41

630 53 10
                                    

🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷
Faeamgnovelist🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷
©faeamgnovelist
Wattpad faeamgnovelist135

🌷ROSE&WINE🍷
Love journey of pain&rejection

41

"You can't run away from me." Yamata whispering a kunne.
Shiru tamasa Amman basu hada ido ba. Juyar da fiskanta yayi suna fiskantan juna.
Hannunsa yasa kan lips dinta still idonshi yana kanta. Murmushi yasakar mata tare da kashemata ido daya. Jin karar wayarsa yasashi maido da hankalinsa kan wayan tare da daukawa.

"Sir, there is a meeting today, and we are waiting for you."

"OK." Yafada ahankali yana kallon lips dinta. Harara ta wurgamasa ta kauda kai.rike hannunta yayi
"I have a meeting let's go.", yafada mata a hankali.
Haushinshi takeji harcikin zuciyanta. She just hate this man. Wai atunaninshi zata soshi. Impossible. Kwace hannunta tayi tayi gaba tarigasa fita, binta yayi da kallon da lazy eyes dinshi.
Kowa shi sukejira a gurin. Yana shigowa kowa yatashi suna gaisheshi. Haka shiyake baison zama idan yazo meeting so he usually stand and talk for some minutes and go out. Zama jannat tayi kowa na binta da kallo. ignoring dinsu tayi tabude files dake gabanta. Fara meeting dinsukayi kowa shiyake sauraro. Takowa yayi a hankali tare da Dan bending abayan jannat acting as if files din yake dubawa.
Numfashinshi takeji yanasauka kan wuyanta. Kowa kallo suke binsu dashi. Sai gossiping sukeyi. Wasu kuma na murmushi that they look so cute.

" I think my wife is little bit tired so ,meeting din zamu karasa gobe." Yafada still yana bayanta.
Girgizamasa kai sukayi sukatashi suka fita. Daya daga cikin staff din binsu takeyi da kallo. Tana hararan jannat. Tare da fita cikin haushi. Tashi yayi a hankali tare da riko hannunta sukafita.
Mamakin Aryan takeji yadda ya iya pretending kaman bashiba.
Karo sukayi da Habib kowa kallon juna sukeyi. Hannunsu yakurama ido yadda Aryan ke rike da hannunta. Kauda Kansa habib yayi tare da wucewa fiskansa ko annunshiwa babu. Tattaro courage dinta tayi akan not to let the tears fall. Amman takasa.

"Yanzu kingane mey nake cewa? Habib baitaba sonkiba asalima he just want to flirt with you. Duniya saida kudi yarinya" Yafada yana murmushi. Fisgan hannunta tayi tawuce tana kuka. Murmushi yasake tare da Binta a baya. Don yasan mota tashiga she want to go home. Tada motan driving yayi suka wuce gida.

Momysa na kallonsa tasake masa murmushi hugging dinta yayi shima

"Nasan your tired, go and fresh up ga abinci najiranka."

"Mom banjin cin komai, just coffee."

"OK." Tafada tana hararan jannat. Dasauri jannat tawuce kitchen don tasan momy Aryan batada mutunci ko kadan. Tanagamawa shikuma yafito wanka sanye da simple kaya ajikinsa Gakuma turare dayamamaye gurin. She just love that perfume.
Taba gashin kansa yayi tare da zama kan cushin. Ajiyemasa tayi but idonsa nakanta . yanagama sha ya ajiye tare da juyawa da fiskan shugwaba.

"Mom seriously, ban iya bacci nikadai, tsoro nakeji jinakeyu kaman aljanu ke yawo asama. Mom kodaakwai aljanu gidan nanne?"

Pashewa da dariya mom NASA tayi "Aryan are you serious? Wani excuse kake shirin yi, nasan dai tukana karami kake kwana alone. What change you now? Nasan you need something from me, tell me meykakeso ,komey kakeso Aryan zakasamu insha Allah."

"Mom serious, I can't sleep ,I want something to warm me up." Yafada tare da kallon jannat da tazubamusu ido tanakallonshi, dasauri ta kauda kanta tanajin yadda zuciyanta ke bugawa.

😍😍😍

ROSE AND WINE ✅ Where stories live. Discover now