasseenah nakalloshi ta rungumesa nayi missing naka inakaje murmushi yayi kafin ya amsa aiki naje nayi amman now am back .tsalle tayi ta kama hannunsa yauwa zamuyi wasa ko yace eh sosaima ganin jannat ta shigo hade da rai yasashi dan ja da baya. jannat mey kikeyi a waje bance karki fitoba, mom wasa zanje nayi da daddy na,kallon juna sukayi da samir da masa harara.ba wasan dazakiyi wuce ciki'kuka haseenah tafarayi tana jan hannun samir no no karkiyi kuka kinji bakyaso nasayamiki teddy ne mai kyua girgiza kai tayi alaman tanaso toh kishiga ciki zansameki toh tace tashiga tana murguda baki. kallonshi jannat keyi look jannat i am sorry for what i said insha allah bazan kara cemiki wancan kalman ba i just want to be with you guys wallahi haseenah tashiga raina let me spend time with her kafin natafi .kallonshi tayi zata shiga ya tsayar da ita da cewa please.samir inacikin damuwa bakasan komai ba mahaifin haseenah is back and yazo yana cemin na yafemasa while i dont want to be with him banson haseenah tasan he is her father .banson yazo ko kusa da ita zairabamata mugayen halenshi and nama haseeanah karyan you are her dad idan aryan yayi wani mistake tasani she will go back to him leaving me.aryan ba mutumin kirki bane. dasauri yajuya dayaji sunan boss nasa. aryan kuma eh thts=ats his name kodai mr aryan i think if i am not wrong he is the one my boss, duk labari yadauka yakwashemata. gyara muryan yayi what if you i mean we pretend to be with lovers definately aryan will be jealous and we will plan like zamuyi aure definately zaikoma he will lose.kallonshi takeyi kafin tagyara eyeglasses dinta this a good idea tafada tana murmushi murmushi shima yayi yana kallonta he just wish jannat will be his forever.

.assalaamu alaikum hope dukka ku kuna lafiya i know you kunjira shiru but please kunama writer uzuri you dont know what happened bayadda za ayi ina littafi naki karasawa so i think now that i am back everything is now ok.

ROSE AND WINE ✅ Where stories live. Discover now