Episode 5

463 22 0
                                    

MEENAL✨
✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨
EPISODE 5
Around 9, Ahmad ya isa  Cairo Marriott: royal suite, the best and one of the most expensive hotel a Egypt which costs  $15,000 per night Wanda yayi daedae da  five million four hundred seventy-nine thousand five hundred duk kwana a kudin Nigeria, he took a rushed shower, ya ci abinci ya kwanta da tunani fal a zuciyarsa. Tun karfe 3am ya tashi yana gabatar da kiyamul Layli ta samun nasarar ganin Meenal gobe in ya koma Airport, bashi ya koma bacci bah har sae karfe 7:30 na safe.

Karfe 10am ya tashi, sallar walha/salatul duha ya gabatar yae wanka ya shirya Cikin wata sky blue shadda, Ko abinci bai tsaya ya ci bah ya nufi Cairo international Airport. Guri ya samu ya zauna a inda Meenal ta basa passport dinsa, ya jima a gurin bai ga Ko sahunta bah balle ita haka ya hakura ya koma hotel.

Yau satin Ahmad uku a Egypt, kullun yana kashe  $15,000 a hotel kawae Banda sauran abubuwa, (nikam nace taka ta sameka, I wonder irin kudin da su Ahmad suke dashi da har zae kashe 5 million + every day, anan ake shadaudau din gaske)

Abu dae ya ki ci ya ki cinyewa a bangaren Meenal, kullun fuskar Ahmad take gani, Ko abinci in Ana so ta ci sae an furta sunan sa. Kwance take Tana tunani Kiran ya Ammar ya shigo wayarta, a sanyaye ta dauka, bayan su gaisa ya shiga yi mata fadan irin halin da Aby yace ta jefa kanta, daga karshe ya sanar mata da cewa ending this week zai dawo kuma ta tabbatar ta koma normal kafin ya dawo if not zata ji a jikin ta. Bayan ta kashe wayar, ta ja wani dogon tsaki hade da sa wayar a flight mode gaba daya.

A kwana a tashi yau watan Ahmad daya a Airport din Egypt yana neman Meenal, tun safe in yaje in da ya hadu da ita ya zauna ba shi zae koma hotel bah sae dare, har ya fara tunanin ya rasa matar sa haka ya hada Kayansa yau Thursday ya wuce saudia Arabia, a Jedda ya sauka, nan ya hau motar da ta kai sa Makkah domin gabatar da umrah da niyyar Allah yasa yaga Meenal a zahiri, Al safwa tower Dar al ghufran ya sauka, booking din 2 days yayi because on Sunday yake so ya je medina domin kuwa ta Prince Muhammad bin abdulazeez Airport, medina zae wuce Nigeria.

Abinda ya faru kenan, kwanansa biyu a Makkah, yayi umrah ya wuce medina a yammacin asabar, da daddare yaje ziyara raudaaa, a masallaci ya kwana sae da safe ya koma hotel daga nan yae shirinsa zuwa Airport.

Ammar ya shirya kayansa da komae ya nufi Airport domin kuwa by 10am jirginsu zae tashi from Saudi Arabia, medina to Nigeria, Kano state.

Jirgi daya Ahmad da Ammar suka hau, karfe 10am suka tashi, around 2:30 suka sauka a Aminu Kano international airport Nigeria, Kano state.

Tun karfe 1, Meenal take jiran fitowar Yayanta Ammar, gabanta neh ya shiga dukan tara-Tara ganin fitowar sa, haka ta daure ta nufi inda yake don karbar akwatinsa, Ahmad da ke tsaye a bakin kofar shiga ya hangi wata kamar Meenal dinsa, mamallakiyarsa uwar yaransa, Kara kura mata kallo yayi, tabbas Meenal dinsa ce, take ya fadi kasa yana me wa Allah sujjada, Allah ya karbi adduarsa, ya nuna masa uwar yaran sa a zahiri, dagowar da zae yi..........nikam nace shadaudau

To be continued
Shadaudau Writers

Meenal Where stories live. Discover now