69

474 41 8
                                    

🌷ROSE AMD WINE🍷
love journey of pain and rejection

Hausa novel

Wattpad feeezah135

69

Wani kallo suke binta dashi kallon mamaki .

"Aryan I need an explanation for this?"

"Sorry?"

"Ya naga ex wife naka anan, I don't understand."
Takowa inda yake yayi kafin yazaunar da ita Akan kujera,

Antt she is back, back to my life, kafin nazo da ita uncle and some of our relative an Mai da aurenmu, as you I can still bring her back as my lawful wife. Anttt she is back, the peace of my mind and my heart."

Wani kuuna soheila keji tana matse wayan dake hannunta. While jannat ta na kallonsu.

Wani kallo suke binta dashi kallon mamaki .

"Aryan I need an explanation for this?"

"Sorry?"

"Ya naga  ex wife naka anan, I don't understand."
Takowa inda yake yayi kafin yazaunar da ita Akan kujera,

Antt she is back, back to my life, kafin nazo da ita uncle and some of our relative an Mai da aurenmu, as you I can still bring her back as my lawful wife. Anttt she is back, the peace of my mind and my heart."

Wani kuuna soheila keji tana matse wayan dake hannunta. While jannat ta na kallonsu.

anty bhaila takasa magana sai kallonshi takeyi. dama tasan sai anyi haka,yadda Aryan ya susuce Akan jannat. Ashe dama jannat tana Raye. Kai anman banso hakaba.
antybhaila tafada cikin zuciyanta.

and here is our daughter. Aryan yafada Yana nuna haseenah da ta kuresu da kallo tana hararanta

oh ni bhaila, wannan Yar shegen ya kakawomana gida

anty bhaila,don't ever call her with this name, yatace na cikina, u can definitely say that with the resembles damukayi. there is nothing more to add. duk Wanda baison su zauna a gidanan toh su tattara kayansu suyi waje. yafada tare da Jan hannun jannat , haseenah na kallon haka taci gaba da wasanta .

Yana jawota ta buge hannunsa tana Masa kallo harshly. I am not going to stay in one room with you.
tafada tare da harde hannunta.

dariya yayi Yana kallonta.

we are married couples now jannat, and I am all yours, just like you are mine." yafada dab da kunnenta Wanda yasata taji Yar ajikinta.

__

conrnflackes dinta ta ke Sha hankalinta kwance kafin soheila tatako cikin hade da fiska ta zauna kan kujera tana wani gallama haseenah kallo. yamutsr fiska haseenah tayi tana kallonta itama.

KE Mara kunya, fitsarerriya, bar kallona.

cire idanuwanta haseenah tayi Akan soheila tafara bubbuga kafa. "nikam bazan Sha conrnflackes ba ya isheni." tafada tare da jefi da cup din duk yazube a fiskan soheila

innalillahi

shemau ma zaro idanuwa tayi saboda tasan yadda soheila take da matsifa da mugunta. dasauri shemau tamikamata small tissue tafara gogewa. tanagamawa tana Shirin Marin haseenah Aryan yatare tare da jefa hannunta kasa.

how dare you?

how dare me, baka ganin abunda tamin, fitsarerriya yarinya toh wallahi bazan bartaba.

karaman yarinya da ita mey tasani, wallahi kika yarda kika taba jikin yarinyar Nan zaki mugun danasani.

Aryan yanzu nizakama haka Akan wannan?

ai you already know how they mean to me, by mistake tamiki. haseenah apologize." yafada Yana kallonta

sorry." tafada Tana murguda mata Baki. asace

ka gani ko wallahi ba da zuciya daya tafadaba, murguda min Baki  takeyi,."

kallon haseenah yayi Alan hakane dasauri ta girgiza Kai ta marairaice fiska alaman ba abunda da Yi

pls soheila in kishine ke damunki you know I won't take it or allow that to happen in my house. tunda she apologized just leave this conversation. and gaskiya idan wani yatakurama daughter na agidan Nan toh yashirya hukunci da zanmishi.
ahaka yawuce yabarsu.

murmushi haseenah tayi tana kallonta tare da mata gwalo ta gudu.
soheila kaman ta dau wuka ta yanka harshen.hawaye tafarayi saboda haushi. yarinya da akecemata tasan haseenah nada wayo Sarai. Amman sainayi maganin yarinyar Nan. tafada Tana tare da jefar da tissue ta wuce dakinta.
__

wanka tayi tafito ta saka kaya tana kallon kanta a mirror. she never know that's how her destiny will turn to. ajiyan zuciya tayi tare da juyawa taji an rungumeta. wani ture tamasa Tana kallonsa tare da juya Masa baya saikuma tajuyo.
don't think that I came here to be with you. I came here to take my daughter back and to protect her, because wannan gidan no one is good, everyone has an evil intention even you."

jawota yayi a hankali tare da sakamata yatsa daya asaman lios dinta alaman tayi shiru.

is ok we will protect her together. and I will surely prove my love and my regret towards you.whoever have that intention will face our wrath together."

kallonshi takeyi haka Shima

I don't know how many times I dream to see this day jannat.... I love you." yayi mata whispering "i miss your smile, your voice." yafada tare da hada goshinsu wuri daya."I miss your fragrance." ya furtamata dab da kunnenta Yana shakan kamshinta.

"I miss everything about you."










_
short chapter I know.
too lazy to type that long. and anyone I am starting my exams so bear with me pls.❤️

ROSE AND WINE ✅ Where stories live. Discover now