34&35

541 57 0
                                    

🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷
Faeamgnovelist
🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷
©faeamgnovelist
Wattpad faeamgnovelist135

🌷ROSE&WINE🍷
Love journey of pain&rejection

34&35

Zuciyanta yafara bugawa uku uku. Takowa yayi a hankali gurinta yanabinta da maitancin kallo. Kauda kanta tayi tafara hawaye dataga key din ya wurga akan bed dinsa. Sake mata gashin kanta yayi tare da lunshe ido yana kallonta. Hannunta yariko yafara shaka kamshinta."ke kikakawo kanki, so kinga don't complain whatever I did to you." Yafada yana kallonta da lazy eyes dinsa.
Kwace hannunta tayi da sauri tanufa bed din dauko key yarigata daukawa.
"Please ni....ka......barni nafita. Niba yar iska bace."

"Tunda ni Dan iskan ne ai dasauki." Yafada tare da sa lips dinsa kannata. Hawaye tafarayi tana turesa amman INA. He has gone too far. Tattaro dukka karfin tayi taturesa.
"Allah ya isa." Tafada tana goge bakinta. Takowa yafara yi gurinta tanaja da baya har ta isa karahen bango. Dab da ita yazo yanamata maitancin kallo. Lallai ta yarda cewa Aryan tantirin dam iskane. Jikinta kawai yakeso kuma bazatataba bariba. It look like kaman yasha yabuge shiyasa yake misbehaving da ita.

"Sit." Yafada da tsawa. Dasauri tazauna kan bed din tana hawaye. Lumshe ido yayi yana kallonta. Sunkuyawa gabanta yayi tare da rike hannunta yanashafawa a hankali.
" I hate this your old traditional glasses. " yafada yana yamutse fiska. Harara tamasa bata tankaba. Ganinshi haryanxu da towel yasata kauda kai. Tashi yayi yahaura saman bed kansa yasa kan laps dinta yana lumshe ido. Zaro ido tayi zuciyanta nakara bugawa.

"I am not use to sleep on someone laps but I gave always crave for it.  They are all busy leaving me behind." Yafada cikin sanyin murya. Surutu yakemata haryayi bacci. Daker tasamu ya kwanta kan bed. Niyan dauka key tayi yariko hannunta.
"Are you too going to leave me alone?" Shiru tayi tana kallonsa a hankali Yakoma da gudu tafita hartayi karo da soheila.
Kauda kanta soheila tayi zatawuce jannat tarikota.

" we Are sisters, baikamata muna gababa. I never wanted to marry that beast.'"

"Kidena batamasa suna." Soheila tafada tana hararan jannat.
"Please stop being so childish, wallahi nima Hanson aurennan."

"Then divorce."
"Inda zaiyu danayi , umarnin iyayena nakebi. Koda we are divorce, soheila you can't marry Aryan."

"Humm!! Karki manta ubanki ba ubana bane. We are different so I can and I will. Jannat kinkwacemin Aryan agabana. Yazama dole kirabu dashi ."
Shiru jannat tayi tana ganin ikon Allah. Wuce soheila tayi tabarta. Tasha kuka tafin tayi shiru.Zaune cikin dakinta  tana sewing na cotton dress. Kira bhaila takwalamata. Dasauri tafito.

"So nakeyi naga kayannan tas, put it inside the washing machine." Binkayan takeyi da kallon. Kayan aryanne. Zuwa tayi tasa tanagamawa. Taji Aryan nakwala kira. Tasan ita yake kira.
Shiga tayi tana tsoro tsoro wannan karon a kofa tasaya.

"How many times zanringa cewa agyaramin black shoes dina?"
Shiru tamasa tanabinsa da kallo.
"And where is my coffee? Kodai kinga antaimaka aka auraminke yasa kinaganin me matar gidan nanne? Your still the same , your still a maid."

ROSE AND WINE ✅ Where stories live. Discover now