55

708 78 21
                                    

🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷

🌷ROSE & WINE🍷
love journey of pain and rejection

Wattpad faeamgnovelist135

55

Sati daya haseenah kuka baci ba sha ,Ita Sam wai saitaga Dady ta.
Jannat tun bata damuwa hartafara tsoro.

Kabir Saxeena takira suka nema guri babu hayaniya suka zauna

"Wallahi , haseenah ta birkicemin, tasan yana raye."

"Taya tasan da haka?"

"I don't know, haseenah is too clever , I don't want to lose my daughter, please inaso ka taimakeni."

"Go ahead, inaji, insha Allah komai zanmiki."

"Please, kanemanin wani, Wanda zaiyi acting role din abbanta, inyaso zanbiyasa, inaso yayi acting Yakuma sa haseenah ta tsane dad dinta din, please."

"Ajiyan zuciya yayi yana tunani, OK zannemo, ."

Murmushi tayi tana godemasa.

"Now everything will be fine...."

🌷🌷

Cikin rashin jin dadi ya tashi yashiga toilet yayi brush ya kunna shower. Yadade cikin shower kafin ya kulle yadaura towel ya sa daya a kansa. Yanagama shiri. Ta fito.... Anajin motsinshi sanda kowa ya gigice don a shekarunnan Aryan bakaramin shedani yakara dawowaba.... Kana Abu kadan punishment goma.

Dasauri sukafara aiki. Harara bhaila ta wurgama Aryan.... While khalifa yaharare soheila.
Don juyasu takeyi kaman waina.....

Zama yayi kan dinning yadan gyara murya. Spoon daya yayi ya ajiye tare da hadawa da cold water. Coffee ma ya ajiye don ba abunda ke masa dadi baccima bai isheshiba saboda kullum mafarkin dayakeyi.

"Zanyi tafiya, maybe zanyi one week or less than." Yafada tare da dauke eyeglasses nashi.

Cikin mamaki soheila takallesa. Baigayamata da tafiyanba. Binshi tayi a baya.

"Haba heartbeat shine bakagayamin ba?"

"It was urgent, nima banso tafiyanba."

Langwabewa tayi ta girgizamasa kai

"I will miss you."
Kauda kansa yayi ya girgizamata kai. Sunbatansa tayi a goshi saiyaji wani iri har tatunomasa da jannat da sauri yatureta.
Bataji mamakin hakanba saboda tasan dalilinsa nayin haka. He still remembered her, her memories still dwell in his mind.

Byebye tamasa. Bodyguards nasa sukabi bayansa.

Airport sukawuce ,sanye yake da bakin glasses ba murmushi ko kadan a fiskansa.


ROSE AND WINE ✅ Where stories live. Discover now