Episode 8

1.1K 58 5
                                    

MEENAL✨
✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨
EPISODE 8
Zaune na hangi Mysha Tana shiryawa a dakinta, bata wani bata lokaci gurin yin heavy makeup bah, just lipstick ta shafa ta nufi closet dinta, abaya naga ta dauko black, irin pure black dinnan Wadda babu Ko stone daya a jiki, its simple and of course classy. Security!! Ta Kira mai gadin kofar dakinta, dakin ya shiga ta hade rai tare da commanding dinsa kan ya miko mata shade dinta, Cikin nutsuwa ya mika mata, bai jira ta lissafa masa ragowar bah, Cikin nutsuwa ya dauko shoe, bag, phone condom da kuma wayoyinta, jakar ya rike mata, phones din kuma ya bata a hannunta, Cikin takun kasaita ta fito daga dakin, straight dakin daddy ta nufa, without knocking ta shiga dakin zaune yake yana Shan coffee, dad! She called murmushi ya sakar mata, My Amyshh! Welcome back my dear ya fada yana mikewa tsaye, rungume ta yayi ya ja hannunta zuwa resting chair din da keh royal room din, Daddy dama so nake zanje shopping shoprite and maybe WellCare so do you want anything? As a gift from your dearly daughter? She asked murmushi yayi, "nothing my child, just enjoy your life" Cikin kasaita ta fito daga dakin daddynta waje tayi straight aka bude mata car number 11 ta shiga 10 a gaban ta 9 a Bayan ta. Shop rite suka nufa Cikin mintina kalilan suka isa, parking cars din suka yi, ta kalli driver din da ke tuka motar "je ka min clearing  I don't want to see anybody in na shigo! Ta fada a takaice.

Abinda ya faru kenan, ba ita ta shiga bah sae da kowa ya fita, Cikin dagawa take tafiya, kusan awantaa 1 a ciki bata siyi komae bah, saboda babu abinda yayi mata, bangaren cosmetics ta koma, ta dan duba sama sama ta kalli gefenta, personal security dinta ne a gurin, "Na siyi duk abinda yake nan bangaren, settle the bill!" Abinda ta fada kenan ta fita daga shoprite din gaba daya, parking lot tayi Ana take mata baya, da Sauri wata security mace, ta bude mata murfin mota ta shiga Tana kokarin daukar phone dinta, number din daddy ta shiga dialing, ringing daya ya dauka saboda baya bari wani ya daga masa call din mysha, hasali ma sim daya ya ware mata ita da Ahmad da mummy, ita kadae ce wayar da yake rikewa a hannunsa, saboda muhimmancin iyalinsa. "Hello daddy, na gama shopping din on my way back home" ta fada hade da katse Kiran.

Bayan su mysha sun koma gida, wanka tayi ta kwanta tayi bacci na some hours, around 10pm ta tashi, wanka ta Kara yi sannan tayi alwala tai sallah ta nufi parlor din daddy, waya ta tarar yana yi da mr President!, ta samu guri ta zauna Tana kallon tv, bayan ya gama wayar ya kalli mysha, "Amysh Dina, ki shirya gobe zamu Abuja, presidential Villa" murmushin Jin dadi tayi hade da cewa "ok" ta cigaba da kallonta.

Washe gari around 10am daddy na gani tsaye a bakin kofar mysha yana kwankwasawa, Bayan ta bude yace ta sauko su tafi, Dama ta gama shiryawa Cikin wani tsadaddan sari purple in color with touch of silver, light makeup ta danyi ta nufi parking lot, daddy da kan sa ya budewa mysha murfin motar in da shi kuma security ya bude masa.

Karfe12, mysha na gani zaune a wani daki Wanda misalta kyansa zae yi wahala, wata budurwa na gani chan gefe Tana Shan coffee, daga gani ita ce wannan yar tilo ta mr president da ake bada labarinta, Tana da kyau babu laifi Amma in aka hada ta da mysha wannan guntun kyan nata disashewa zae yi. Ji nai yarinyar tace "Mysha nikam me ma kike karanta neh?" Murmushi mysha tayi tace "Law" "Ah kice da barrister nake tare" budurwar ta bata amsa. Sun dan taba hira kadan daga karshe maman yarinyar ta aiko a musu magana su sauko zaayi family lunch.

Governors din 35 states din Gaba daya suna kan table, some of them sun xo da yaran su but duk maxa ne daddyn mysha neh kawae yaxo da mace, kaduna state governor neh ya kalli daddy, "excellency wae baka da yaro namiji neh?" murmushi daddy ya sakar masa "she's my favorite, Ina da son named Ahmad, just that dae he's too busy for all this, itama Hutu ta samu nan da 2 months zata koma makaranta"

Tunda aka fara cin abincin wani handsome guy ke kallon mysha, wani irin so da kaunar ta ke damunsa, sau uku suna hada ido Tana tsaki shi kam murmushi yake sakar mata, Ba wani bane illa the only son to Mr president, kamar mahaifin mysha, shima mr president yara biyu Allah ya basa, Sid da Halyma. Saif shine saurayin da ya mato wa soyayyar mysha kallon farko da yayi mata, tashi yayi ya Matso kusa da mysha. Hello beautiful lady! Ya furta, she even thought wani dan governor dinne, Halyma taji tace Ya Sid! Sae yanzu ta gane shine dan president din, Ko kallonsa bata yi bah ta huce dakin da ta zauna daxu. Bin ta Sid ya Kara yi don ji yake in bai auri yarinyar nan bah zae iya mutuwa domin kuwa Ta tafi dashi. "Won't you please listen to me lady? I want to talk to you, by the way I'm Sid, the very proud son to mr president, I would like to be your friend in bazaki damu bah. Jin yace friendship yasa ta dan saki fuskar ta "No problem!" Ta fada a takaice. "Dan fada min sunan naki mana, Ko sae na roka?" Yanda yae maganar kamar karamin yaro wannan yasa mysha yin Dariya, "Well my name is Amysha but you can call me Mysha or simply AMysh, the very proud daughter to his excellency Alhaji Ismaeel Hydar, governor of Kano state" yanda take magana neh yasa yaji kamar ya rungumeta, sun dade suna hira daga karshe sukayi exchanging numbers.

Kamar yanda Ahmad ya Saba, yau ma gidansu Meenal ya nufa bayan tsayuwar Daren da yayi Akan ta. Bai shiga Cikin gidan bah kamar yanda ya Saba yi, mai gadin yasa ya kirata, Cikin mintina kalilan ta fito sanye da wata short gown, daga gani hutawa take domin kuwa rigar tayi kama da wadda ake sawa during leisure time. Karasawa tayi inda yake tsaye, murmushi ya sakar mata, "good evening my dear!" "morning" ta amsa masa kanta na kallon kasa, "Meenal please do me a favor, please I need to talk to you, I don't like this your fine-fine things, speak to me, I want to marry you seriously...

To be continued
Shadaudau Writers
Beware, it's an imaginative and creative work of art not factual.

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Nov 29, 2018 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

Meenal Where stories live. Discover now