MEENAL✨
✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨
EPISODE 1
Ammar, sunan yayan Meenal kenan Wanda take matukar sonsa duk da cewa yana takura mata wasu lokutan, Ammar ya bawa meenal shekaru akalla shekara 10 Ko ma fiye da 10. Duka su biyu ya'ya neh ga Alhaji Muhammad (Abu Meenal) and Hajia Sarah (Ummu meenal).
Meenal na da shekaru 18 a duniya Amma in ka ganta sai ka rantse tayi 25 saboda yarinyar tayi, Coca Cola shape, sexy eyes, the lips! Damn attractive...in short everything just perfect. Ta gama primary school dinta a Egypt, sai suka dawo Nigeria don wani aiki da mahaifinta zae gabatar which would last for atleast 15 years, for her secondary school, she attended Maitama Sule academy, Kano state. Looking forward to start studying information science at Maitama Sule University.Alhaji ismaeel Hydar, the very proud commissioner of police, ya auri Hajia Saudat har na tsawon wasu shekaru basu haihu bah, sae daga baya Allah ya azurta su da yaro namiji mai suna Ahmad da kuma mace Amyshaaa, tsakaninsu kusan shekara Goma sha biyu, daga kan Amysha neh basu sake samun wani rabo bah, wannan yasa suka sangarta yaran domin kuwa su kadai ne magadansu a duniya.
Kwance meenal take Akan cinyar umminta Tana shafa wayarta Kirar iPhone X, take wayar ta dau ringing, basarwa tayi domin kuwa meenal daban ce a Cikin mata, bata son a kirata a waya Ko kadan, gwara ma text message ta kan dan duba shi time to time not frequently, sae a karo na biyu ummu meenal tace babyna pick the call, it might be vital, by the way, waye ma yake damun babyna? Murmushi meenal ta saki na nuna tsantsan soyayya ga umminta, "Laa a'arif wallah ya ummi" ta fada Cikin yarensu ma'ana itama bata San meh Kiran bah. A hankali ta shafa wayar ta Kara a kunne, muryar da taji neh ya sa tayi saurin mikewa tsaye Cikin mamaki take magana "Hello Ya Ammar, I missed you so very much, yaushe zaka dawo ?" Yayanta neh keh Kira da sabuwar number dinsa da yake amfani da ita a Saudi Arabia, watansa 1 kenan da tafiya don gabatar da kasuwancinsa da kuma aiki da yake a chan. Tsakanin gama wayarta da shigowar abi dinta ba'a yi minti uku bah, da gudu ta tafi ta fada kirjinsa, ya sumbaci goshinta yana mai shafa kanta, ta rusuna kasa tare da fadin "sabahul khayr ya abi?" Ya amsa mata Cikin wannan harshe nasu me dadin gaske, "meenal tashi kije ki dauko masa ruwa da abinci" Ummi ta fada cike da kulawa wa mijinta abin kaunar ta Abu meenal, Cikin hanzari meenal ta mike ta nufi hanyar kitchen domin daukowa mahaifinta abinci, bata wani jima bah, ta dawo falon dauke da food flask a hannunta ta nufi dinning, dago kai tayi bayan ta Ajje abincin tace Abi! Kiransa tayi cike da shagwaba, "sai dai ruwan ba sanyi" bai furta komae bah illa takowa da yayi dinning Cikin takun kasaita irin na larabawa, ya kama hannunta, murmushi ya dan sakar mata "mafy mishkylah meenal" abinda ya fada kenan sannan ya fara cin abincin.
Hajia Saudat na zaune Akan wata golden royal chair, kana kallon fuskarta kasan Tana da damuwa, Amyshaa!!!! Ta Kira Cikin daga murya. Daga Cikin daki amyshaa ta amsa "Yes!" Cikin takun kasaita amyshaaa ta shigo, sanye take da vest purple gashi duk ya rufe fuskarta, hannu tasa ta dan yi baya dashi, Wandon da Keh jikinta, fari neh irin iyaka kaurinta. Ta karasa falon Tana gyada kai domin kuwa wayar da take ji Tana mata dadi, hannu ta dagawa securities din da ke gurin, a take suka fita daga falon. "Hey! What's up mother?" Ta fada Tana kokarin cire earpiece din dake kunnenta. "What's up din uwarki? Ni kike cewa what's up? Ni ki shige ki Kira min Ahmad" mummy ta fada Cikin fada. Tabe baki tayi ta nufi hanyar compound din don Kiran Ahmad, tafiya take kamar bata son taka kasa, har ta kusa karasawa gurin, sai taji kamar takun takalmi a bayanta, juyawar da zata yi taga mutum rike da bindiga, "why are you so very stupid? How many times did I warn you ka dena bina duk inda zani! If you dare ever follow me again wallahi na lahira sai ya fika Jin dadi, tai tsaki ta cigaba da tafiya. Cigaba da bin ta securityn yayi, nan ta fusata the next thing shine ta kifaaa masa wani irin gigitaccen mari, karar Marin ce tasa Ahmad da abokinsa nufowa inda suke. Idanun Ahmad tuni sun chanja launi, "Myshaa what's wrong with you? Why did you spank him?" He asked, hararsa tayi "this has nothing to do with you ya Ahmad, don't forget I am the one in charge of all the securities, ehen kaje Hajia na chan na jiranka a main parlor. Nan ta juya don komawa dakinta, gani tayi security din ya cigaba da bin ta kamar ba shi ta Mara bah mintina kalilan da suka wuce, kwafaaa kawae tayi Cikin ranta tace I will personally deal with you.
To be continued
YOU ARE READING
Meenal
RomanceMEENAL✨ ✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨ Meenal yarinya ce mai matukar Kyan gaske, wadda ta taso Cikin gata, samun yarinya mai gatan meenal sae an duba. Ta kasance Tana da shekaru 18. Iyayenta yan asalin Egypt neh, as a result of that she was born and raised in Egypt...